• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Gwamna Bagudu ya ce ba Fulani makiyayan Jihar Kebbi su ka sace ɗaliban Kwalejin Tarayya ta Yauri ba

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 24, 2021
in Labarai
0
An harbi mutum biyu cikin masu zanga-zangar da suka datse wa gwamna Baguda hanya a Kebbi

Gwamna Atiku Bagudu na Jihar Kebbi ya bayyana cewa ba Fulani makiyayan cikin Jihar Kebbi ne su ka yi garkuwa da ɗaliban Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Yauri ba.

Bagudu ya ce tabbas ba Fulani makiyaya ne su ka yi garkuwa da ɗaliban da wasu cikin malaman ba.

Ya yi wannan iƙirarin ne a Fadar Shugaba Muhammadu Buhari, bayan fitowa daga taron ganawar da gwamnonin Arewa da Shugaba Buhari.

Bagudu ya je ne domin yi wa Buhari ƙarin bayani dangane da halin da ake ciki kan ɗaliban waɗanda ke hannun ‘yan bindiga.

An haƙƙaƙe cewa sun arce da ɗalibai sama da 80, duk da dai wasu sun kuɓuta daga baya.

Gwamna Bagudu ya ce dukkan shugabannin Fulanin cikin jihar Kebbi na ta zuwa su na nesanta kan su ko yaran su daga yin garkuwa da ɗaliban, kuma su ka yi alwashin su ma da su za a shiga daji domin su taimaka a ceto ɗaliban

“Tun daga ranar da na ce kowa ya fito ya taimaka mu kakkaɓe jihar mu daga ‘yan bindiga, hatta jihar Neja ma mun ga ta yunƙuro da irin na ta hoɓɓasan. Kuma na tabbata wasu ma za su ƙara zaburowa.

Bagudu ya ce wasu Fulani baƙin+haure ne waɗanda ‘yan iska ne gagararru ba makiyayan da ake zaune da su lafiya ba, su ka yi garkuwa da ɗaliban.

Cikin makon da ya gabata ne Gwamna Bagudu ya tayar da tsohon tsimin su na gado, inda ya bayyana wa duniya cewa: “Hassan Maidaji ƙanen uwa ta ne, zan ja gungun mafarauta mu shiga daji yaƙin ƙwato ɗalibai Yauri a hannun ‘yan bindiga”.

A cikin fushi Gwamnan Jihar Kebbi Atiku Bagudu ya buga gangar gayyatar dukkan mafarautan Jihar Kano domin ya shiga gaba su nausa cikin daji su ƙwato ɗaliban Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Yauri da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su.

“Ba mu yi rantsuwa da Alƙur’ani don mu zauna ofis kaɗai ba. Ban rantse da Alƙur’ani a matsayin gwamna don na zauna ofis kaɗai ba. Matsimaki na da sauran Kwamishinoni ba su rantse da Alƙur’ani don su zauna ofis ba.

“Wannan abin da aka yi masa tsokana ce ga Shugaba Muhammadu Buhari. Kuma tsokana ce ga ni Gwamnan Jihar Kebbi.

“Saboda haka na shirya zan sanar da jami’an tsaro cewa zan jagorance ku mu shiga daji domin su Kakkaɓe ‘yan bindiga, kuma mu ƙwato ɗaliban da su ka riƙe.

“Wanda bai sani ba ya sani, Hassan Maidaji ƙanin uwa ta ne. To na kira kira gayya zuwa cikin daji.”

Bagudu na wannan jawabi ne a gaban dandazon jama’ar da su ka haɗa har da mafarauta da ‘yan tauri.

“An nuno shi tsakiyar wasu gwamnoni da su ka je domin yi masa jaje, cikin su har da Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi.

PREMIUM TIMES HAUSA ta bada labarin yadda ‘yan bindiga su ka gudu da ɗalibai sama da 100. Kuma ta bada labarin yadda jami’an tsaro su ka kashe wasu ‘yan bindiga da dama, su ka ceto wasu ɗaliban.

Haka kuma wannan jarida ta yi bayanin yadda ‘yan bindiga ka neman hana yara karatun boko a Arewa.

‘Ta bada labarin ‘yan bindiga sun sake darkakar ɗaya daga cikin makarantun sakandare su ka kwashi ɗaliban da ba a bayyana adadin su ba a jihar Kebbi.

A wannan karo sun dira Kwalejin Gwamnatin Tarayya, ta garin Yauri su ka kwashi ɗalibai da malaman makaranta.

Rundunar ‘yan sandan Jihar Kebbi ta tabbatar wa PREMIUM TIMES cewa an kwashi ɗaliban amma ba ta bayyana adadin su ba.

Kakakin Yaɗa Labarai na ‘Yan Sandan Jihar Kebbi, Nafiu Abubakar ya shaida a wata sanarwar da ya aiko wa PREMIUM TIMES cewa ‘yan sanda masu gadin makarantar sun yi artabu da maharan har aka harbe jami’i ɗaya.

Ya ce a kan babura su ka darkaki Yauri, amma daga cikin dajin Rijau na Jihar Neja su ka fito, kuma a can su ka nausa da ɗaliban da su ka kwashe.

Rahotanni a wasu kafafen yaɗa labarai sun tabbatar da cewa duk da cewa ‘yan bindigar a babura su ka kai harin, sun kwashi wasu ɗaliban a cikin mota.

‘Yan sanda sun tabbatar wa iyayen yaran da cewa su ka cikin daji su ka farautar ‘yan bindigar.

Satar Ɗalibai: Yadda Karatun Boko Ke Neman Gagarar ‘Ya’yan Talakawa:

Kamar yadda Boko Haram su ka riƙa sace ɗaruruwan ɗalibai a baya, su ka ‘yan bindiga sun bi sawun su wajen yawan kwasar ɗalibai ana yin garkuwa da su.

A cikin 2021 an kai farmaki a makarantun sakandare da su ka haɗa da Jihar Katsina da aka kwashi ɗaruruwan ɗalibai a Ƙanƙara, sai Jihar Zamfara da Jihar Neja inda aka kwashi ɗalibai a garuruwa uku. A Katsina ma an saci ɗaliban Islamiyya 400 kan hanyar komawar su gida tsakar dare daga taron Maulidi.

A lokacin da aka kwashi ɗalibai na baya bayan nan a Kebbi, wasu ‘yan bindiga na riƙe da ɗaliban Islamiyya 139 na Tegina a Jihar Neja.

Sannan jihar Kaduna ta sha fama ita ma da kwashe ɗalibai tun daga na jami’a har zuwa na babbar kwaleji.

Sannan idan ba a manta ba dai a cikin wannan shekarar ‘yan bindiga sun kai samame a Kwalejin Turkish Collage da ke Kaduna, amma sojoji su ka fatsttake su.

Yanzu haka akwai wasu ɗaliban Kwalejin Fasaha ta Nuhu Bamalli da ke hannun ‘yan bindiga. Kuma makarantar da ke Zariya ta kasance a rufe.

Yayin da ba a san adadin yawan ɗaliban Yauri da aka kwashe ba, haka nan kuma ba a san ranar da za a sako su ba. Duk kuwa ya yawan alwashin da jami’an tsaro ke sha cewa su na farautar maharan.

Tags: BB NaijaHausa. KebbNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

TSUNTSU DAGA SAMA GASASSHE: Canada ta ba Najeriya dala miliyan 27 tallafi ga ƴankunan da Boko Haram su ka kassara

Next Post

Ha-Maza-Ha-Mata: Za a tura jami’an ‘Sibul Difens’ makarantu domin magance sace-sacen ɗalibai

Next Post
Civil Defence

Ha-Maza-Ha-Mata: Za a tura jami'an 'Sibul Difens' makarantu domin magance sace-sacen ɗalibai

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed
  • Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa fakirai da talakawan jihar Kebbi tallafin kudade
  • Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC
  • Walikan Filato na Amaechi ne, babu haufi, babu tantama babu kila wa kala – In ji Lalong
  • MATSALAR TSARO: Nan da wata biyu za a ƙara ɗaukar kuratan ‘yan sanda 10,000 -Dingyaɗi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.