• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

MINISTA SADIYA A KANO: An ɗauki Kanawa 320 aikin duba shiri tare da na’urorin Ma’aikatar Agaji da Jinƙai

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 16, 2021
in Babban Labari
0
MINISTA SADIYA A KANO: An ɗauki Kanawa 320 aikin duba shiri tare da na’urorin Ma’aikatar Agaji da Jinƙai

Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Farouq, ta ƙaddamar da shirin raba takardun kama aiki tare da na’urorin duba aiki ga waɗanda aka horas domin sanya ido kan ayyukan ma’aikatar a jihar.

An gabatar da taron a ɗakin taro na ‘Coronation’ da ke cikin gidan gwamnati Hall a Kano a ranar 15 ga Yuni, 2021.

Ministar, wadda Babban Sakatare a ma’aikatar, Bashir Nura Alƙali ya wakilta a taron, ta bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙirƙiro Shirin Inganta Rayuwar Jama’a, wato ‘National Social Investment Programme’ (NSIP) ne a cikin 2016 domin a fidda mutane daga ƙangin bauta ta hanyoyi daban-daban da su ka haɗa da tsare-tsare kamar su shirin N-Power da shirin ciyar da ‘yan makaranta da shirin tura agajin kuɗi (CCT) da shirin haɓaka sana’o’i (GEEP).

Ana aiwatar da shirin a jihohi 36 da kuma Yankin Babban Birnin Tarayya.

Ta ci gaba da cewa ma’aikatan sa ido masu zaman kan su guda 320 da aka ɗauka a Kano su na daga cikin mutum 5,000 da aka horas a tsakanin Fabrairu zuwa Afrilu 2021 lokacin da aka yi hidimar horaswar a duk faɗin ƙasar nan.

Ta ce, “Na’urorin da za a yi aiki da su wajen sa ido kan shirin duk a nan Najeriya aka ƙera su tare da ƙarin wata manhaja mai suna ‘Social Investment Management Information System’ (SIMIS) da wani kamfani na ƙasar nan ya ƙirƙira. “Ta hanyar amfani da wannan manhaja, ma’aikatar ta na kallo da idon ta dukkan ayyukan da ‘yan sa idon ke yi a wajen aiki, ta ga rahotannin da su ka bayar, sannan nasarar da shirin na NSIP ke samu a kowace jiha.

“Hakan zai taimaka wa ma’aikatar ta gane inda ake da matsaloli kuma zai taimaki ma’aikatar wajen cimma burin ta na ceto ‘yan Nijeriya miliyan 100 daga ƙangin fatara,” inji ta.

Su ma’aikatan sa idon, waɗanda ake kira ‘Independent Monitors’, ana sa ran za su duba aikin wani adadi na masu cin moriyar shirin na NSIP da aka ɗebar masu, waɗanda za a riƙa ba N30,000 kowannen su a duk wata. Sai dai sai an tabbatar da cewa sun yi kashi 80 cikin ɗari na aikin su kafin a biya su alawus ɗin su.

A cikin wasiƙun kama aikin nasu an zayyano duk yadda aikin zai kasance, wanda ya haɗa da: ci gaba da duba shirin na NSIP a yankin ƙaramar hukumar da aka ba su tare da bada rahotanni ƙunshe da shaida kan abin da su ka gano, da sauran su.

Ministar ta gargaɗi ma’aikatan sanya idon da kada su kuskura su bai wa wani daban aikin da aka damƙa masu, domin kuwa kowane ma’aikacin sa ido shi ma’aikatar za ta kama da laifi idan aka aikata ba daidai ba.

Ta taya su murna tare da kira a gare su da su ɗauki wannan aiki da kishin ƙasa, ƙwazo da tsare gaskiya.

Gwamnan Kano, wanda Sakataren Gwamnatin jiha, Usman Alhaji Waziri Gaya ya wakilta, ya yaba wa ma’aikatar saboda yadda ta ke bada goyon baya wajen fitar da ‘yan Nijeriya daga fatara tare da inganta rayuwar su.

Ya faɗa wa ma’aikatan sanya idon cewa su yi amfani da damar da aka ba su wajen kaiwa ga babbar nasara.

Tun da farko sai da jami’i mai kula da shirin na NSIP a Kano, Baba Aminu Zubair, ya ce a gaskiya shirin ya na aiwatar da buƙatar Shugaba Muhammadu Buhari na ceto ‘yan Nijeriya miliyan 100 daga ƙangin fatara, ya ƙara da cewa Kano ta fi kowace jiha yawan masu cin moriyar shirin na N-Power a duk ƙasar nan.

Aminu ya ce gidaje 119,000 aka yi wa rajista a ƙarƙashin shirin bada tallafin kuɗi na ‘Conditional Cash Transfer’ (CCT) a Jihar Kano masu karɓar N5,000 a kowane wata.

Ya miƙa godiya ga Gwamnatin Tarayya ta hanyar Ma’aikatar Harkokin Agaji da Daɗin Jama’a saboda karamcin da yi.

Sauran waɗanda su ka halarci taron su ne: manyan jami’an gwamnatin jiha, da kodinetocin shirin NSIP daga ƙananan hukumomi da kuma manyan baƙi.

Tags: AbujaAikiHausaKanoNewsPREMIUM TIMESSadiya
Previous Post

Sergio Ramos ya bar Real Madrid bayan ya shafe shekaru 16 a ƙungiyar

Next Post

NESA TA ZO KUSA: INEC ta sa ranakun gudanar da zaɓen gwamnonin Ekiti da Osun a 2022

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Election Materials

NESA TA ZO KUSA: INEC ta sa ranakun gudanar da zaɓen gwamnonin Ekiti da Osun a 2022

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje
  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi na so kotu ta ba shi iznin yi wa wasu jami’an ICT na INEC tambayoyi
  • TATTALIN ARZIKI: Ɗanyen man Najeriya ya fara kwantai a duniya, bayan Chana, Turai da Indiya sun koma sayen na Rasha mai rahusa sosai

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.