Akwai wasu kashe da dan Najeriya baya bukatar biza idan zai ziyarce su. Wadannan Kashe za su baka damar zama a kasar har na tsawon kwanaki 30 a duk lokacin da ka isa kasar. Wasu kasashen sukan kara yawan kwanakin fiye da 30.
Barbados
Benin
Burkina Faso
Cape Verde
Chad
Cote d’Ivoire
Dominica
The Gambia
Ghana
Guinea
Guinea-Bissau
Haiti
Liberia
Mali
Niger
Saint Kitts and Nevis
Senegal
Sierra Leone
Togo
Vanuatu
Kasashe 25 da za su baka biza ne idan ka isa kasar daga Najeriya
Bolivia
Comoros
Djibouti
Ethiopia
Gabon
Iran
Kenya
Lebanon
Lesotho
Madagascar
Malawi
Maldives
Mauritania
Mauritius
Mozambique
Namibia
Palau
Rwanda
Samoa
Seychelles
Somalia
South Sudan
Suriname
Tuvalu
Uganda
Discussion about this post