• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Majalisar Dattawa ta amince Buhari ya ciwo bashin dala biliyan 8.3 da fam miliyan 490 daga bankuna da cibiyoyin hada-hada kusan 12

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 15, 2021
in Manyan Labarai
0
Ahmed Lawan Senate President

Ahmed Lawan Senate President

Majalisar Dattawa ta amince wa Shugaba Muhammadu Buhari ciwo bashin gudanar ayyukan raya ƙasa har na dala biliyan 8.3 da kuma na fam miliyan 490.

An amince da ciwo bashin a zaman da Majalisar Dattawan ta yi na ranar Alhamis bayan an karɓi rahoton Kwamitin Lura da Yawan Basussikan Najeriya na Gida da na Waje.

Shugaban Kwamitin Clifford Ordia ya bayyana cewa ciwo bashin ya na da muhimmanci, domin za a yi ayyukan raya ƙasa da bunƙasa al’umma, waɗanda ke cikin ajandar Shugaba Buhari ta 2018-2020. Kuma dama tun a lokacin aka tsara za a ciwo bashin nan gaba.

Cikin watan Mayu ne Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa wasiƙar neman amincewar ta ya ciwo bashin.

Za a ciwo basussukan daga Bankin Duniya, Bankin Bunƙasa Ƙasashen Afrika (AfDB), French Development, AFD, Islamic Development Bank da kuma China Bank.

Makon shekaranjiys ne kuma PREMIUM TIMES ts buga labarin cewa Majalisar Dattawa ta Amince wa Buhari ciwo bashin naira tiriliyan 2.343, bayan Amaechi ya ce gidan Ibilis ne kaɗai Najeriya za ta ji tsoron ciwo bashi.

Ƙasa da makonni biyu bayan Ministan Harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi ya yi iƙirarin cewa a gidan Ibilis ne kaɗai zai yi shakkun zuwa ya ciwo bashi don yi wa Najeriya aiki, Majalisar Dattawa ta amince Shugaba Muhammadu Buhari ya karɓo bashin naira tiriliyan 2 da biliyan 343.

Adadin kuɗin dai daidai su ke da dala biliyan 6.1 a lissafin canjin kudi farashin gwamnati, ba farashin ‘yan canji ba.

Dattawan sun amince a ciwo bashin ne bayan sun karɓi rahoton Kwamitin Lura da Basussikan Cikin Gida da na Waje.

A cikin watan Mayu ne dai Shugaba Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa wasiƙar roƙon su amince ya ciwon bashin na dala biliyan 6.1 (naira tiriliyan 2.343).

Shugaban Kwamitin Lura da Basussuka na Cikin Gida da na Waje, Sanata Clifford Ordia, ya ce tuni dama Majalisa ta amince a ciwo bashin naira tiriliyan 4.6, tun a cikin dokar Kasafin 2021.

Waɗannan naira tiriliyan 2.343 kuwa su ma za a dulmiya su ne a matsayin cike giɓin da aka samu a Kasafin 2021.

Ya ce batun bashin ba wani sabo ba ne, domin tun lokacin da Majalisar Dattawa za ta miƙa kasafin 2021 akwai batun ciwo bashin a ciki.

Cikin makon jiya ne Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya bugi ƙirjin cewa “Banda gidan Iblis ba inda zan ji tsoron zuwa karɓo lamuni.”

Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana cewa ƙasashen Turai sun buɗe wa Najeriya ƙofar shiga karɓar lamuni.

A wata ganawa da ya yi da manema labarai a Abuja, yayin da ya ke masu bayanin za a fara aikin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano a cikin watan Yuli ɗin nan, Ameachi ya bayyana cewa har yanzu akwai bashin da za a karɓo daga Standard Chartered Bank, wanda za a yi aikin titin jirgin ƙasa na wasu sassan ƙasar nan.

“Haka kuma akwai lamunin da ba a kai ga amsa ba tukunna daga China Exim Bank, wanda za a yi aikin titin jirgin ƙasa daga Ibadan zuwa Kano.

“Sai kuma wani lamunin da aka yi niyyar ciwowa daga wani kamfani a China, domin titin jirgin ƙasa daga Fatakwal zuwa Maiduguri. Ba a kai ga rattaba hannu kan yarjejeniyar ba, sai kuma ƙasashen Turai su ka buɗe mana rumbun su na bayar da lamuni.

“Karbo lamuni don a yi aiki ba wani abu ba ne. A matsayi na na Kirista, gidan Ibilis ne kaɗai zan ji tsoron zuwa karɓo bashi.” Inji Amaechi ya ke shaida wa manema labarai a Abuja.

Ya zuwa ranar 31 Ga Maris dai ƙasar Chana kaɗai na bin Najeriya bashin dala biliyan 3.4, waɗanda aka ciwo sau 11 tun daga 2010 zuwa 2021.

PREMIUM TIMES Hausa ta ruwaito Minista Amaechi ya e an biya dala miliyan 218, somin-taɓin fara titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano.

Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana wa manema labarai cewa Gwamnatin Tarayya ta biya dala miliyan 218, matsayin somin-taɓin fara aikin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano.

Amaechi ya bayyana haka yayin da ya ke zantawa da manema labarai a Abuja.

Ya ce tantagaryar adadin kuɗaɗen kwangilar dala biliyan 1.2 ne. Amma daga cikin an fara biyan dala miliyan 218, domin a fara aikin titin cikin wannan wata na Yuli da mu ke ciki.

Amaechi ya ce yanzu hankalin gwamnatin tarayya ya karkato a kan aikin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano, tunda an rigaya an kammala na titin Legas zuwa Ibadan.

“A yanzu abin da ya rage a biya kudin aikin su ne dala miliyan 900. Kuma nan da makonni kaɗan masu zuwa za a sake biyan dala miliyan 100.” Inji Amaechi wanda ya ce ya na sa ran zuwa ƙarshen wannan shekara za a yi ƙoƙari a biya dala miliyan 600.

Ya kuma yi magana kan sauran titinan da Gwamnatin Tarayya ta ƙudidi aniyar shimfiɗawa, kuma duk na jirgin ƙasa daga na Maiduguri da na Ibadan zuwa Kano, da na Legas zuwa Calabar.

Ya ƙara da cewa an fara biyan kuɗin somin-taɓin aikin titin jirgin ƙasa na Kano daga Kaduna daga cikin kasafin gwamnatin tarayya.

“Akwai kuma sauran kashin kuɗaɗen wanda China ce za ta biya, amma ba ta fara biyan ba tukunna.

“Kada ku tambaye ni inda Najeriya ta samu kuɗin da ta biya. Domin a matsayi na na Kirista, gidan Shaiɗan ne kaɗai ba zan iya zuwa neman bashi ba.” Inji Minista Amaechi.

Tags: AbujaAbuja. Premium TimesHausaLabaraiMajalisar
Previous Post

EFCC ta buɗe manhajar da za a riƙa kwarmata mata inda kadarorin ɓarayin gwamnati su ke

Next Post

Majalisar Tarayya ta yi fatali roƙon a saka Bauchi cikin rukunin jihohi masu arzikin man fetur

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 11 da ake so a yawaita yi a watan Ramadan
  • ZABEN KADUNA: PDP ta yi murdiya a wasu kananan hukumomi, zan Kalubalance su a Kotu – Uba Sani
  • SABUWAR ƁARAKA A PDP: An dakatar da Fayose, Anyim, Gwamna Ortom zai gurfana gaban kwamitin ladabtarwa
  • Yunƙurin ‘yan majalisar APC uku masu so a halasta tu’ammali da tabar wiwi ya samu cikas
  • ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Keyamo ya roƙi SSS su kama Obi da Datti, saboda furucin cewa ‘zaɓen 2023 daidai ya ke da mulkin soja’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.