• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

‘Mu muka harbo jirgin yakin Najeriya’ – Inji Boko Haram

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 2, 2021
in Babban Labari
0
Boko Haram Weapons

Boko Haram Weapons

Boko Haram sun yi ikirarin daukar alhakin harbo jirgin yakin Najeriya, wanda aka bayyana bacewar sa kwana biyu da su ka gabata, a kan hanyar sa ta kai wa Boko Haram farmaki.

Kungiyar ta’addanci na Boko Haram ta fitar da wani bidiyo, inda aka nuna mayakan ta na harbin wani jirgin yaki, wanda aka tabbatar cewa shi ne samfurin alpha jet, wanda Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana bacewar sa.

Cikin wani bidiyo mai tsaron mintina bakwai da sakan 30, an nuno jirgin yakin ya na rikitowa kasa, yayin da Boko Haram su ke harbin sa.

Jaridar intanet mai suna HumanAngle, ta bayyana cewa an ga mayakan Boko Haram a cikin bidiyon su na harbin jirgin yakin, a lokacin da ya rikito kasa, kuma ya kama da wuta.

An ga wani mayakin Boko Haram a kan jirgin yakin ya hau ya na magana da Hausa kuma da Turanci.

PREMIUM TIMES ta buga labari a safiyar Juma’a cewa Rundunar Sojojin Saman Najeriya Najeriya ta bayyana sunayen sojojin sama biyu da su ka bace tare da jirgin yaki yayin kai wa Boko Haram farmaki.

Kakakin Rundunar Sojojin Sama na Najeriya, Air Commodore Edward Gabkwet ya bayyana sunayen sojojin sama biyu da su ka bace tare da jirgin yakin sojoji a yankin Arewa maso Gabas.

Ya bayyana cewa sojojin saman su biyu akwai Flight Lietanant John Abolarinwa da kuma Flight Lietenant Ebiakpo Chapele.”

Ya ce akwai yiwuwar jirgin na su hatsari ya yi ya fado kasa, amma har yanzu dai babu labarin inda su ke.

“Har yanzu dai babu labari, sai dai ba za a iya cewa ga dalilin hatsarin ba, idan ma hatsari jirgin yakin ya yi. Amma dai mu na fatan ganin bayyanar sojojin saman su biyu da ke cikin jirgin.”

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa jirgin yakin Najeriya ya bace yayin kai wa Boko Haram farmaki.

A labarin an tabbatar da bacewar wani jirgin yakin sojojin saman Najeriya, amfurin Alpha Jet, wanda ake kai wa Boko Haram hari da shi, a Jihar Barno ya bace.

Mahukuntan sojojin sama ne su ka bayyana haka a ranar Alhamis din nan da safe.

Kakakin Hukumar Sojojin Saman Najeriya, Edward Gabkwet ya ce jirgin samfurin Alpha Jet ya bace daga idanun na’urar hangen jiragen sama, wato ‘radar’.

Air Commodore Gabwet ya kara da cewa jirgin yakin ya bace, “yayin da ya ke kai farmakin agaza wa sojojin kasa a batakashi da Boko Haram a Arewa maso Gabas.

“An daina gani ko sanin halin da jirgin yakin ke ciki, tun daga karfe 5.08 na yammacin ranar Laraba, 31 Ga Maris, 2021.”

Ya kara da cewa da zarar an ji duriyar sa, an gan shi ko kuma an san halin da ya ke ciki, to za a gaggauta sanar wa jama’a halin da ake ciki.

Bacewar jirgin yaki ta faru ne makonni kadan bayan da wani jirgin yakin samfurin Beechcraft B350i ya rikito kasa sakamakon matsalar inji da ya samu a kan hanyar sa ta zuwa Minna, Jihar Neja.

Wancan jirgin da ya fado, ya na kan hanyar sa ne ta zuwa aikin leken asiri a Jihar Neja, a wani kokarin da aka yi domin cewto dalibai da malaman sakandaren Kagara da masu garkuwa su ka rike a lokacin, a jihar Neja.

Faduwar Jirjin Yakin ta janyo asarar kananan hafsoshin soja da su ka hada da: Flight Lieutenant Haruna Gadzama (Captain), Flight Lieutenant Henry Piyo (Co-Pilot), Flying Officer Micheal Okpara (Airborne Tactical Observation System (ATOS) Specialist), Warrant Officer Bassey Etim (ATOS Specialist), Flight Sergeant Olasunkanmi Olawunmi (ATOS Specialist), Sergeant Ugochukwu Oluka (ATOS Specialist), da kuma Aircraftman Adewale Johnson (Onboard Technician).

Sojojin saman Najeriya na cikin aikin yakin da Boko Haram gadan-gadan a Arew maso Gabas da kuma yaki da harara masu yin gakuwa da mutane.

Su ne kuma ke kai hare-hare a sananonin Boko Haram a kai a kai.

Tags: AbujaBoko HaramHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Najeriya ta bayyana sunayen sojojin sama biyu da su ka bace tare da jirgin yaki yayin kai wa Boko Haram farmaki

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta umarci GoTv da Startimes su bude wa ’yan Najeriya tashoshin su kyauta

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed
  • Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa fakirai da talakawan jihar Kebbi tallafin kudade
  • Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC
  • Walikan Filato na Amaechi ne, babu haufi, babu tantama babu kila wa kala – In ji Lalong
  • MATSALAR TSARO: Nan da wata biyu za a ƙara ɗaukar kuratan ‘yan sanda 10,000 -Dingyaɗi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.