• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

    KIDAYA: An kashe naira biliyan 200 wurin shirye-shiryen fara ƙidayar jama’a – Shugaban Ƙidaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

ƘILU TA JA BAU: Rahoton PREMIUM TIMES ya harzuƙa Fadar Shugaban Ƙasa, ta gayyaci Shugaban NNPC don jin yadda aka yi wala-walar cinikin mai na biliyoyin nairori

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 19, 2021
in Manyan Labarai
0
ƘILU TA JA BAU: Rahoton PREMIUM TIMES ya harzuƙa Fadar Shugaban Ƙasa, ta gayyaci Shugaban NNPC don jin yadda aka yi wala-walar cinikin mai na biliyoyin nairori

Wani Rahoton Musamman da PREMIUM TIMES ta buga kan yadda wasu ‘yan wala-wala su ka sayar da gurɓataccen mai (slop oil), na biliyoyin nairori ga kamfanin bogi, ya harzuƙa Fadar Shugaban Ƙasa har ta gayyaci Shugaban NNPC, Mele Kyari domin jin yadda aka yi.

An gayyaci Mele Kyari domin yin bayanin yadda a kan idon sa wasu jami’an gwamnati a NNPC su ka yi gada-gadar cinikin ɗanyen man har lita miliyan 30 bisa ƙa’idar da ta kauce wa dokoki da sharuɗɗan bayar da kwangila a Najeriya.

Harƙalla ce tuburan-muraran a sayar da gurɓataccen man a waje, domin idan matsalar gas ta faru, shi ya kamata a sayar wa masana’antun cikin gida su na amfani da shi wajen tayar da janareton su.

Sayar da man a waje ya harzuƙa masana’antun cikin gida, su ka kalli abin a matsayin wani zagon-ƙasa a ƙoƙarin da Gwamnatin Buhari ke yi wajen ganin ta tayar da komaɗar tattalin arziki, bayan rugurguzar da ya sha sanadiyyar ɓarkewar cutar korona.

Waɗanda su ka tabbatar da lamarin sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa an gayyaci Mele Kyari Fadar Shugaban Ƙasa bisa umarnin shugaban ƙasar da kan sa, a ranar Talata.

Majiya ta ce Mele Kyari ya gaggauta kiran Manyan Daraktocin NNPC domin tattauna wace irin amsa zai bayar a Fadar Shugaban Ƙasa.

Dillalan Wala-wala ‘Sun Jiƙe Wandon Su Da Fitsari’:

Yayin da Mele Kyari ya bazama taron gaggawar neman kare kai, shi kuma Babban Darakta mai kula da Matatun Mai, Mustapha Yakubu da Manajan Daraktan NNPC Fatakwal, Ahmed Dikko, tuni sun tsure, sun ‘jiƙe wandon su da fitsari’, saboda ba su san abin da zai faru da su ba.

Mustapha Yakubu dai shi ne gogarman tantance kamfanonin dasu ka nemi a sayar masu da man. Kuma da amincewar sa aka sayar da man ga kamfanin bogi.

Majiya ta ce yayin daƙa-daƙar dai Mele Kyari ya na ji ya na gani, ya kasa saka wa Yakubu da Dikko linzami.

An dai buƙaci Kyari ya koma Fadar Shugaban Ƙasa cikin sati mai zuwa, tare da Ƙaramin Ministan Fetur, Timipre Sylva.

Wala-walar Yadda Aka Sayar Da Gurɓataccen Mai Na Biliyoyin Nairori Ga Kamfanin Gogi:

Wannan wani bincike ne na musamman da PREMIUM TIMES ta bankaɗo wata harƙalla da cuwa-cuwar da aka binne kwanan nan a NNPC.

Mai karatu zai fi gane yadda aka yi wala-wala da harƙalla, idan aka yi masa dalla-dalla, kamar yadda zai karanta a ƙasa:

Yaya Lamarin Ya Ke Ne?:

1. Shekaru biyu da su ka gabata, an dakatar da aikin tace ɗanyen mai a matatun Fatakwal, Warri da Kaduna, aka ce za a shafe watanni 44 ana gyare-gyare.

2. Ƙarancin kuɗaɗe ya damu NNPC sai kamfanin ya yi tunanin kwashe dagwalon gurɓataccen ɗanyen mai da ake kira ‘Slop Oil’ domin a sayar, saboda wasu dalilai.

3. An yanke shawarar a sayar da ‘slop oil’ ga masana’antun cikin gida domin su riƙa amfani da shi wajen tayar da janareto, saboda ƙarancin gas.

4. Masana’antun sun fuskanci barazanar rashin wuta da ƙarancin gas, sai gwamnati ta ji tsoron kada su kwashe kayan su su koma ƙasashen da ke maƙautaka da Najeriya.

5. Dalili kenan ake sayar masu da gurɓataccen ɗanyen mai wato ‘slop oil’, domin sun riƙa tayar da janareto da shi su na sarrafa kayayyaki aka masana’antun.

6. Mene Ne ‘Slop Oil’?: ‘Slop Oil’ dai wani gurɓataccen ɗanyen mai ne, amma mai amfani. A NNPC ana kiran sa LPFO.

Ɗanyen mai ne wanda ake kwasowa a ƙasan manyan tankunan jiragen ruwa masu jigilar mai. Sai dai kuma ɗanyen mai ba gangariya ba ne. Ana samun sa ya gauraya da ruwa da kuma dabza-dabzar ɗanyen mai.

Akasari ana tara shi ne a duk lokacin da ake wanke manyan tankunan jiragen ruwan dakon danyen mai ko rumbunan tara ɗanyen mai.

7. Gada-gadar Yadda Aka Sayar Da Ɗanyen Man ‘Slop Oil’: An buga tandar neman kamfanonin mai masu buƙatar saye, kuma kamfanoni 18 su ka nemi a sayar masu. Kowanen su ya aika da farashin da zai iya sayen kowace lita.

8. Gurɓataccen man na ‘slop oil’ ɗin dai mai yawa ne, domin ya kai lita miliyan 30.

9. NNPC ta yi fatali da sauran tandar farashin kamfanoni 15, ta zaɓi kamfanoni 3 kacal, ta ce a cikin su za a sayar wa mai rabo.

10. Kamfanonin da NNPC ya zaɓa su ne:

*Sign Oil & Gas Ltd.
*Synthesis Integrated Pure Oil.
*Kurpo Energy Oil and Gas Ltd.

11. Yadda Lamarin Ya Rikiɗe Cuwa-cuwa Da Gada-gada:

PREMIUM TIMES ta bankaɗo cewa:

12. Waɗanda ke da Sign Oil & Gas Ltd, su ne dai ke da Synthesis Integrated Pure Oil & Gas Ltd.

13. Da PREMIUM TIMES ta matsa bincike a Hukumar Yi Wa Kamfanoni Rajista (CAC), ta gano cewa Kurpo Energy ba shi da rajista a duniya ko a lahira. Babu wanda ya san ko na su wane ne.

14. Wani mai suna Orereh Kingsley da Orereh Oghenetejiri ne Daraktocin Sign Oil & Gas Ltd, kuma su dai ne Daraktocin Synthesis Integrated Pure Oil and Gas Ltd.

15. PREMIUM TIMES ta bankaɗo cewa akwai haɗin-baki tsakanin wasu manyan jami’an NNPC da kuma masu kamfanonin uku da aka zaɓa. Domin kusan su ukun duk farashi kusan ɗaya su ka buga tandar sayen kowace lita ɗaya ta ‘slop oil’.

15. Synthesis Integrated Pure Oil and Gas Ltd ya taya kowace lita 1 Naira 105. Shi kuma Sign Oil and Gas Ltd ya taya Naira 111. Yayin da Kurpo Energy Oil and Gas Ltd ya taya Naira 99.

17. PREMIUM TIMES ta gano cewa manyan jami’an NNPC sun san Kurpo Energy Oil and Gas Ltd ba shi da rajista a CAC. Ko kuma idon su ya rufe da cuwa-cuwa, ba su bi diddgin ko ya na da rajista ko babu ba, kamar yadda PREMIUM TIMES ta bi diddigi.

18. Wane Ne Uban Gada-gadar Buga Tandar Sayar Da Gurɓataccen ‘Slop Oil’?:

An buga wannan tanda tare da tantance kamfanoni uku a ƙarƙashin Babban Daraktan Kula Da Matatun Mai na Ƙasa, Mustapha Yakubu.

19. Kuma kamfanoni da masana’antu na cikin gida ya kamata a sayar wa ɗanyen man, domin a riƙa amfani da shi wajen tayar da janareto manya-manya da su ke amfani da shi.

Maimakon haka, sai aka sayar wa kamfanin bogi, wanda shi kuma ya sayar da man a waje, ba a cikin Najeriya ba.

20. Ɗanyen man da aka yi wa wannan gagarimar gada-gada a Matatar Fatakwal ya ke baki ɗayan sa.

21. Duniyar ‘Yan Wala-walar Ma’aikatan NNPC: A tarihin NNPC ba a taɓa sayar da ɗanyen gurɓataccen mai (‘slop oil’) a ƙasar waje ba, sai a wannan karo.

22. Wannan cinikin cikin duhu da harƙalla zai maida hannun agogo baya ga ƙoƙarin da Gwamnatin Buhari ke yi wajen ganin ta farfaɗo da tattalin arzikin Najeriya.

23. Rufa-rufar Sayar Wa Kurpo Energy Oil and Gas ‘Slop Oil’: An bai wa Sign Oil and Gas Ltd wa’adin kwanaki 10 a ranar 22 Ga Yuni ya biya kuɗi, amma har zuwa ranar 7 Ga Yuli kuɗin ba su haɗu ba.

24. An soke gwangilar sayar da man aka bai wa Synthesis Integrated Pure Oil and Gas Ltd, a ranar 8 Ga Yuli, shi ma aka ba shi kwanaki 10 ya biya kuɗi. Amma har wa’adin kwanaki 10 su ka cika bai haɗa kuɗaɗen ba.

25. Daga nan sai aka damƙa wa kamfanin Kurpo Energy Oil and Gas Ltd, kamfanin da babu mai shi, ba shi da rajista a duniya ko a lahira.

26. PREMIUM TIMES ta yi ta buga lambar wayar kamfanin Kurpo, amma babu wanda aka samu, kuma lambar a kashe ta ke. Bisa dukkan alamu lambar ma ta bogi ce.

27. PREMIUM TIMES ta tuntuɓi NNPC dangane da wannan cuwa-cuwa, amma mahukuntan kamfanin su ka nemi wannan jarida ta ba su isasshen lokaci domin su yi bincike.

28. Wasu Kamfanonin Da Su Ka Nemi Cinikin Aka Hana Su:

Oando Energy
Yunusawa, Petroleum Resources Ltd,
North Bridge Energy Ltd,
SIK Oil and Gas Services Ltd.,
Gas Project Ltd.,
Speedo Energy Resources Ltd.,
PT Intim Perkasa,
AGM Musa Integrated,
Vigor Ltd.,
Imani Petroleum Company Ltd.,
A.Y Maikifi Oil & Gas.

Tags: AbujaBuhariHausakamfanoniLabaraiMele KyariNajeriyaNews
Previous Post

DAUKAR SABBIN MA’AIKATA: Jami’ar jihar Sokoto ba ta tallata daukar sabbin ma’aikata ba – Binciken DUBAWA

Next Post

KARYEWAR DARAJAR NAIRA: Ba haukan yawo tsirara ba, har dukan mutane da kulki sai Naira riƙa yi – Kingsley Moghalu

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
MAI LAYA KIYAYI MAI ZAMANI: Dala ta yi wa naira duka da gora mai kaca, kwana ɗaya bayan rataya mata laƙanin ki-bugu

KARYEWAR DARAJAR NAIRA: Ba haukan yawo tsirara ba, har dukan mutane da kulki sai Naira riƙa yi - Kingsley Moghalu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju
  • Kotu ta tsige Kori Sufeto Janar din ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ta ce zaman sa IG ya haramta bisa doka
  • Diezani ta maka EFCC da Ministan Shari’a kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 100, saboda sun kira ta ‘ɓarauniya’
  • Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje
  • JAWABIN BANKWANA: Na gama da ku lafiya, inda na gaza kuma a yayyafe – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.