• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari Travelling

    Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar

    An cika sansani uku fal da tubabbun ‘yan Boko Haram -Gwamna Zulum

    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

Kungiyar Ma’aikatan Kotu ta watsa wa Babban Jojin Najeriya toka a ido, ta ci gaba da yajin aiki

Mohammed LerebyMohammed Lere
May 20, 2021
in Labarai
0
court

court

Kungiyar Ma’aikatan Kotuna ta Najeriya (JUSUN), ta yi watsi da kira da rokon da Babban Jojin Tarayya Tanko Muhammad ya yi masu na su hakura su janye yajin aiki.

A ranar Laraba ce su ka ci gaba da yajin aiki na game-gari a ranar ta 44 da hudu a jere, kwana daya bayan Babban Joji ya roki su janye aiki.

JUSUN ta bayyana cewa su na nan kan bakan su cewa ba za a janye yajin aikin hana dukkan kotunan kasar nan, na jihohi da na tarayya ba, sai an biya masu bukatun bai wa kotunan jihohi cin gashin kan su.

JUSUN ta gurgunta ayyukan shari’a a fadin kasar nan, tun daga ranar da mambobin kungiyar na kasa baki daya su ka shiga yajin aikin hana yin shari’a a kotunan kasar nan.

A taron da shugabannin JUSUN su ka gudanar ranar 8 Ga Mayu, sun yi biris da tayin da gwmnonin Najeriya su ka yi masu na amincewa da wasu shadudda da gwamnonin su ka gindaya kafin su bai wa kotuna cin gashin kai.

Ganin yajin aikin ya kawo wa kotuna cikas, a ranar Talata sai Babban Jojin Najeriya ya roki su janye yajin aiki.

Sai dai kuma wata takardar bayan taro da Mataimakin Shugaban JUSUN na Kasa, Emmanuel Abioye da Babban Sakatare Isaiah Adetola su ka sa wa hannu, sun bayyana cewa ba za su janye yajin aiki ba.

Kuma sun yi kakkausan gargadin cewa kada a kuskura a yi wa ko da dan kungiyar su daya bi-ta-da-kulli a wurin aikin sa.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin yadda Babban Jojin Najeriya ya gana da Ministan Kwadago, sannan kuma ya roki ma’aikatan kotu su janye yajin aiki.

Babban Jojin Najeriya Tanko Muhammad ya gana da Ministan Kwadago Chris Ngige a ranar Talata, kuma ya yi kira ga Shugabannin Kungiyar Ma’aikatan Kotunan Najeriya (JUSUN) su yi hakuri su janye yajin aikin da su ke yi.

Kakakin Yada Labarai na Babban Jojin Ahuraka Isah ne ya sanar da haka, cikin wata takarda da ya fitar tare da sa mata hannu a madadin Tanko Muhammad.

JUSUN sun fara yajin aikin dakatar da shari’u a dukkan kotunan kasar nan tun a ranar 6 Ga Afrilu, inda su ka sha alwashin cewa ba za a sake zaman kotu ana gudanar da shari’u a kotu ba, har sai gwamnonin kasar nan sun bai wa kotuna da bangaren shari’a ‘yancin cin gashin kan su, kamar yadda sabuwar dokar da Shugaba Muhammadu Buhari ya sa wa hannu ta gindaya cewa a rika yi.

JUSUN ta bukaci kudaden bangaren shari’a da kotuna da ba ma’aikatan kotu da su rika zuwa kai tsaye gare su, ba ta hannun gwamnoni ba.

Zuwa yau dai kwanaki 43 kenan kotunan jihohi da na tarayya duk su na garkame da kwado.

To sai dai kiran da Babban Jojin Najeriya ya yi wa JUSUN, inda ya roki su koma aiki, ya zo ne bayan da Ministan Kwadago, Ngige ya sanar da shi sakamakin ganawar tawagar Gwamnatin Tarayya ta yi da Shugabannin JUSUN, wadda shi Ngige din ne ya jagoranci tawagar Gwamnatin Tarayya.

“Babban Jojin Najeriya ya damu matuka da tsaikon shari’un da ake fuskanta a kotunan kasar nan. Saboda haka ya na kira ga JUSUN su daure su janye yajin aiki domin hakan zai amfani kasar nan a da kuma tsarin shari’a.

“Babban Joji na ganin cewa janye yajin aikin za sa a samu zararin magance dambarwar da ake yi cikin ruwan sanyi.”

Ba a sani ba ko JUSUN za su ji rokon da Babban Joji ya yi masu har su janye yajin aiki. Ko kuma shi ma za su watsa masa tayin janye yajin aikin a fuskar sa, kamar yadda JUSUN din ta watsa wa Gwamnonin Najeriya tayin janye yajin aiki a fuskokin su, cikin makon da ya gabata.

Tags: AbujaHausaJUSUNLabaraiNajewriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ko me Malami zai ce kan kiwo a fili, ni ba za a yi kiwo a jiha ta ba – Akeredolu

Next Post

Yawan hare-hare kan ofisoshin INEC zai iya kawo wa zabukan 2023 cikas -Farfesa Yakubu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KOWA TA SA TA FISSHE SHI: Ƙoƙarin haɗewar LP da NNPP ya kakare, Peter Obi zai bayyana mataimakin takarar sa ranar Juma’a
  • ‘Da gangar aka bari ƴan bindiga suka kai harin gidan yarin Kuje, saboda na yi ta faɗin hakan zai auku – Mamu
  • Ƴan bindiga sun babbake cibiyoyin kiwon lafiya sun yi dalilin dole aka rufe wasu 69 a Katsina
  • Dala ta ƙara kekketa wa naira rigar mutunci daidai lokacin tsadar kayan abinci
  • Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.