Mutanen Zariya sun yi dafifi a filin Idi dake rukunin gidaje na Low-Cost domin gudanar da addu’o’i na musamman Allah ya kawo karshen hare-haren ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.