• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

    KIDAYA: An kashe naira biliyan 200 wurin shirye-shiryen fara ƙidayar jama’a – Shugaban Ƙidaya

    INEC ta rantsar da Isah matsayin kwamishina a karo na biyu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

DOKAR KORONA: An fara hana ma’aikata shiga ma’aikatun gwamnati sai sun nuna katin shaidar rigakafin korona

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 16, 2021
in Manyan Labarai
0
DOKAR KORONA: An fara hana ma’aikata shiga ma’aikatun gwamnati sai sun nuna katin shaidar rigakafin korona

Dokar hana shiga ofisoshin gwamnati sai an nuna katin shaidar rigakafin korona ta fara aiki a Jihar Edo.

A ranar Laraba ce aka garƙame ƙofar shiga Gidan Gwamnantin Jihar Edo, aka hana kowa shiga, sai mai wanda ya nuna karin shaidar rigakafin korona.

Dama Gwamna Godwin Obaseki ya sha alwashin cewa daga sati na biyu na watan Satumba dokar za ta fara aiki a jihar sa.

Dokar dai ta haɗa har da masallatai da coci duk za a hana shiga, sai da katin shaidar rigakafin korona a jihar.

Wakilin mu ya ga an jibge ‘yan sandan kwansitabulare a ƙofar shiga Gidan Gwamnantin Jihar Edo, su na aikin hana ma’aikaci shiga, kowane, sai da katin shaidar rigakafin korona.

Da yawan waɗanda aka hana shiga sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa su na da kati, amma sun manti shi a gida ne, saboda babu wanda ya san dokar za ta fara aiki a ranar Laraba.

Haka John Osogioduwa ya bayyana, tare da kawo shawarar cewa kamata ya yi a yi sanarwa, kuma a bi dukkan ofisoshi da ma’aikatun gwamnati a liƙa sanarwar.

Amma shi kuwa wani ma’aikacin kamfanin gine-gine, ya fusata ƙwarai, inda ya shaida wa wakilin mu cewa, “Mutane na fama da neman abinci, ku kuma ku na maganar wata aba wai korona. Amma lokacin da aka bada kayan tallafin abinci, ƙin raba wa jama’a su ka yi, su ka danne. Sai yanzu kuma za su ce kowa sai ya yi rigakafin korona!”

Cikin waɗanda aka hana shiga Gidan Gwamnantin Jihar Edo har da tsohon Kakakin Yaɗa Labarai na Gwamna Godwin Obaseki, Crusoe Osagie, wanda ya shaida wa wakilin mu cewa ya manto katin sa a gida.

Shugaban Kwatimin Tilasta Rigakafin Korona na Jihar Edo, Yusuf Haruna, ya ce dokar ta fara tasiri sosai.

Duk da cewa wani ya maka Gwamnantin Jihar Edo kotu a kan wannan doka, ka alama Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci.

Gwamna Godwin Obaseki na Jihar Edo a Kudu maso Kudu, ya bijire wa umarnin kotu, inda ya tubure cewa sai wanda aka yi wa rigakafin cutar korona kaɗai za a bari ya shiga masallaci, coci-coci, bankuna da sauran wuraren haɗuwar jama’a.

Wannan matsaya ta sa dai ta ci karo da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta Fatakwal ta yanke, cewa Obaseki ya jingine wannan umarni na sa har sai kotun ta gama bin ba’asin ƙarar da aka shigar cewa umarnin ya take haƙƙi ɗan adam.

Sai dai shi kuma Obaseki a ranar Laraba da ta gabata, ya shaida wa manema labarai cewa matsawar jama’a su ka ƙi bin umarnin bin ƙa’idoji da sharuɗɗan kiyaye kamuwa ko watsa cutar korona a cikin jama’a, to zai ƙaƙaba dokar kullen korona kawai.

Obaseki ya shawarci duk wasu masu taro na addini ko na bukukuwa ko na kasuwanci, su tabbatar waɗanda za su halarta sun yi rigakafin korona, kuma su na ɗauke da katin shaida.

Sai dai kuma masu ƙorafi da wannan umarni na ganin cewa kakkausan kalaman gwamnan na nuni da tilasta wa jama’a yin riga-kafi da sun ƙi da sun so a bisa dolen-dole kenan.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa Babbar Kotu ta hana Gwamna ƙaƙaba dokar shiga masallatai da coci-coci da katin shaidar rigakafin korona.

Babbar Kotun Fatakwal da ke Jihar Ribas ta dakatar da Gwamna Godwin Obaseki na Jihar Edo daga ƙaƙaba dokar hana shiga masallatai da coci-coci sai da katin shaidar rigakafin korona.

Cikin wani hukunci da Mai Shari’a Stephen Pam ya yanke a ranar 30 Ga Agusta, ya ce kada Gwamna Obaseki ya ƙaƙaba dokar, har sai an gama sauraren ƙarar da Babban Lauya Echezona Etiaba ya shigar a madadin mai ƙara Charles Oseretin.

Oseriten ya nemi a hana Obaseki ƙaƙaba dokar tilasta wa mutane a danƙara masu rigakafin korona da kuma hana su shiga wuraren ibadu da sauran wuraren hada-hada idan ba su da katin shaidar rigakafin korona.

Ya ce wannan take masu ‘yancin ɗan adam ne Gwamna Obaseki ke neman yi.

Mai Shari’a ya sa ranar 10 Ga Satumba zai yanke hukunci.

Ranar Lahadi ce wannan jarida ta ruwaito Gwamna Obaseki ya hana shiga masallatai, coci-coci da bankuna sai da katin shaidar rigakafin korona.

Gwamna Godwin Obaseki na Jihar Edo ya hana Musulmai da Kiristoci shiga masallatai da coci-coci ba tare da katin shaidar an yi wa mutum rigakafin korona ba.

Wannan doka ta shafi shiga bankuna da sauran wuraren da dandazon jama’a ke taruwa.

Obaseki ya yi wannan bayani a Benin, babban birnin jihar, a lokacin da ya ke ƙaddamar da fara yin allurar korona kashi na 2 a jihar.

“Daga makonni biyu na farkon watan Satumba za a hana shiga masallatai da coci-coci da bankuna da sauran wuraren ayyukan gwamnati ga duk wanda ba a yi wa rigakafin korona ba.

“Alamomi sun nuna tabbas korona ta samu gindin zama cikin jama’a daram-daƙam. Kuma babu wanda zai iya cewa wani nau’in korona bayan wannan na ‘Delta Varient’ ba zai iya bayyana ya fantsama ba.

“Saboda haka mu ba za mu sake kulle Jihar Edo ba, amma dai za mu hana duk wanda ba a yi wa rigakafi ba shiga cikin jama’a a wuraren ibada, ma’aikatu da sauran wuraren da jama’a ke hada-hada, kamar bankuna da sauran su.”

Obaseki ya ce tuni an tsara komai yadda jami’an tsaro za su riƙa hana wanda bai ɗauke da katin shaidar korona shiga masallatai da coci-coci da sauran wuraren taruwar jama’a.”

Gwamnan ya nuna damuwa ganin yadda cutar korona ke ƙara bazuwa a jihar
Edo.

Ya ce gwamnatin sa za ta yi ƙoƙarin ganin an yi wa aƙalla kashi 60% cikin 100% na ‘yan jihar Edo rigakafin korona nan da ƙarshen shekara mai zuwa.

Tags: EdokoronaLabaraiMa'aikatan GwamnatiMasallataiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Abdulrasheed Bawa ya farfado kuma yana nan cikin koshin lafiya – Hukumar EFCC

Next Post

FARGABAR GARKUWA DA ƊALIBAI: Fiye da yara miliyan 1 na tsoron komawa makaranta a Arewa -UNICEF

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Schools in-Lagos

FARGABAR GARKUWA DA ƊALIBAI: Fiye da yara miliyan 1 na tsoron komawa makaranta a Arewa -UNICEF

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Diezani ta maka EFCC da Ministan Shari’a kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 100, saboda sun kira ta ‘ɓarauniya’
  • Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje
  • JAWABIN BANKWANA: Na gama da ku lafiya, inda na gaza kuma a yayyafe – Buhari
  • TASHIN HANKALI A FILATO: Miyetti Allah sun yi kururuwar Jasawa na shirin kakkaɓe su ƙarƙaf, an kwashe masu shanu 25,000 cikin mako biyu
  • SUN CI TALIYAR ƘARSHE: Sanata Lawan ya damu ganin kashi 70 bisa 100 na ‘Yan Majalisa sun faɗi zaɓe

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.