• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

ƁARKEWAR SABUWAR ZAZZAFAR KORONA: An soke hawa da bukukuwan Sallah a jihohin Kano da Jigawa

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 19, 2021
in Babban Labari
0
Hausa Durbar

Hausa Durbar

Gwamnatocin Kano da Jigawa sun sanar da soke hawan Sallah da duk wasu shagulgulan da ke tara jama’a a jihohin biyu saboda barkewar sabuwar Korona da ta darkako Jihohin.

A cikin takardar sanarwar, gwamnatocin jihohin biyu sun ce lallai a tabbata an bi dokokin da gwamnatin tarayya ta fidda domin samar da kariya ga mutane ‘yan Najeriya.

Idan ba a manta ba a cikin makon jiya gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ko-ta-kwanan ɓarkewar sabuwar zazzafar cutar korona samfur ta uku, mai suna ‘Delta’ a jihohin Kano, Lagos, Ribas, Oyo, Kaduna da Filato da kuma Babban Birnin Tarayya Abuja.

Wata sanarwa da Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Daƙile korona, Boss Mustapha, ta ce “kwanan nan ana yawan samun ɓulla da fantsamar launin korona mai zafin nan da ake kira “Delta”.

Mustapha wanda shi ne Sakataren Gwamnatin Tarayya, ya gargaɗi jama’ar ƙasar nan kada su yi wasa ko sakaci, domin ita wannan samfur ɗin ‘korona Delta’, lahira kusa ce.

An kuma umarci dukkan jihohi su gaggauta shiri da kimtsin ɗaukar ƙwararan matakai, fiye ma da wanda aka ɗauka a farkon ɓarkewar korona.

A Yi Kaffa-kaffa Da Ɗaukar Cutar Korona A Masallatan Idi – Inji Gwamnatin Tarayya

Daga cikin matakan kariyar da Gwamnatin Tarayya ta ce jama’a su ɗauka, akwai yin Kaffa-kaffa da kuma hana shiga tirmitsitsin jama’a a masallacin Idin Babbar Sallah da za a gudanar ranar Talata mai zuwa.

Jama’a Su Karkasu A Yi Idi A Filayen Harabar Masallatan Juma’a:

Kwamitin Korona ya ce masallata su karkasu maimakon a cunkushe a masallaci ɗaya, a barbazu masallatan Juma’a kai waye.

“Kwamiti na taya dukkan Musulmin ƙasar nan murnar Babbar Sallah. Sai dai kuma ya na jan hankalin Gwamnatocin Jihohi da limamai su faɗakar kan ɓarkewar sabuwar cutar korona, wadda ta fi biyu na baya saurin illata wanda ta kama.

“A rarrabu a yi Sallar Ido a wurare daban-daban, har a cikin unguwanni, ba sai an ɗunguma kowa ya je filin Idi ba. Sannan kuma a daina haɗuwa a cikin ɗaki jama’a na cunkushewa.”

A Taƙaita Hawan Sallah: Kwamiti ya ce a taƙaita yawan sallah da ake yin cinkoson kallon sukuwar dawakai ko hawan sarakai a biranen Arewacin ƙasar, inda ake shafe kwanaki ana ruguntsimin kaɗe-kaɗe da bushe-bushe.

Waɗannan bukukuwa ma kwamiti ya ce wurare ne na yaɗa cutar koron.

Kwamiti ya ja hankalin Jami’an Hula da Shige da Fice a kan iyakokin ƙasar nan cewa su tsaurara tsaro kada aka riƙa kwararowa cikin ƙasar nan ta hanyoyin mota da ruwa da jiragen sama.

Korona: An Kulle Lambunan Shaƙatawa da Gidajen Holewa a Abuja

Kwamitin ya ce ya bayar da umarnin ɗaukar matakai a Abuja tun kafin bukukuwan Sallah a gaggauta kulle duk wani lambun da ake shaƙatawa ko holewa a cikin sa a lokutan bukukuwan Sallah.

Sakataren Yaɗa Labarai na Ministan Abuja, Anthony Ogunleye ne ya bada sanarwar kulle dukkan wuraren shaƙatawar a ranar Asabar.

Korona: Tilas A Kai Ruwan Sabulun Da Bokitan Wanke Hannu A Masallatan Idin Abuja:

1. Tilas a kai wadattattun ruwan sabulu da bokitan wanke hannaye a ƙofar shiga da ta fita masallatan Idi na Abuja.

2. Limamai su tabbatar sun taƙaita huɗuba.

3. Kada a wuce awa ɗaya a Sallar Idi.

4. A tabbatar ƙofodin shiga daban, na fita ma daban. Wato kada a yi turereniya.

5. Duk mai sallah ya je Masallacin Idi da takunkumin rufe baki da hanci.

6. A ci gaba da yawaita wanke hannu, kuma a daina shiga cinkoso ko naniƙe juna.”

Tags: AbujaBoss MustaphaDaƙile koronaHausaJigawaKanoLabaraiPREMIUM TIMES
Previous Post

GUMURZUN YAƘI A ZAMFARA: Yadda ‘Yan bindiga sun harbo jirgin yaƙin Najeriya

Next Post

Yan sandan Kaduna sun ceto wasu mutane su hudu da aka yi garkuwa da su a dajin Bade

Mohammed Lere

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • MACE MAI KAMAR MAZA: Yadda Falmata ta kutsa cikin sana’ar gyarar waya ta yi zarra
  • Tinubu ya umarci jami’an tsaro su yi ƙumumuwa, su ceto ɗaliban Jami’ar Zamfara daga hannun ‘yan bindiga
  • Kwararrun likitocin hakora 84 kacal ake da su a Najeriya – NAPD
  • SHUGABANCIN APC: Ko biyayyar da Ganduje ke wa Tinubu za ta sa ya yi kargo a ɗigirgiren shugabancin APC?
  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.