• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Mutum 20,000 za su samu aiki a ginin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano – Minista Amaechi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 16, 2021
in Babban Labari
0
Mutum 20,000 za su samu aiki a ginin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano – Minista Amaechi

Ministan Harkokin Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana cewa mutane 20,000 ne za a ɗauka aiki a tashoshin jirgin ƙasa tsakanin Kaduna zuwa Kano idan aka kammala aikin.

Hada dai Amaechi ya bayyana lokacin da ake bikin buɗe fara aikin titin jirgin a ranar Alhamis a Kano.

Ya ce idan aka kammala aikin titin jirgin, zai bunƙasa harkokin inganta rayuwa, walwala da kuma tattalin arzikin wannan yanki.

“Wannan umarni ne daga Shugaba Muhammadu Buhari, wanda ya ce min na tabbatar na ga mun ƙirƙiro hanyoyin samun aiki.

“Ina farin cikin shaida maku cewa za mu ɗauki ma’aikata 20,000 idan aka kammala aikin titin jirgin.”

Ya ce tsawon titin zai kai kilomita 203, kuma titin biyu ne na zuwa da dawowa daga Kano zuwa Kaduna.”

Ya ce za a gina tashoshi uku domin ɗauka da ajiye fasinjoji da kayan su a Kano, Zaria da Rigachukun.

Ya ce ana sa ran kammala aikin cikin watanni 18, kuma kamfanin ginin titina na Chana CECC ne zai yi aikin ginin.

A jawabin sa, Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa, Simon Lalong ya ce gwamnonin Arewa za su ci gaba da mara wa Shugaba Muhammadu Buhari baya domin ciyar da ƙasar nan gaba.

Shi ma Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano ya gode wa Shugaba Buhari da ya kawo gagarumin aikin titin jirgin ƙasa Kano, domin ci gaban al’umma masu ɗimbin yawa.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin Gwamnatin Tarayya za ta fara aikin titin jirgin Kasa daga Kaduna zuwa Kano.

Shugaba Muhammadu Buhari zai bude fara aikin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Abuja a ranar Alhamis.

Babban Sakatare na Mai’aikatar Sufuri ta Tarayya, Magdalene Ajani ce ta bayyana haka, cikin wata sanarwar da ta fitar a ranar Talata, a Abuja.

Sanarwar da Daraktan Yaɗa Labarai Orjiekwe Eric, ya ce za a yi bukin ƙaddamar da fara aikin a Zawaciki, Karamar Hukumar Dawakin Kudu a Kano da ƙarfe 10 na safiyar Alhamis.

Ta ce aikin titin jirgin zai ƙarfafa shirin Shugaba Buhari na haɗa yankunan ƙasar nan da layikan dogo domin bunƙasa tattalin arziki.

Ta ƙara da cewa an gayyato masu ruwa da tsaki a harkar ayyukan da su ka shafi jiragen ƙasa domin su halarci taron.

A farkon watan Yuli ɗin nan ne PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa Gwamnatin Tarayya ta bakin Ministan Sufuri ta ce ta biya dala miliyan 218, somin-taɓin fara titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano.

Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana wa manema labarai cewa Gwamnatin Tarayya ta biya dala miliyan 218, matsayin somin-taɓin fara aikin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano.

Amaechi ya bayyana haka yayin da ya ke zantawa da manema labarai a Abuja.

Ya ce tantagaryar adadin kuɗaɗen kwangilar dala biliyan 1.2 ne. Amma daga cikin an fara biyan dala miliyan 218, domin a fara aikin titin cikin wannan wata na Yuli da mu ke ciki.

Amaechi ya ce yanzu hankalin gwamnatin tarayya ya karkato a kan aikin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano, tunda an rigaya an kammala na titin Legas zuwa Ibadan.

“A yanzu abin da ya rage a biya kudin aikin su ne dala miliyan 900. Kuma nan da makonni kaɗan masu zuwa za a sake biyan dala miliyan 100.” Inji Amaechi wanda ya ce ya na sa ran zuwa ƙarshen wannan shekara za a yi ƙoƙari a biya dala miliyan 600.

Ya kuma yi magana kan sauran titinan da Gwamnatin Tarayya ta ƙudidi aniyar shimfiɗawa, kuma duk na jirgin ƙasa daga na Maiduguri da na Ibadan zuwa Kano, da na Legas zuwa Calabar.

Ya ƙara da cewa an fara biyan kuɗin somin-taɓin aikin titin jirgin ƙasa na Kano daga Kaduna daga cikin kasafin gwamnatin tarayya.

“Akwai kuma sauran kashin kuɗaɗen wanda China ce za ta biya, amma ba ta fara biyan ba tukunna.

“Kada ku tambaye ni inda Najeriya ta samu kuɗin da ta biya. Domin a matsayi na na Kirista, gidan Shaiɗan ne kaɗai ba zan iya zuwa neman bashi ba.” Inji Minista Amaechi.

Tags: AbujaAMaechiBuhariHausaKanoLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Yadda ‘Yan bindiga suka kashe Manjo Janar Hassan Ahmed a hanyar Lokoja-Abuja

Next Post

BIDIYON DALOLI: Ganduje ya shigar da sabuwar ƙara a Abuja

Ashafa Murnai

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya
  • Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Dalilin da ya sa INEC ta yi wa kotu jayayyar kwafe-kwafen bayanan da Atiku da Obi su ka gabatar – Lauyan INEC

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.