• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

MAIDO KUDIN SATA: SERAP ta nemi Buhari ya yi bayanin yadda aka kashe dala miliyan 700 din da aka karbo cikin shekaru hudu

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 23, 2021
in Labarai
0
Kotu ta bada belin Andrew Yakubu a kan naira miliyan 300

Money

Kungiyar SERAP ta rubuta wa Shugaba Muhammadu Buhari wasika cewa ta na neman bayani dalla-dalla na yadda aka yi da zunzurutun kudade har dala miliyan 700 da Ministan Shari’a, Abubakar Malami ya ce Najeriya ta karbo daga cikin kudaden da barayin gwamnati su ka sace, su ka kimshe a kasashen waje cikin shekaru hudu.

SERAP ta bukaci Buhari ya umarci Ministar Harkokin Kudade, Kasafin Kudi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed ta fito da bayanan yadda aka yi kwangilar, wadanda aka bai wa kwangilolin, sai kuma sunayen wuraren da aka yi kwangilolin da sunayen kamfanonin da su ka yi kwangilolin domin a je a gani a tabbatar.

Mataimakin Kungiyar SEFAP Kolawole Oluwadare ya bayyana cewa, “idan gwamnatin Buhari ta fito da jadawalin yadda ta kashe dala miliyan 700 da aka karbo cikin shekaru hudu da kuma dala miliyan 4.2 da aka karbo wadanda Ibori da makusantan sa da iyalin sasu ka sace, hakan zai kara tabbatar da cewa wannan gwamnatin da gaske ta ke yi wajen yaki da rashawa.

“Kuma bayyana yadda aka yi da kudin wani cika alkawari ne da Shugaba Buhari zai yi na rantsuwar da ya yi lokacin da ya ke rantsuwar karbar mulkin Najeriya.”

SERAP ta kara da cewa, “maimakon ka tafi gararambar neman sake ciwo bashin dala naira tiriliyan 2.3, SERAP na kira ka tsaya ka natsu ka ririta kuma ka rika yin aiki tsakani da Allah da kuma rantsuwar da ka dauka wajen kula da yadda ake kashe kudaden da ake karbowa. Ka yi amfani da su a kasafin 2021.”

SERAP ta ce wajibin ‘yan Najeriya ne su san yadda aka yi da kudaden.

Cikin shekaru uku da su ka gabata, sau biyu SERAP ta na rubuta wa Shugaba Muhammadu Buhari wasikar neman yadda aka yi wasu kwangiloli, sunayen wadanda aka bai wa kwangilolin da adadin kudaden da aka bayar a kwangilolin da sunayen jihohi da wuraren da aka ce an yi ayyukan kwangilolin.

Ko a makonni biyu da su ka gabata sai da SERAP ta rubuta wa Lawan da Gbajabiamila wasikar gorin sata.

A labarin, Kungiyar Bin Diddigin Yadda Ake Kashe Kudaden Gwamnati Bisa Ka’ida (SERAP), ta rubuta wa Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan da Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila wasika cewa su yi amfani da mukaman su su binciki salwantar naira biliyan 4.1 a Majalisa, sannan su damka wadanda ake zargi ga hukumar dakile rashawa da cin hanci.

Makudan kudaden dai an yi zargin cewa sun salwanta ne ko dai ta hanyar karkatar da su, ko facaka da su, ko kuma cancak aka sace su.

Kudaden wadanda tun a cikin 2016 aka ware su domin a yi ayyuka da su a Majalisa, amma ba a yi aikin ba, Ofishin Akanta Janar na Tarayya ne ya bayar da rahoton salwantar kudaden.

Wasikar wadda SERAP ta aika kuma ta sa hannu a ranar 15 Ga Mayu, ta na dauke ne da sa hannun Mataimakin Darakta Kolawole Oluwadare.

“Daya daga cikin aikin majalisa shi ne su tabbatar sun toshe hanyoyin zamba da karkatar da kudaden hakkin al’umma. Amma idan ya kasance majalisa ba ta iya tunkarar wannan kalubale a cikin ta, to babu wani abin kirkin da za iya hasalawa.”

SERAP ta kuma yi kira ga Lawan da Gbajabiamila su gano ‘yan majalisa da ma’aikatan majalisa wadanda su ka karkatar ko su ka sace kudaden, a cunna masu hukumar EFCC domin a gurfanar da su kotu, a hukunta su.

“Idan ku ka yi haka, za a tabbatar da cewa jama’a ku ke yi wa aiki kenan, ba berayen bariki ba.”

Ba Kunya Ba Tsoron Dauri: Dalla-Dallar Yadda Aka Yi Jigila Da Jidar Naira Biliyan 4.1 A Majalisa:

1. Akanta Janar na Tarayya ya bada rahoton cewa naira biliyan 4,144,706,602.68 sun salwanta a Majalisa a cikin 2016.

2. Majalisa ta biya wasu ‘yan kwangila naira miliyan 417.3 ba tare da rattaba hannu a kan ko da takardar tsire ba.

Akanta Janar ya nemi Jami’in Gudanarwa na Majalisa ya karbo kudaden daga hannun ‘yan kwangilar.”

3. “Majalisa ta kashe naira miliyan 625 a karkashin Kwamitin Tantancewa Bibiyar Dokoki tsakanin Maris zuwa Yuni, 2016, ba tare da gabatar da ko takardar kunshe balangu ba.

Su ma wadannan kudade Akanta Janar ya ce ‘Clerk’ na Majalisa ya karbo kudaden a hannun ‘yan kwamiti, kuma ya bayar da takardar shaidar karbo kudaden.

4. Akwai wasu naira miliyan 66.7 da aka ce majalisa ta kashe kudaden a kan ma’aikatan ta. To amma sunan wadanda aka rubuta an kashe wa kudaden, ba na su sunayen ba ne a takardar da banki ya fitar na wadanda aka kashe wa kudaden.

5. Akwai wasu naira miliyan 116, naira miliyan 56.9, wasu naira miliyan 126.2, sai naira miliyan 747.2, naira miliyan 118.6, naira miliyan 109, wasu naira miliyan 821.5, naira miliyan 254 da kuma wasu naira miliyan 375.8 da sauran kananan miliyoyin da rahoton ya ce an karkatar ko an sace, kuma aka nemi a maido su.”

Wannan wasika dai SERAP ta aika kwafe-kwafen ta zuwa ga Ministan Shari’a Abubakar Malami, Shugaban ICPC, Bolaji Owasanoye, Shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa da Shugabannin Kwamitocin Bin Diddigin Kashe Kudade na Majalisar Dattawa da Majalisar Tarayya.

Tags: AbujaBuhariHausaKudiLabaraiNewsPREMIUM TIMESSEEAP
Previous Post

Idan Buhari zai iya zuwa kasar Faransa ya yi kwanaki, bai kamata jana’izar minti 30 ya gagareshi – ‘Yan Najeriya

Next Post

Janarori 5 da ke bisa tsanin kaiwa ga maye gurbin marigayi janar Attahiru, COAS

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • HAJJI 2023: Hukumar Alhazai ta gindiya sabbin sharuɗɗan adadin kwanakin ziyara Madina
  • HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125
  • KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu
  • DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad
  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.