• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Fiye da mutum 10,000 da aka dirka wa allurar korona sun fuskanci lalurori a Najeriya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 2, 2021
in Labarai
0
Hospital

Hospital

Shugaban Hukumar Samar da Lafiya a Matakin Farko (NPHCDA), Faisal Shuaib, ya bayyana cewa fiye da mutum 10,000 daga cikin wadanda aka yi wa allurar rigakafin korona ta farko, sun bada rahoton fuskantar lalurori bayan an dankara masu allurar daga baya.

Shuaib ya bayyana haka ne a ranar Talata, a lokacin da ake tattaunawa da manema labarai, ya ce “lalurorin da su ka fuskanta sun hada da radadin jiki, kunburi a damtsen da aka dirka masu allurar, sai kuma ciwon kai, zazzabi, gani garara-garara da kuma tashin tsikar jiki.”

“An samu irin wadannan rahotannin daga mutum 10,927 tun daga lokacin da aka fara yin allurar rigakafin har zuwa ranar 30 Ga Yuni.

Ya kara da cewa amma dai an samu rahotannin da lalurorin su ka yi tsamari sosai har kan mutum 86.

Sai dai kuma ya kara da cewa dukkanin su sun warke sarai, kuma sun wartsake.

Ya ce zuwa yanzu dai an yi wa mutum miliyan 1,956,598 rigakafin korona, wadanda yawancin su jami’an kula lafiya ne. Ya ce an yi masu AstraZeneca ta farko ce tukunna.

A wani labarin kuma, korona ta kashe mutum 28 a ranar Litinin.

Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa, NCDC ta bayyana cewa korona ta kashe mutum 28 a ranar Litinin da ta gabata.

NCDC ta buga adadin yawan mutanen 2
su 28 a shafin ta na Twitter cikin dare a ranar Litinin.

Wannan ne adadi mafi yawa na kisan rana ɗaya da korona ta yi a ƙasar nan, tun farkon bullar cutar a Najeriya cikin watan Fabrairu, 2020.

A baya an taba samun mutuwar mutum 27 a rana ɗaya, a ranar 30 Ga Janairu, 2021, wanda shi ne adadi mafi yawa kafin alƙaluman mutum 28 da su ka mutu a ranar Litinin.

Alƙaluman ranar Litinin sun nuna cewa korona ta kama mutum 166,518 jimla kenan, amma sama da 150,000 sun warke.

Mutuwar mutum 28 a ranar Juma’a ta haddasa fargaba a zukatan hukumar NCDC da ‘yan Najeriya da dama, ganin cewa adadin ya zo daudai lokacin da gwamnatin Najeriya ke farautar sama da mutum 200, wadanda su ka shugo ƙasar nan, amma su ka sulale ba tare da tsayawa an kullace su ba.

Zuwa yanzu dai mutum miliyan ɗaya kacal aka yi wa rigakafin korona a Najeriya, ƙasa mai yawan jama’a kusan miliyan 200.

Matsalolin da ƙasar ke fuskanta wajen yaƙi da korona, sun haɗa har da rashin yarda akwai cutar a Najeriya da wasu ke nunawa.

Da yawan mutane na zargin jami’an gwamnati da mahukunta su na zuguguta cutar ne domin a samu kafar karkatar da maƙudan kuɗaɗe kawai.

Zargin yadda riƙa karkatar da kuɗaɗe da kayan abincin tallafin korona ya ƙara sa jama’a da dama ba su bai wa gwamnati goyon baya wajen shirin daƙile cutar korona a Najeriya.

Tags: CoronaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

SULHU DA YAN BINDIGA YA KARE : Matawalle ya bada umarni a bude wuta ga duk wanda aka gani da makami a Zamfara

Next Post

Soke shirin NYSC zai ƙara raba kan ‘yan Najeriya -Sarkin Musulmi

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
NYSC DG salutes guard of honor

Soke shirin NYSC zai ƙara raba kan 'yan Najeriya -Sarkin Musulmi

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 12 Da Suka Hana A Ga Ƙoƙarin Mulkin Buhari
  • YUNƘURIN BALLEWA DAGA NAJERIYA: Yadda tsagerun Yarabawa suka kama Gidan Radiyon Gwamnatin Tarayya, kwana ɗaya kafin rantsar da Tinubu
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Shekarun Mulkin Buhari: An sake ɓata goma, biyar ba ta gyaru ba
  • Zan yi tafiya da kowa da kowa a gwamnati na – Uba Sani
  • TINUBU: Abinci zai wadata cikin farashi mai sauƙi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.