• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Yadda aka kashe Daudawa, kwanaki 4 bayan ya ya yi watsi da sulhu ya koma daji

Mohammed LerebyMohammed Lere
April 30, 2021
in Babban Labari, Rahotanni
0
DAUDAWA YA KOMA RUWA: Gogarman ‘Yan bindiga da ya shirya sace daliban makaranta 300 na Kankara ya koma daji

Idan ba a manta ba, dan bindigan da ya shirya kuma ya jagoranci sace daliban makarantar sakandaren Kankara Awwal Daudawa ya mika kai inda ya mika makaman sa, akalla bindigogi kirar AK-47 20 tare da wasu makarrabansa 5.

Daily Trust ce ta yi hira da Daudawa a wancan lokaci inda ya ke bayyana cewa yayi na’am da sulhu kuma ya yarda ya ajiye makamanta ya tuba.

Sai dai kuma ko cikakken wata uku ba a yi ba, sai gashi jaridar ta sake ruwaito wa cewa wannan gogarman masu garkuwa da mutane, wato Daudwa ya koma ruwa.

Ya tattara iyalan sa sun fice daga gidan da gwamnati ta siya masa a Zamfara bayan ya tuba, ya kira makarraban sa, sun kwashi makamai sun nausa daji ci gaba da sana’a.

Da ya tabbata ya natsu a daji, sai ya kira wani makusancinsa a Gusau ya shaida masa cewa, yanzu fa ya koma daji, sai wada hali ta yi.

Ko a lokacin da aka yi sulhu da Daudawa, an yi masa alkawarin gida, kuma an siya masa gidan, saidai kuma akwai yiwuwar wasu daga cikin manyan alkawuran da aka yi masa ne, ba a cika su ba.

Wani shugaban masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara Shehu Rekeb, ya shaida wa Daily Trust cewa, wannan ma somin tabi ne, sauran wadanda suka ajiye makamai a baya duk za su koma ruwa, saboda gwamnati bata cika alkawuran da ta dauka ba.

Wani jami’in tsaro da aka tattauna da shi ya bayyana cewa dama irin wannan yarjejeniyar yana rushewa, domin babu wata takarda da aka saka hannu akai, sannan babu wani shiri na yadda za a gyara halayen su da kuma fadakar dasu muhimmancin yin sulhu da sauransu.

Yadda aka kashe Dausawa a djin Zurmi

Rahotanni sun nuna cewa bayan Daudawa ya koma ruwa, wato ci gaba da yin garkuwa da mutane da kuma sace shanu, sai riki ya barke tsakanin sa da wasu ‘yan bindiga a cikin daji.

” A lokacin da Daudawa ya ke Gusau sai wasu’ yan bindiga dake bangaren gogarma Ballolo, suke kwace shanun yaran sa da suka sace. Daudawa ya yi alkawarin sai ya dau fansa.

Ko da ya koma daji sai suka yi fito na fito da yaran Ballolo a cikin daji, anan ne fa bangarorin biyu da basu ga maciji a tsakanin su suka ja daga. Bangaren Daudawa sun yi nasarar kashe wasu da dama daga cikin yan bangaren Ballolo, sai dai kuma Daudawa lokaci yayi, yaran Ballolo sun same shi da bindiga a wannan arangama.

Matuwa ta yi kira.

Tags: AbujaDaudawaHausaKatsinaLabaraiNewsPREMIUM TIMESZurmi
Previous Post

Yadda na shafe kwanaki 25 a hannun Fulanin da su ka yi garkuwa da ni – Wazirin Dansadau

Next Post

PDP na so SSS su gayyaci Minista Akpabio kan kalaman sa dangane da matsalar tsaro

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Yadda na sharara wa minista Akpabio mari da ya nemi afka min – Tsohuwar shugabar NDDC

PDP na so SSS su gayyaci Minista Akpabio kan kalaman sa dangane da matsalar tsaro

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ƴan sanda sun ceto yara 9 da aka yi garkuwa da su a Zamfara
  • FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air
  • Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto
  • CIRE TALLAFIN MAI: ‘Yan Najeriya na dandana tsadar kayan abinci da motocin sufuri
  • TASHIN HANKALI: Saboda lalacewa yanzu, har Nas-Nas na fede mutum asibitoci

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.