ƁARAYI.ƳAN DABA.ƳAN BINDIGA.MASU GARKUWA DA MUTANE, 202 Ƴan sandan Kano suka kama cikin kwanaki 30 – Kiyawa

0

Akalla ƴan daba, ƴan bindiga, masu garkuwa da mutane, ɓarayi, ƴan sane, ƴan damfara 225 ne ƴan sandan jihar Kano suka kama daga 1 ga watan Yuni zuwa 16 ga Yuli.

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Abdullahi Kiyawa, ya bayyana haka a lokacin da yake faretin ɓata garin a hedikwatar ƴan sanda da ke Kano.

Kiyawa ya ce akwai mutum 21 da aka kama wanda masu fashi da makami ne sai kuma masu garkuwa da mutane 7, sai kuma masu harkallar muggan kwayoyi su 23, sai kuma ƴan damfara 18.

An kama barayin motoci 5, ɓarayin sahnu 11 da ƴan daba 140.

” Mun damke wani mutum mai suna Ado Shuaibu da yayi barazanar yin garkuwa da wani Yakubu Abdu, idan bai kawo naira miliyan 2. Ƴan sanda suka bi sahun wannan matashin mai shekaru 24, a lokacin da ake kokarin kai masa kudin. Garin gudu, an harbe shi a kafa, an kuma kama shi ya na hannu.

Bayan haka ƴan sandan sun yi kame da yankin kananan hukumomin Soba da Giwa a kljihar Kaduna. Sun kama wasu ƴan bindiga da suka addabi mutane ya yankunan.

Haka nan kuma an damke wasu masu garkuwa da mutane da suka yi garkuwa da wata mata maisuna Bahijja a cikin gidan ta, sannan suka yi wa mijin ta fadhin naira miliyan 1.8.

Ga jerin sunayen wasu cikin wadanda aka kama:

1) Mohammed Ali ‘m’ 23 years of Dan’agundi Quarters Kano (2) Usman Rabiu ‘m’ aged 20 years of Yakasai Quarters Kano (3) Adamu Ahmed ‘m’ aged 25years of Gaida Quarters Kano (4) Aminu Tijjani ‘m’ aged 25 years of Sharada Quarters Kano (5) Nura Yusuf ‘m’ aged 21 years of Jaen Quarters Kano (6) Abdul’aziz Alhassan ‘m’ aged 18 years of Sabuwar Kofa Quarters (7) Salisu Yakubu ‘m’ aged 53 years of Kofar Nassarawa Quarters Kano (8) Mohammad Suleiman ‘m’ aged 20 years of Galadanchi Quarters (9) Naziru Mohammed ‘m’ aged 22 years of Kofar Nassarawa (10) Sadiq Sale ‘m’ aged 21 years of Unguwar Gini (11) Adam Isah ‘m’ aged 18 years of Kofar Nassarawa (12) Abubakar Salisu ‘m’ aged 18 years of Kofar Nassarawa Quarters Kano (13) Yusuf Nasiru ‘m’ aged 20 years of Dan’Agundi Quarters (14) Nasiru Dahiru ‘m’ 24 years of Kwalli Quarters (15) Zaidu Aminu ‘m’ 26 years of Yar Akwa Quarters Kano, (16) Baffa Ibrahim ‘m’ 17 years of Kankarofi Quarters Kano (17) Tahir Ibrhaim ‘m’ aged 20 years of Kofar Nassarawa Quarters (18) Mustapha Ismail ‘m’ aged 21 years of Dan’agundi Quarters (19) Zakari Ibrahim ‘m’ aged 19 years of Indabawa Quarters Kano (20) Lawal Sani ‘m’ aged 18 years of Sabuwar Gandu Quarters (21) Sani Gwadabe ‘m’ aged 18 years Indabawa Quarters Kano (22) Abdullahi Abdulrasheed ‘m’ aged 20 years of Indabawa Quarters Kano (23) Sadiq Adam ‘m’ aged 19 years of Indabawa Quarters (24) Abubakar Aminu ‘m’ aged 21 years of Indabawa Quarters (25) Usman Dahiru ‘m’ aged 17 years of Indabawa Quarters Kano (26) Idris Zubairu ‘m’ aged 20 years of Indabawa Quarters (27) Abdulrashid Yau ‘m’ aged 21 years of Indabawa Quarters (28) Abubakar Aliyu ‘m’ aged 19 years of Yakasai Quarters (29) Ahmed Mohammed ‘m’ aged 19 years of Indabawa Quarters (30) Abubakar Umar ‘m’ aged 19 years of Kawo Quarters (31) Abubakar Musa ‘m’ aged 22 years of Sabuwar Kofa Quarters Kano (32) Adamu Mohammed ‘m’ aged 20 years of Kwalli Quarters (33) Abdulsalam Mohammed ‘m’ aged 20 years of Indabawa Quarters Kano (34) Mohammad Sani ‘m’ aged 22 years of Alfindiki Quarters Kano (35) Kabiru Auwal ‘m’ aged 21 years of Dan’agundi Quarters Kano (36) Abdullahi Ado ‘m’ aged 20 years Dan’agundi Quarters Kano (37) Aminu Muktar ‘m’ aged 18 years Yakasai Quarters Kano.

Share.

game da Author