• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Hukumar Sojojin Najeriya sun gargadi masu mafarkin a yi juyin mulki a kasar nan

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 4, 2021
in Manyan Labarai
0
Hukumar Sojojin Najeriya sun gargadi masu mafarkin a yi juyin mulki a kasar nan

Hedikwatar Tsaro ta Sojojin Najeriya ta yi kakkausan gargadi kan masu shela, fata ko mafarkin soja su kwace mulki a kasar nan.

Cikin wata sanarwa da Kakakin Yada Labarai na Hedikwatar Tsaro, Burgediya Janar Onyema Nwachukwu ya fitar tare da sa mata hannu, ya ce ‘yan siyasa da sojojin Najeriya su guji kalaman yayata juyin mulki, wadanda ka iya zamo masu ‘baki shi kan yanka wuya’.

“Sononjn Najeriya su na masu biyayya da mubayi’a ga wannan Gwamnatin Dimokradiyya karksshin Babban Kwamandan Askarawan Najeriya, Shugaba Muhammadu Buhari.

“Sojojin Najeriya za su ci gaba da kasancewa a karkashin mulkin dimokradiyya bisa tsarin Dokokin Kasa na 1999. Za a hukunta duk wani jami’in soja ko farar hular da aka kama ya na da ajanda ko watsa ajandar juyin mulki a kasar nan, a yi masa hukunci mai tsanani.”

Wannan sanarwa ta fito ne bayan da wani babban lauya a kasar nan ya yi kira da Shugaba Buhari ya mika wa sojoji ragamar mulki, ganin yadda matsalar tsaro ke neman ta zame wa kasar nan karfen-kafa.

Su ma Jami’an SSS sun gargadi masu furta munanan kalaman da ka iya haddasa fitina su daina.

Cikin wani labari da PREMIUM TIMES HAUSA ta wallafa a ranar Litinin, Hukumar ‘Yan Sandan Leken Asiri ta Kasa (SSS ko DSS) ta fitar da sanarwar kakkausan gargadi ga musamman manyan mutane masu furta munanan kalaman da ka iya haddada tarzoma da dagulewar zaman lafiya a kasar nan.

Sanarwar da Kakakin SSS, Peter Afunanya ya fitar s ranar Litinin, ta zo ne bayan babban fasto Ejike Mbaka ya nemi a tsige Shugaban Kasa Muhamamdu Buhari, saboda abin da ya kira lusarancin Buhari wajen kasa magance matsalar tsaro a kasar nan.

Sannan kuma sanarwar ta zo kwanaki bayan da SSS su ka tsare Usman Bugaje tsawon sa’o’i takwas su na yi masa tambayoyi, bayan ya caccaki Shugaba Buhari a wata hira da aka yi da shi a Gidan Talbijin na AIT.

“Wannan gargadi ya na magana ne musamman ga masu kiran jama’a su fito su nuna wa gwamnati fushin su, ko masu kiran a canja gwamnati da karfin tsiya, domin su na yi da nufi da niyyar tarwatsa kasar nan.”

Sai dai kuma har yau SSS ba su gayyaci gogarman ‘yan iskan yankin Kudu maso Yamma, Sunday Igboho ba, wanda ya rika jan zugar dandazon matasa ana banka wa rugagen Fulani wuta.

SSS sun ce kowa na da ‘yancin fadin ra’ayin sa, amma doka ta haramta furta kalaman da za su iya haddasa tashin hankali.

Yayin da Fadar Shugaban Kasa ta ce Mbaka ya ragargaji Buhari saboda haushin ya nemi kwangila bai samu ba, ita ma APC ta ragargaji babban fasto Mbaka don ya ce Buhari ya gaza, ya sauka ko a tsige shi.

Jam’iyyar APC ta ragargaji babban limamin Kirista, Ejike Mbaka, wanda bayan ya shafe shekaru ya na goyon bayan Shugaba Muhamamdu Buhari, a wannan karon kuma ya kware masa baya, ya ce ba ya iya samar da tsaro a Najeriya, don haka ya sauka kawai.

APC ta ce kalaman da Mbaka ya yi amfani da su sun yi tsaurin da za su iya haddasa tarzoma a kassr nan.

Kakakin APC Yekini Nabena, ya yi barazanar kai karar Mbaka a Babban Cocin Katolika, idan ya ci gaba gaba da kinkimo danyar magana ya na dankara wa Gwamnatin Tarayya.

Mbaka wanda shi ne Shugaban Cocin Adoration Ministry da ke Enugu, kwanan nan ya yi kira ga Majalisar Tarayya ta tsige Shugaba Buhari idan ya ki sauka saboda ya kasa samar da tsaro a kasar nan.

Mbaka dai ya yi wannan furuci a cocin sa, inda ya yi kira ga fadar shugaban Kasa ts gaggauta kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi kasar nan.

Yekini Nabena ya ce kamata ya yi Mbaka ya maida hankalin da wajen ibada a cocin sa, maimakon ya rika tsoma baki cikin siyasa, wadda babu abin da ya sani a cikin ta ko a wajen ta.

Ya kalubalanci Mbaka ya yi amfani fa cocin sa wajen yin addu’o’in neman zaman lafiya a kasar nan.

Ya nemi Mbaka ya yi koyi da Yesu Almasihu, wanda ya ce ya bi hukuma sau da kafa a rayuwar sa, har zakka ya rika biya.

Ya nemi Mbaka ya maida hankali a coci, ya kyale ‘yan siyasa su yi siyasar su.

Tags: AbujaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSojoji
Previous Post

Dalilin da ya sa Bill Gates da Melinda suka tsinke igiyar auren su

Next Post

Marasa kishin Najeriya daga cikin malaman addini da ‘Yan siyasa ke neman wargaza kasar – Fadar Shugaban Kasa

Next Post
Dalilin da ya sa Buhari bai ce komai ba kan zargin kisan mutane a Lekki

Marasa kishin Najeriya daga cikin malaman addini da 'Yan siyasa ke neman wargaza kasar - Fadar Shugaban Kasa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda yajin aikin ASUU ya sa na rungumi noma hannu bi-biyu – Wata ɗalibar jami’a
  • TITIN KADUNA-ABUJA TA DAGULE: Mahara sun sace matafiya da dama ranar Talata da yamma
  • TSADAR ABINCI A CIKIN ƘUNCIN RAYUWA: Farashin kayan abinci ya ƙaru da kashe 18.8%
  • RANAR IYALAI TA DUNIYA: Ma’aikatar Jinƙai za ta agaza wa iyalai mabuƙata 30
  • Zan yi wa matsalar tsaro kifa ɗaya kwala ne idan aka zaɓe ni shugaban kasa – Amaechi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.