• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

KYARI YA BAR BAYA DA ƘURA: Ya cire rubutun da ya bayyana yadda ya yi wa Hushpuppi ‘dillancin sutura da huluna’ daga shafin sa na Facebook

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 4, 2021
in Manyan Labarai
0
KYARI YA BAR BAYA DA ƘURA: Ya cire rubutun da ya bayyana yadda ya yi wa Hushpuppi ‘dillancin sutura da huluna’ daga shafin sa na Facebook

Kwana ɗaya bayan kafa Kwamitin Binciken Alaƙar Abba Kyari da ɗan damfara Hushpuppi, ɗan sandan ya goge rubutun da ya yi a shafin sa na Facebook inda a rubutun ya nuna bai karɓi kuɗaɗe a hannun Hushpuppi ba.

Sai dai a cikin rubutun, Kyari ya tabbatar da cewa Hushpuppi ya aiko wa wani tela da ya haɗa su, kuɗi naira 300,000 ya ɗunka masa kaya kala biyar da huluna’ guda biyar.

Kayan dai Kyari ya ce shi telan ya kawo wa su, shi kuma ya kira Hushpuppi ya aiko aka karɓar masa a ofishin Kyari.

A ranar Talata da yamma, ranar da Kwamitin Binciken Kyari ya fara zama, ya shiga shafin sa na Facebook ya cire wurin da ya yi bayanan aiko da kuɗin tela da kuma wasu bayanan.

PREMIUM TIMES ta lura da cewa bayan wani lokaci kuma sai Kyari ya cire rubutun baki ɗaya.

Tun a makon jiya PREMIUM TIMES ta buga bayanan da Kyari ya cire a ranar Talata, abin da mutane da dama ke ganin cewa cirewar na nuna zargin da ake yi masa na da ƙamshin gaskiya.

Rubutun Da Abba Kyari Ya Cire, Bayan An Kafa Masa Kwamitin Bincike:

“Ban Karɓi Cin Hanci Daga Ɗan Damfara Hushpuppi Ba, Na Dai Haɗa Shi Da Tela Na Ya Ɗunka Masa Riguna Da Huluna -Abba Kyari:

A bisa dukkan alamu dai reshe na neman juyawa da mujiya ko kuma a ce ‘na shiga ban ɗauka ba, ba ta fidda ɓarawo’ kan dangantakar riƙaƙƙen ɗan damfara Abbas Raman da a faɗin duniyar nan aka sani da Hushpuppi da kuma jarumin Ɗansanda Abba Kyari.

Hushpuppi da ke tsare a hannun jami’an tsaron Amurka tun cikin watan Yuni, 2020, ya yi iƙirari a bayanin da ya yi masu cewa ya bai wa Kyari kuɗi ya kama abokin haƙallar sa, dangane da saɓanin da ya shiga tsakanin su, wurin raba wasu kuɗi dala miliyan ɗaya da su ka damfari wani Balarabe a Qatar.

Sai dai kuma da ya ke ƙaryata zargin, Abba Kyari ya ce ƙarya ne, ba haka zancen ya ke ba.

Ya ce Hushpuppi dai ya ga hotunan shi Kyari ɗin a shafin sa na Facebook, ya na sanye da kayan gargajiya har ya yi sha’awa.

Ya kira Kyari ya ce ya na son irin su. Kyari ya ce ya haɗa shi da telan sa ya tura wa telan kuɗi naira 300,000 ya ɗinka masa kayan kuma ya saya masa huluna.

Kyari ya ce bayan an ɗinka kayan da hulunan, telan ya kai kayan ofishin sa.

Yadda Na Haɗu Da Hushpuppi Har Na Yi Masa Dillancin Riguna Da Huluna -Abba Kyari

“Abbas wanda daga baya mu ka gano ana kiran sa Hushpuppi, ya kira ofishin mu kamar shekaru biyu da su ka gabata. Ya yi ƙorafin cewa wani a nan Najeriya ya yi barazanar zai kashe shi da iyalan sa a nan Najeriya. Kuma ya aiko mana lambar wayar mutumin, ya roƙi mu gaggauta ɗaukar mataki tun kafin ya kai ga kashe iyalan na sa.

“Mun je mun gano inda wanda ake zargin ya ke, mu ka yi bincike kuma mu ka gano gaskiyar magana babu wata barazanar kisa a lamarin. Ashe ma abokan juna ne tsawon shekaru masu yawa. Kawai dai saɓani ne ya shiga tsakanin su a kan kuɗi. Daga nan mu ka saki wanda ake zargin a kan beli. Ko kulle shi ma ba a ba.

“Babu wanda ya nemi ko sisi a hannun Hushpuppi. Mu a lokacin babban aikin mu shi ne mu hana wanda aka ce zai yi kisa aikata abin da aka ce mana zai aikata ɗin.

“To daga nan sai ya ga wasu hotuna da na ke sanye da kayan gargajiya a shafi na na soshiyal midiya. Ya ce ya na buƙata. Na haɗa shi da tela na, ya aika wa telan N300,000 a asusun telan na banki. Aka ɗinka masa kaya da kuma huluna biyar. Daga nan ya aiko wani ya karɓar masa a ofishin mu.

“Don haka masu ƙoƙarin ɓata mana suna har su na cewa mun karɓi maƙudan kuɗaɗe a hannun Hushpuppi, za su ji kunya. Domin ba mu tsoma hannun mu cikin dagwalon kuɗaɗen harƙalla ba, kamar yadda wasu ke watsawa.” Inji Kyari.

Tags: AbujaHushpuppiLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

KOWA TA SA TA FISSHE SHI: Yadda Buhari da likitocin Najeriya su ka ƙaurace wa asibitocin ƙasar nan lokaci guda

Next Post

Ɗalibai masu bautar Ƙasa 14 a Sokoto sun kamu da Korona

Next Post
NYSC

Ɗalibai masu bautar Ƙasa 14 a Sokoto sun kamu da Korona

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Takardun sakandare na sun yi layar-zana, amma ina da sakamako mafi kyau -Okowa, mataimakin takarar Atiku
  • HAJJIN BANA: Hankulan maniyyatan Kano 1,238 ya tashi saboda kasa kwashe su kan lokacin rufe filin jirgi Jeddah
  • IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi
  • 2023: Ka zaɓi El-Rufai mataimaki, ‘ka yi nasara a zaɓe kamar yankan wuka’ – Kira ga Tinubu
  • RIKICIN PDP: Kwamitin Amintattun PDP ya tura wa Wike tawagar lallashi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.