• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

TALAKAWA GA DAMA TA SAMU: Minista Sadiya ta ƙaddamar da shirin N-Power kashi na uku

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 25, 2021
in Manyan Labarai
0
TALAKAWA GA DAMA TA SAMU: Minista Sadiya ta ƙaddamar da shirin N-Power kashi na uku

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin nan na bai wa matasa tallafin fara sana’a mai suna N-Power.

Mutum 510 aka ɗauka a wannan matakin shirin a jihohi 36 da Gundumar Birnin Tarayya (FCT).

Lokacin da ta ke ƙaddamar da zangon ‘C’ na shirin, wato ‘Batch C’ a ranar Litinin a ɗakin taro na NAF Conference Centre da ke Abuja, Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq, ta taya masu cin moriyar shirin da su ka yi nasarar shiga wannan matakin waɗanda aka ɗauka murna, sannan ta shawarce su da su yi amfani da wannan damar da aka ba su.

Sadiya Farouq ta yi la’akari da cewa an yi wasu sauye-sauye a tsarin zaɓen masu cin moriyar N-Power kuma ta sha alwashin cewa ma’aikatar ta ta ƙudiri aniyar tabbatar da cewa za a cimma dukkan manyan muradan da aka tsara na shirye-shiryen inganta rayuwa na tarayya (National Social Investment Programmes).

Ta ce, “An shigo da wasu sababbin dabaru cikin zaɓen ‘yan shirin N-Power da hanyar biyan su kuɗi wanda ya haɗa da ƙirƙiro tsarin gudanar da harkar inganta rayuwa na ƙasa, wato ‘National Social Investment Management Systems’ (NASIMS), haɗin gwiwa da manyan hukumomin gwamnati irin su NYSC, UBEC, NPHCDA, NOA da wasu masu yawa, waɗanda tare da su ne ma’aikatar mu ke tafiya sosai don aiwatar da shirye-shiryen ta.

“Don tabbatar da magance matsalar sadarwa, dangane da takurar tafiyar saƙwanni, faɗaɗar intanet a ƙasar nan, wannan ma’aikatar ta samar da hanyar samun bayanai ta manhajar USSD. Taƙaitacciyar kalmar USSD ɗin, wato *45665# ita ce za ta bayar da haɗin intanet da mutum ke buƙata da kuma tallafin jami’an kimiyya don samun isa ga ayyukan bada bayanai ga masu cin moriyar shirin mu.”

Ministar ta gode wa Shugaba Muhammadu Buhari saboda hoɓɓasan da gwamnatin sa ke yi wajen kawar da fatara a ƙasar nan tare da ci gaba da Shirye-shiryen Inganta Rayuwa na Ƙasa (NSIPs).

Ta kuma gode wa membobin Majalisar Tarayya saboda yadda su ka amince a kashe kuɗaɗe kan shirin na N-Power tare da aikin sa ido da su ke yi don tabbatar da cewa ana aiwatar da shirin kamar yadda aka tsara.

Minista Sadiya ta raba takardun kama aiki ga wasu daga cikin waɗanda su ka samu nasarar shiga shirin.

Ƙaramar Ministar Masana’antu, Kasuwanci da Zuba Jari, Ambasada Mariam Yalwaji Katagum, da Ministar Harkokin Mata, Uwargida Pauline Tallen, da Rasdan kuma babban Kodinetan Harkokin Agaji na Majalisar Ɗinkin Duniya a Nijeriya, Edward Kallon, tsohon Gwamnan Jihar Ribas kuma Amayanabo na Twon-Brass a Jihar Bayelsa, Alfred Diette Spiff, da sauran manyan mutane su na daga cikin waɗanda su ka yi jawaban sa alheri a wajen taron.

Fitaccen mawaƙin nan mai suna D’banj kuma ya nishaɗantar da mahalarta taron.

Shi dai zangon ‘Batch C’ na shirin N-Power, an raba shi ne zuwa matakai biyu. Matakin C1 ya ƙunshi masu cin moriyar shirin mutum 510,000 yayin da matakinwhile stream C2 ya ƙunshi mutum 490,000.

A ƙarƙashin Batch C1, an zaɓi jimillar mutum 450,000 don su amfana a ƙarƙashin sashen waɗanda su ka kammala karatun jami’a, sai mutum 60,000 marasa digiri.

Shirin N-Power, wanda ya ɗora fifiko kan Aikin Gona, Kiwon Lafiya harkar Konfuta da Intanet (ICT), Kasuwanci da Gine-Gine, ana shigar sa ne ta hanyar cike fom a intanet da kuma tsarin zaɓar masu cin moriya don a tabbatar da adalci ga kowa, tare da tsare gaskiya da inganci wajen ɗaukar masu cin gajiyar sa.

Tags: AbujaHausaLabaraiN-PowerNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

LEMAR PDP TA KAMA WUTA: Wani mai iƙirarin shugabancin jam’iyya ya kafa ta shi lemar jefe ɗaya

Next Post

Iyaye na ba su taya ni harkar noma, gani su ke yi aikin wahala na ke kawai -Inji mai digirin da ta rungumi noma

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi
  • 2023: Ka zaɓi El-Rufai mataimaki, ‘ka yi nasara a zaɓe kamar yankan wuka’ – Kira ga Tinubu
  • RIKICIN PDP: Kwamitin Amintattun PDP ya tura wa Wike tawagar lallashi
  • KADUNA 2023: Uba Sani ya zaɓi Hadiza Balarabe mataimakiyar sa
  • ‘Yan bindiga sun kashe Sojoji 30, ‘yan sanda 10 da farin hula 12 a makon jiya

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.