• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Sake nazarin dokokin Najeriya bata lokaci ne kawai – Afe Babalola

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 27, 2021
in Labarai
0
Sake nazarin dokokin Najeriya bata lokaci ne kawai – Afe Babalola

Tsohon fitaccen lauyan nan Afe Babalola, ya bayyana cewa bata lokaci ne kawai tsayawa ana tsara yadda za a yi wa Dokokin 1999 kwaskwarima, wanda Kwamitin Majalisar Dattawa ke kan yi.

Maimakon haka, Babalola cewa ya yi kamata ya yi kawai Majalisa ta kira taro na ƙasa inda za a zauna kowane bangaren mazu ƙorafi su bayyana abin da ke damun su, a tattauna, a magance ko a amince a kan teburi sannan a wuce wurin kawai.

Ya ce babu ta yadda za a yi Majalisar Dattawa ta iya yi wa Dokokin 1999 kwaskwarima, ta yadda kwaskwarimar za a magance matsaloli da damuwar da ke addabar sassan ƙasar nan. Sai fa an fara kawar da harkallar da ke ƙarƙashin wannan tsari da ake tafiyaa kai tukunna.

Babalola wanda kuma shi ne ya kafa Afe Babalola University ta Ado Ekiti, ya yi wannan ƙarin hasken ne a Ado Ekiti, a ranar Laraba.

Wannan bayani na Babalola ya zo ne ne kwana daya bayan Gwamna Rotimi Akeredolu na Jihar Ondo ya shaida wa Kwamitin Kwaskwsrimar Dokoki na Majalisar Dattawa cewa zama kan tebur a baje matsalolin ƙasar nan a faifai shi kaɗai ne mafita.

Akeredolu wanda ya ce ba wai ya na sukar kwaskwarimar dokoki ba, amma dai tunda mafiya yawan ‘yan Najeriya sun fi so a yi taron ƙasa, to shi ya kamata a yi ɗin.

Farkon wannan makon ne dai PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa Shugaban Kwamitin Kwaskwarimar Tsarin Dokoki, ba ce za su fito da rahoton nazarin yi wa tsarin mulki kwaskwarima cikin Yuli.

A rahoton, Shugaban Kwamitin Yi Wa Dokokin 1999 Garambarul da Kwaskwarima, Sanata Ovie Omo-Agege ya bayyana cewa a cikin watan Yuli za su gabatar wa Majalisar Dattawa rahoton kwamitin su.

Omo-Agege ya kara da cewa matsalar rashin isassun kudaden aiki da kwamitin ya fuskanta, ba ta zama wani kalubalen da ya kawo cikas wajen gudanar da ayyuka ga mambobin kwamitin ba.

Omo-Agege, wanda kuma shi ne Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, ya yi wannan bayanin a wani taron manema labarai da ya kira a ranar Litinin, a Abuja.

Ya ce duk da cewa kwamitin nazarin dokokin na aiki ne da kudaden da aka ware masa tun na cikin kasafin 2020, har yau karancin kudin bai kawo wa kwamitin wani ciksa ba.

“Har yau ba a ba mu ko sisi a cikin kasafin kasafin 2021 ba. Kenan har yanzu da kudaden da aka ware mana tun cikin kasafin 2020 mu ke aiki.

“Amma mu na fatan za a saka mu cikin dan kwarya-kwaryan kasafin da za a gabatar wa Majalisa kwanan nan, a saka mu a ciki.”

Ya ce kwamitin sa ya karbi makalu sama da 250 kuma duk an yi nazaarin su.

“Kaamitin mu ya sha tuntubar mutane da dama da kuma ganawa a shirye-shiryen zaman saurare a shiyyoyin kasar nan dukkan su.

“Batutuwan tattaunawar sun tashi daga 13 zuwa 16, wadanda su ka hada har da batun Kara wa Mata Kaso a Mukamai, kara shigar da mata a gwamnati, batun daddatsa iko daga tarayya zuwa jihohi da sauran su.”

Omo-Agege ya ce zaman sauraren ra’ayoyin da za a yi, zai rika gudana ne lokaci guda a shiyyoyin kasar nan baki daya, a ranakun 26 da 27 Ga Mayu.

“Za a yi zaman a santoci biyu na kowace shiyya. A Arewa ta Tsakiya za a yi a Jos da Minna.

“Sai Arewa ta Gabas za a yi a Gombe da Bauchi. Arewa ta Yamma kuwa za a zauna a Kaduna da Sokoto. Can a Kudu maso Gabas, za a zauna a Enugu da Owerri. A Kudu Maso Kudu kuwa, a Asaba da Bayelsa za a yi zaman sauraren. Sai a Kudu maso Yamma kuwa, a Akure da Lagos za a yi zaman.

“Bayan an yi zaman shiyya-shiyya an kammala, za a yi Babban Zaman Saurare na Kasa a Abuja, a ranar Alhamis, 2 Ga Yuni, da kuma Juma’a, 3 Ga Yuni.”

Omo-Agege ya ce za a yi zaman sauraren a Abuja domin a bai wa musamman manyan jami’an gwamnatin da ba su samu damar zuwa shiyyoyin su ba, su je su gabatar da ta su makalar a zaman Abuja.

Tags: AbujaBabalolaHausaImo-AgegeLabaraiNajeriya
Previous Post

Lauyan Magu ya ce Minista Malami ya hana ƙwato wasu maƙudan daloli biliyan 60 da aka kimshe a Amurka

Next Post

Karya ce, ko sisi ba a bai wa Jihar Delta daga kuɗaɗen satar Ibori da aka karbo ba -Wani Jami’i

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Birtaniya ta maido wa Najeriya fam miliyan 4.2 wadanda Ibori ya sata ya boye a can kasar

Karya ce, ko sisi ba a bai wa Jihar Delta daga kuɗaɗen satar Ibori da aka karbo ba -Wani Jami'i

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kada ku tausaya min don na faɗi zaɓen Sanatan Zamfara – Sanata Marafa
  • JIRAN TSAMMANI: Tinubu zai saka wa waɗanda su ka yi wa APC hidima da waɗanda su ka wahala saboda jam’iyya – Marafa
  • Uba Sani ya yi sabbin nade-nade 27, ya nada Sani Liman shugaban ma’aikatan fadar gwamnati
  • SHUGABANCIN MAJALISAR DATTAWA: ‘A saka min wahalar da na yi wa APC, a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa’ – Osita Izunaso
  • SHUGABANCIN MAJALISA: ‘Ba zan janye wa kowa ba, amma na ‘jone’ da guruf ɗin Abdul’aziz Yari’ – Orji Kalu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.