• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Ƴan bindiga a Kudu sun ƙwace tirela cike da shanun ‘yan Arewa, sun kashe direba da kwandasta a Anambara

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 7, 2021
in Labarai
0
Ƴan bindiga a Kudu sun ƙwace tirela cike da shanun ‘yan Arewa, sun kashe direba da kwandasta a Anambara

A ranar Lahadi ce kangararrun ‘yan kudu a Jihar Anambra su ka tare wata babbar mota cike maƙil da lodin shanu da ga Jihar Bauchi. Su ka kashe direba da kwandasta, sannan su ka sace shanun baki ɗaya.

Lamarin ya faru a daidai garin Oba cikin Karamar Hukumar Idemili a Jihar Anambara. Kuma wanda aka yi farmakin da fashin shanun ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da faruwar lamarin.

Direban motar mai suna Abdulmumini Musa da yaron motar mai suna Garba Yusuf, sun fito ne daga yankin Bauchi kan hanyar su ta zuwa Owerri, amma aka tare su a Oba, kusa da Anaca.

PREMIUM TIMES ta ga yadda harsasan bindiga ya farfasa ƙirjin mamatan, sannan kuma hotunan gawarwakin na su sun yi munin da ba a iya buga su a shafukan jarida.

Sai dai kuma har yanzu ‘yan sanda ba su kai ga ɗora laifin kisan da sace shanun kan wata ƙungiya ko ƙabila ba.

Amma dai wani jami’in ɗan sanda a Oba ya shaida wa wakilin mu cewa “an fara bincike”. Shi kuwa Kakakin ‘Yan Sandan Jihar Anambara. ikenga Tochukwu ya ce bai kai ga samun rahoton harin ba tukunna, har zuwa yau Litinin.

A wata sabuwa kuma, masu manoma da masu safarar albasa daga Arewa, sun bayyana daina kai albasa dukkan kudancin Najeriya, sai an biya mu diyyar asarar naira biliyan 4.5.

Kungiyar Manoma da Masu Safarar Albasa na Najeriya sun yanke hulɗa da kakaf jihohin ƙasar nan, har sai an biya su diyyar asarar naira biliyan 4.5 da su ka yi a hare-hare daban-daban da aka riƙa kai masu a jihohin ƙasar nan.

“Daga ranar Litinin 7 Ga Yuni, mun yanke shawarar babu wata mota ko wani ɗan kasuwa da zai sake kai albasa kowace jiha a kudancin ƙasar nan, har sai gwamnati ta biya su diyyar ɗimbin asarar da mu ka yi sandiyyar hare-haren da aka riƙa kai wa ‘yan kasuwar mu a jihohin kudu daban-daban.”

Haka dai Shugaban Kungiyar Manoma da Masu Safarar Albasa (OPMAN), Aliyu Isa ya bayyana wa manema labarai a ranar Lahadi a Sokoto.

“An kashe mana mutane da yawa, an ƙone mana tirela 30, ƙananan motoci 9, an ƙone mana shaguna 50, an lalata ko sace mana buhunan albasa 10,000, banda ma asarar sauran kadarori kuma.”

Aliyu Isa ya bayyana sunayen garuruwan da ya ce an kai masu hare-hare da su ka haɗa da Aba a jihar Abia, Shasa a Jihar Oyo sai kuma Mbaise a Jihar Imo.

“Lokacin da aka yi rikicin #EndSARS an biya wasu da dama diyyar asarar da su ka yi, amma mu da ya ke an raina mu, ko kallon arziki ba a yi mana ba.”

“A Shasa an kashe mana mutum 27, an ƙona tirela biyar, an lalata buhunan albasa 5,600, kuma an ƙona ƙananan motoci 12.

“Cikin watan Fabrairu kuma a Jihar Imo an kai mana hari, an ƙona tireloli biyu makare da kaya za su kai na naira miliyan 13.”

Aliyu ya ce ko dai a biya su diyya ko kuma su daina kai albasa a kudancin ƙasar nan.

A ƙarshe ya yi kira ga gwamnatin tarayya da jami’an tsaro su farka su rika kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

Sannan kuma ya yi kira ga ƙabilun kudu su rungumi Hausawa domin a yi zaman lafiya da juna.

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMESƳan bindiga
Previous Post

MANOMA DA MASU SAFARAR ALBASA SUN FUSATA: Mun daina kai albasa dukkan kudancin Najeriya, sai an biya mu diyyar asarar naira biliyan 4.5

Next Post

RIKICIN ‘YANCIN KOTUNA: Gwamna Wike ya yi fatali da yarjejeniya tsakanin Ƙungiyar Gwamnoni da Ƙungiyar Ma’aikatan Kotu

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Nyesom Wike

RIKICIN 'YANCIN KOTUNA: Gwamna Wike ya yi fatali da yarjejeniya tsakanin Ƙungiyar Gwamnoni da Ƙungiyar Ma'aikatan Kotu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:
  • SHARI’A A KOTUN AMURKA: Atiku ya kada Tinubu, kotu ta umarci Jami’ar Chicago ta damƙa wa Atiku kwafen takardun bayanan Tinubu
  • Sai an sauya wa dimokraɗiyya fasali da tsari idan ana so a kauce wa yawan juyin mulki a Afrika – Goodluck Jonathan
  • RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun sauke lodin matafiya 25, sun nausa cikin daji da su da rana gatse-gatse
  • Ramalan Yero ya fice daga PDP, ya ce jam’iyyar ta ishe shi haka nan

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.