• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

Kotu ta umarci Jami’an SSS su kai mata mutum 12 ɗin da su ka kama a gidan gogarma Sunday Igboho

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 23, 2021
in Manyan Labarai
0
Kotu ta umarci Jami’an SSS su kai mata mutum 12 ɗin da su ka kama a gidan gogarma Sunday Igboho

Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta umarci Hukumar SSS ta gabatar mata da mutane 12 ɗin da ta ce ta damƙe cikin gidan Sunday Igboho, a ranar da su ka kai samame a gidan.

Umarnin ya biyo bayan wata ƙara ce da lauyan mutanen 12 mai suna Obiora Egwuatu ya shigar.

Babbar Kotun Tarayya ta ce akwai buƙatar a gabatar da su domin kotu ta ji musabbabin kama su ɗin da aka yi a gidan Sunday Igboho.

Kotun ta ce a gurfanar da su ranar 29 Ga Yuli domin a ranar su ma SSS za su yi bayanin dalilin da ya sa ba su so a bayar da belin mutanen su 12.

Waɗanda aka kama a wurin farmakin sun haɗa da Abdullateef Ofeyagbe, Ameda Babatunde (Lady K), Tajuddeen Erinoyen, Diakola Ademola, Abisdeen Shittu da Jami’u Noah.

Sauran sun haɗa Adelabe Usman, Oluwafelumi Kunle, Raji Kazeem, Taiwo Opeyemi da Bamidele Sunday.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin lokacin da Sunday Igboho ya yi kurarin cewa ya san inda ake sayar da makamai, zai sayo ya raba wa yara sa.

Ya yi bayanin bayan DSS sun kai wa gidan sa samamen neman kama shi.

Gogarman tsagerun Yarabawa Sunday Igboho ya yi iƙirarin cewa ya san inda ake sayar da bindigogi, don haka zai sayo ya raba wa wadanda ba su mallaki bindiga ba.

Ya faɗi haka ne a cikin wani bidiyo wanda ya faɗo hannun PREMIUM TIMES HAUSA, amma babu takamaiman ranar da ya yi kalaman.

Igboho ya yi kalaman a wata ganawa da ya yi da wani basaraken gargajiya, inda ya ƙara da cewa, “babu wata gwamnati da ta isa ta hana ni riƙe bindiga.”

“Na san inda ake sayar da muggan makamai, zan iya zuwa na sayo na raba wa yara na da sauran waɗanda ba su mallaki bindiga ba, domin kowa ya mallaka.”

Ya na magana dangane da kare kai gada harin da ya makiyaya ke kai masu.

A cikin bidiyon, Igboho ya nemi gudummawar kuɗi domin a sayo makamai a raba jama’a da dama su samu.

“Na san inda zan je na sawo na raba wa yara da ma waɗanda ba su da ita.

“Duk wanda jami’an tsaro su ka kama da bindiga, su ce ni Sunday Igboho ne ya ba shi.

PREMIUM TIMES ta kira kakakin sa Olayemi Koiki domin ya shaida mata rana da wurin da Igboho ya yi jawabin, amma bai ce komai ba.

Sai dai kuma duk da ɓaɓatu da cika-bakin da ya riƙa yi, Sunday Igboho ya ce a fita zanga-zanga Legas, amma shi ba zai samu damar halarta ba.

Gogarma ‘yan takifen yankin Yarabawa, Sunday Igboho, ya yi kira ga dandazon matasa su fita zanga-zangar neman kafa Ƙasar Yarabawa, wadda ya shirya yi a ranar a Asabar a Legas.

Cikin wata sanarwa da kakakin yaɗa labaran sa Olayemi Koiki ya fitar, Sunday Igboho ya ce barazanar Rundunar ‘Yan Sandan Legas ba za ta hana su fitowa ba.

“Za mu fito ranar Asabar. A ranar za mu ga shin su wa ke da Legas? ‘Yan sanda ke da Legas ko al’umma ko kuma Sanwo-Olu?

Sai dai kuma wani abu bambarakwai shi ne Igboho ya ce kowa ya fita, amma shi ba zai samu damar halarta ba.

Idan ba a manta ba, jami’an SSS na neman sa ruwa a jallo, tun bayan harin da su ka kai gidan sa a ranar Laraba da dare, ya tsallake ya arce.

PREMIUM TIMES ta buga gargaɗin ‘yan sandan jihar Legas, inda su ka ce duk wanda su ka kama a zanga-zangar gogarma Sunday Igboho sai mun jijjibge shi.

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta bayyana cewa kada Sunday Igboho ya kuskura ko ɓatan-hanya ya kai shi Legas da sunan zanga-zanga a ranar 3 Ga Yuli.

Gogarmar neman kafa Ƙasar Yarabawa (Yoruba Nation), Sunday Igboho ya bayyana shirya zanga-zanga a Legas, ranar Asabar, 3 Ga Yuli.

Sanarwar da su Igboho su ka fitar ta ce za su yi zanga-zangar kuma babu wanda ya isa ya hana su.

“Mu na sanar da Gwamna Sanwo-Olu cewa za mu zo Legas mu yi zanga-zangar lumana. Sanwo-Olu ne ke da wuƙa da nama a Legas. Don haka shi kaɗai za mu sanar wa zuwan mu.”

Sai dai kuma Rundunar ‘Yan Sandan Legas ta ce duk mai son kan sa da arziki, kada ya kuskura ya fito zanga-zangar gogarma Igboho.

“Mu na da labarin Sunday Igboho zai shirya zanga-zanga. Shi da duk wani mai kunnen-ƙashi irin da, su sani duk wanda ya fito sai ya yaba wa aya zaƙi.”

Rundunar ta ce ta shirya tsaf domin daƙile duk wani tsagera, taƙadari ko maras jin shawarar na gaba da shi.

Dambarwar ta zo kwana bayan wasu ‘yan bindiga sun kai mummunan hari a gidan Sunday Igboho da ke Ibadan, babban birnin Jihar Oyo.

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMESSunday Igboho
Previous Post

Yadda hayakin janareto ya kashe mutum hudu cikin dare

Next Post

MATSALAR TSARO: ‘Yan sanda sun kashe wani kasurgumin dan bindiga da ya addabi mutanen Zamfara

Next Post
Nigerian Police

MATSALAR TSARO: 'Yan sanda sun kashe wani kasurgumin dan bindiga da ya addabi mutanen Zamfara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Ga mu nan tafe, duk inda kuke za mu kutsa mu yi ragaraga da ku” – Sakon Buhari ga ‘yan bindigan da suka kai harin Shiroro
  • Wike ya nuna Ko-In-Kula ga tawagar sulhu da Atiku ya aika masa can kasar Turkiya in da yake hutu
  • RIKICIN PDP: Yadda ƙwararrun masu tsaron gida ke neman hana Atiku cin bugun ‘fanaritin sa’ na ƙarshe
  • TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su kai wa sojoji da mobal farmaki
  • ƘORAFE-ƘORAFEN MANYAN PDP KAN ATIKU: ‘Zan bi su gida-gida ina sasantawa da su’ – Inji Atiku

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.