Buhari ya kori ministan Noma Sabo Nanono da na Wutar Lantarki, ya yi sauye-sauye a wasu ma’aikatu

0

Buhari ya kori ministan Noma Sabo Nanono da na Lantarki, ya yi sauye-sauye a wasu ma’aikatu

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sallami ministan Noma Sabo Nano da ministan wutar Lantarki Mamman Saleh.

An sauya Nanono da Saleh da minista Mahmood Mohammed na ma’aikatar Muhalli da kuma karamin ministan Ayyuka da Gidaje Abubakar Aliyu.

Share.

game da Author