• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

FARGABAR GARKUWA DA ƊALIBAI: Fiye da yara miliyan 1 na tsoron komawa makaranta a Arewa -UNICEF

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 16, 2021
in Manyan Labarai
0
Schools in-Lagos

Schools in-Lagos

Hukumar Bada Tallafin Ilmin Ƙananan Yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF), ta ce akwai yara miliyan 1 da har yanzu su ke tsoron sake komawa makaranta, saboda fargabar ‘yan bindiga.

Cikin wata sanarwar da UNICEF ta fitar a ofishin ta na Najeriya da ke Abuja a ranar Laraba, ta ce aƙalla an kai wa makarantu 20 hare-hare a cikin 2021 kaɗai.

“Yan bindiga sun kwashi ɗalibai 1,436, sun kashe 16 sannan kuma sama da wasu 200 sun ɓace, har yau babu labarin su.”

Wakilin UNICEF a Abuja, Peter Hawkings ya ƙara da cewa, “ɗalibai miliyan 37 ne su ka koma makaranta a wannan wata a matsayin shiga sabon zangon sabuwar shekarar kakar karatu. To amma kuma akwai yara sama da miliyan ɗaya wadanda ke tsoron komawa, saboda fargabar kada a yi garkuwa da su.

“Ya kamata gwamnati ta ƙara matakan tsaro sosai a makarantu, domin bai kamata a ce ana sace ƙananan yara ba. Hakan na cusa masu rashin kwaɗayin zuwa makaranta kwata-kwata.

“Ya kamata a ce idan yaro zai tafi makaranta ya shiga sabon aji, ya na murna, ya na ɗoki, ba wai a ce ya na fargabar kada ya je a yi garkuwa da shi ba.” Inji Hawkings.

Cikin makon jiya ne wata ƙungiya mai fafutikar ceton ƙananan yara ta bayyana cewa an yi garkuwa da ɗalibai 1000 cikin watanni takwas.

Wata Ƙungiyar Fafutikar Ceton Ƙananan Yara mai suna Save the Children International, ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun sace ɗalibai ƙananan yara fiye da 1,000 cikin watanni takwas a Arewa maso Yamma.

Ƙungiyar ta ƙara da cewa yawaitar kai farmaki da yin garkuwa a makarantu tsakanin 2020 zuwa 2021 ya haifar da rufe makarantu masu yawan gaske, lamarin da ya jefa harkar ilmi a halin taɓarɓarewa a yankin.

“Tsakanin watan Janairu zuwa Agusta, 2021, an sace ƙananan yara an yi garkuwa da su, waɗanda yawan su ya haura 1,000.

“Kuma har zuwa yanzu akwai ƙananan yaran da dama a hannun ‘yan bindiga a riƙe, an kasa biyan kuɗin fansar su.

PREMIUM TIMES Hausa ta sha buga labaran yadda mahara ke yawan satar ɗalibai a makarantun Arewa maso Yamma, a jihohin Kaduna, Katsina, Kebbi, Zamfara da Neja.

Waɗannan mahara sun arce da ɗaruruwan ɗalibai kuma ana ci gaba da biyan diyya.

Daraktan Ƙungiyar Sace the Children a Najeriya, Mercy Ghichuchi, ta yi wanann bayani a ranar Juma’a, ranar da aka ware domin zama Ranar Kare Ilmin Ƙananan Yara daga masu kai masa farmaki.

“Idan ya kasance ana kai wa harkokin ilmi barazanar hare-hare, to lamarin ya fi shafar ƙananan yara da ‘yan mata da manyan mata ne abin ya fi shafa.”

“Ana jefa yara ƙanana cikin halin ƙunci, tsoro, firgita, azabtarwa da kuma cin zarafin su.

“Yara da yawa a irin wannan lokacin ba su da wani zaɓi da ya rage, sai dai su ƙaurace wa neman ilmi kawai. Hakan kuwa na janyo su na asarar duk wani mafarki da muradin da su ke da shi na zama jiga-jigan al’umma ya fita daga tunanin su.”

Ghichuhi ta ce ƙungiyar ta ta damu sosai da yawaitar hare-haren da ‘yan bindiga ke kaiwa a makarantu kan ɗalibai, malamai da makarantun a Arewa.

Haka kuma wata ƙungiya mai suna GCPEA ta bayyana cewa tsakanin 2015 zuwa 2019 aƙalla an kai wa makarantun Boko 100 hare-hare a Najeriya.

“Hare-haren sun ƙaru sosai har sun yi matuƙar muni tsakanin 2020 zuwa 2021. Lamarin ya kai ga gwamnatocin jihohi sun rufe makarantun, saboda gudun kada ‘yan bindiga su kwashe yara ‘yan makaranta.

Save the Children International ta ce ƙasashen da harkar ilmi ta lalace sakamakon hare-hare sun haɗa da DRC Congo, Najeriya, Somaliya, Afghanistan, Sudan ta Kudu, Sudan, Mali, sai kuma Libiya.

Yayin da Syria da Yemen ke biye a baya.

Tags: AbujaLabaraiMakarantaNewsPREMIUM TIMESUNICEF
Previous Post

DOKAR KORONA: An fara hana ma’aikata shiga ma’aikatun gwamnati sai sun nuna katin shaidar rigakafin korona

Next Post

RAHOTO: INEC za ta magance matsalolin na’urar zaɓe kafin zaɓen Gwamnan Anambra da za a yi cikin Nuwamba – Farfesa Yakubu

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Yawan hare-hare kan ofisoshin INEC zai iya kawo wa zabukan 2023 cikas -Farfesa Yakubu

RAHOTO: INEC za ta magance matsalolin na'urar zaɓe kafin zaɓen Gwamnan Anambra da za a yi cikin Nuwamba – Farfesa Yakubu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati
  • Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki
  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.