Kwanaki 7 kacal bayan nada shi shugaban kasa sar Nijar Mohammed Bazoum ya nada sabbin ministocin sa 33
BBC Hausa, wanda ta ruwaito labarin tace shugaba Bazoum ya nada mata 6 cikin ministocin.
Ga jerin ministocin:
Ministan harkokin waje – Hassoumi Masaoudou
Ministan kasa a fadar shugaban kasa – Rhissa Ag Boula
Ministan tsaro – Alkassoum Indattou
Ministan cikin gida – Alkache Alhada
Ministan koyon ayyukan hannu – Kassoum Mahaman Moktar
Ministan illimi mai zurfi – PHD Mamoudou Djibo
Ministan kiyon lafiya – Dr Illiassou Idi Mainasara
Ministan ma’adanai – Mme Ousseini Hadizatou Yacouba
Ministan sadarwa ta hanyoyin zamani -Hassane Baraze Moussa
Ministan Sufuri – Oumarou Mallam Alma
Ministan agajin gaggawa – Lawan Magaji
Ministan kiyo kakakin gwamnati – Tijani Abdukadri
Ministan gine-gine – Hamadou Adamou Souley
Ministan Shari’a – Dr Biubacar Hassan
Ministan yada labaru da hulda da sauran hukumomi – Zada Mahamado
Ministan Kudi – Ahmat Jidoud
Ministan kasuwanci da masana’antu – Gado Sabo Moktar
Ministan ayyukan noma – Dr Alambedji Abba Issa
Ministan zane-zane da gidaje da tsaftar muhali – Maizoumbou Laoual Amadou
Ministan fasali – Abdou Rabiou
Ministan man fetur da makamashi – Mahamane Sani Mahamadou.
Ministan kula da al’adu, yawon bude ido da ayyukan hannu -Mohamed Hamid
Ministan inganta kasa da cigaban ci gaban karkara – Maman Ibrahim Mahaman
Ministan kula da yaya mata da kari’a kananan yara – Mme Allahoury Aminata Zourkaleini
Ministan illimin kananan makarantu – Dr Rabiou Ousman
Ministan Albarkatun ruwa – Adamou Mahaman
Ministan kwadago – Mme Ataka Zaharatou Aboubacar
Ministar muhalli da yaki da kwararar hamada – Mme Garama Saratou Rabiou
Ministar kula da ayuka da kariyar al’umma – Dr Ibrahim Boukary
Ministan matasa da wasannin motsa jiki – Sekou Doro Adamou
Karamin minista a ma’aikatar kudi – Mme Gourouza Magaji Salmou
Karamin minista a ma’aikatar cikin gida – Dardaou Zaneidou
Karamin minista a ma’aikata harkokin waje – Youssouf Mohamed Almoktar