• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Najeriya ta gano gas kusan yawan ‘ruwan gulbin maliya’ -Ministan Fetur, Sylva

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 27, 2021
in Manyan Labarai
0
Najeriya ta gano gas kusan yawan ‘ruwan gulbin maliya’ -Ministan Fetur, Sylva

A wani labari mai kama da tufƙa da warwara, Ƙaramin Ministan Fetur, Timipre Sylva, ya bayyana cewa Najeriya ta gano gas mai tarin yawa kwance a ƙarƙashin ƙasa, wanda yawan sa ya kai awon ‘cubit feet’ tiriliyan 206.

Sylva ya yi wannan bayanin a tattaunawar sa da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN).

Ya ce gas ɗin dai gamo-da-katar ne aka yi aka ssme shi, fetur aka je binciken nema tun asali ba gas ba.

Karamin Minista ya ce idan aka fara amfani da gas ɗin nan gaba, zai taimaka wajen magance wa ƙasar nan matsalolin da ke hana tattalin arzikin ta bunƙasa.

“A yanayin irin yawan gas ɗin da mu ka gano a ƙarƙashin ƙasa a garin neman ɗanyen man fetur, yawan sa ya nuna cewa idan aka tsananta bincike, yawan gas ɗin da za a samu zai kai yawan ‘cubik feet’ tiriliyan 600. Wannan kuwa zai isa ya bunƙasa tattalin arzikin Najeriya nesa ba kusa ba.”

Sylva ya yi wannan bayani a lokaci guda yayin da ya ce bayyana samuwar cewa tilas sai Najeriya ta cire wa talakawa kuɗin tallafin fetur sannan za a iya ci gaba, ƙamar yadda PREMIUM TIMES HAISA ta ruwaito shi.

Sylva ya ce sai fa Najeriya ta daina biyan tallafin man fetur za ta iya ci gaba.

Ƙaramin Ministan Harkokin Man Fetur, Timipre Sylva ya bayyana cewa Najeriya za ta ci gaba tuma tsalle wuri ɗaya ta na gumi, maimakon ta yi gudu wajen ci gaba matsawar Gwamnatin Tarayya ba ta daina biyan tallafin man fetur ba.

Ya ce idan aka janye tallafin man fetur, to a haka sai fetur ya sayar da kan sa a kasuwa daidai da darajar sa, wadda inji ministan, ta haka ne tallalin arzikin Najeriya zai bunƙasa.

Sylva ya yi wannan kintace ne a wata tattaunawar sanin mafita da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN), ranar Lahadi, a Abuja.

“Ni dama matsayi na a kan bayan tallafin mai da gwamnati ke yi, a bayyane ya ke. Na yi amanna cewa idan har ana so arziki da tattalin Najeriya su bunƙasa, to tilas sai an cire tattalin mai, yadda za a bar fetur ya yi wa kan sa daraja da kan sa a kasuwanni.

Gwamnati Ta Gaji Da Sayar Da Fetur Arha Takyaf -Ministan Fetur

Karamin Ministan Fetur, Timipre Sylva ya bayyana cewa, “Ba abin alheri ba ne ga gwamnati a ce ta na haƙo fetur a farashi mai tsada, sannan ya riƙa sayar da shi arha takyaf ga jama’a, don kawai ta sauƙaƙe masu wani nauyi a kan su.

“Abu ne da za a so a riƙa yi kam. Amma kuma ba abu ne mai ɗorewa ba. Saboda bai yiwuwa ka haƙo abu a misali kan naira 10, sannan ka riƙa sayarwa naira 5 a kullum.

“Ba ya asarar da ka ke ɗibgawa, hakan na nufin duk lokacin da za a sake haƙo shi, sai ka ci gaba da ƙara naira biyar ɗin da ka rage kenan.

“A kullum asarar ka tun ta na ƙara yawa, har ta koma a kullum ta na ninkawa. To irin wannan gagarimar asara ce ta kawo mu cikin mawuyacin halin da mu ke cikin yanzu.”

Ya ce wasu mutane na ganin cewa idan aka gyara matattun mai kamar za a magance shigo da tataccen fetur cikin ƙasar nan.

Ya ce ai kuɗin tallafin mai da ake biya su ne musabbabin da matatun mai na ƙasar nan su ka daina aiki.

Tags: AbujagasHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

BOKO HARAM: Har yanzu akwai garuruwa da hanyoyin da ba su shiguwa ko bi a jihar Barno – In ji Shehun Barno

Next Post

Yana da wahala matasa su karɓi mulkin Najeriya a nan kusa – Daga Mustapha Soron Dinki

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Mustapha Soron Dinki

Yana da wahala matasa su karɓi mulkin Najeriya a nan kusa - Daga Mustapha Soron Dinki

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • CIRE TALLAFIN MAI: Gwamnatin Kwara ta rage ranakun aiki ga ma’aikatan gwamnati
  • SITIYARIN TATTALIN ARZIKI: Tinubu, Tallafin Fetur da Amanar Jama’a Kan Siraɗi
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Buƙatar korar Emefiele daga CBN da kuma yi wa bankin garambawul
  • ‘Ruhun Mai Tsarki ne ya umarce ni na kashe ta’ – Inji matar da ta kashe ‘yar shekara biyar
  • RIGA MALAM MASALLACI: Matasan Kano sun yi wa ginin ƴan canji diran mikiya, sun yi warwason kayan ‘ganima’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.