• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

    Ƴan Tiwita sun ce ba za su zaɓi Atiku ba saboda ya goge sakon yin tir da kisan Deborah da ta yi Ɓatanci ga Annabi

    ƁATANCI GA MANZON ALLAH: Gwamnatin Sokoto ta rufe kwalejin Ilmi na Shehu Shagari

    ‘Kowa Ya koma Gona’, amsar Buhari da aka ce masa bai taɓuka komai a bunƙasa tattalin arziki ba

    Buhari ya umurci Gwamnan CBN, Emefiele da jami’an gwamnati da ke takarar kujerun siyasa su ajiye aiki

    gunmen

    ‘Yan bindiga sun saki faston cocin Katolika da suka sace bayan an biya miliyoyin naira kuɗin fansa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Majalisar BunkasaTattalin Arziki ta Kasa ta ce karya ne, ba a buga kudi an yi wa jihohi watanda ba

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 23, 2021
in Babban Labari
0
Zainab-Ahmed

Zainab-Ahmed

Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) ta goyi bayan Ministar Harkokin Kudade Zainab Ahmed, wadda ita ma ta fito ta karyata zargin da Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya yi cewa gwamnatin tarayya ta hadu da karayar rzikin da sai da ta kai ta buga zunzurutun naira biliyan 60 ta raba wa jihohi domin cike gibin kudaden kason watan Maris.

Wannan furuci na Majalisar Bunkasa Tattalin Arziki ta Kasa, ya ki karo da furucin da Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefile ya yi cewa CBN na da ‘yancin buga kudi ya raba wa jihohi idan ta kama.

Shi dai Obaseki ya yi wannan furuci, wanda Minista Zainab Ahmed ta karyata, daga baya shi kuma Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Emefiele ya ce CBN na da ‘yancin buga kudade ya raba wa gwamnati idan tilas yin hakan shi kadai ne mafita.

Ikirarin da Obaseki ya yi dai ya jefa tsoron ci gaba da fadawa halin matsanancin tsadar rayuwar da ake fama da shi a Najeriya, inda kayan abinci sai falfala gudu su ke sun a tsere wa talakawa, masu karamin karfi da kuma jamhurun marasa galihu.

Obaseki dai tsohon masanin sirri, tasarifi da tasirin hada-hadar zuba jari ne a bankuna, kuma tsohon kwamishinan kudi na jihar Edo.

Ya bayyana buga kimanin naira biliyan 50 zuwa 60 da ya ce gwamnatin Buhari ta yi a matsayin “gurungundumar gangancin buga kudade”, kuma ya gargadi gwamnatin tarayya kada ta sake irin wannan ganganci da kasada.

Sannan ya kara da cewa gwamnati ta daina yi wa ‘yan Najeriya gundumemiyar karyar cewa ba ta buga kudaden ba.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga raddin da Ministar Kudi ta yi wa Gwamna Obaseki, ta kira shi tantirin makaryaci. Ta ce Gwamnatin Tarayya ba ta buga naira biliyan 60 ta yi watanda ba.

A cikin labarin, Gwamnatin Najeriya ta karyata ikirarin da Gwamnan Jihar Edo ya yi cewa ta buga Naira biliyan 60 ta zuba cikin kudaden kasafin da ta ke rabawa a watan Maris.

Ministar Harkokin Kudade, Kasafi fa Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta karyata Gwamna Obaseki, a lokacin da ta ke wa manema labarai bayani a Fadar Shugaban Kasa.

Minista Zainab ta kara da cewa ikirarin Obaseki abin takaici ne kuma abin haushi, saboda ko kadan ba gaskiya ba ne.

“Wannan ikirari da Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki ya yi ni dai a bangare na, abin takaici ne, abin haushi, saboda ba gaskiya ce ya fada ba.”

Shi dai gwamna Obaseki ya yi magana ce akan matsalar karancin kudaden da kasar nan ke fama da su, inda ya kara da cewa Najeriya na fama da rashin kudi mai tsanani.

Yayin da ya ke magana a taron masu ruwa a tsaki na Jihar, Obaseki ya yi ikirarin cewa sai da Gwamnatin Buhari ta buga kudi har zunzurutun naira biliyyan 60 sannan ta cike wani wawakeken gibi a cikin kudaden da ake raba wa jihohi da kananan hukumomi da kuma ita kan ta gwamnatin tarayya din.

“Sai da Gwamnatin Tarayya ta buga kusan naira biliyan 50 zuwa biliyan 60, sannan aka samu cikon kudaden da ta iya rabawa a kason da aka raba mana a watan Maris.” Inji Obaseki.

To amma Ministar Harkokin Kudede Zainab Ahmed ta shaida cewa kudaden da aka raba a watan Maris, an samo su ne daga kudaden shigar da Gwamnatin Tarayya ta tattaro daga bangarorin samun kudaden shigar kasar nan daban-daban.

“Abin da mu ka raba a cikin watan Maris duk kudaden shiga ne da hukumomun gwmnatin tarayya ta tattara daga bangarori daban-daban, musammn Hukumar Tara Kudaden Shiga ta Kasa (FIRS0), Hukumr Kwastan, NNPC, kuma mu ka raba su ga Gwamnatin Tarayya, Gwamnatocin Jihohi da Kananan Kukumomin kasar nan baki daya.” Inji Zainab.

Da ta ke magana dangane da damuwar da ‘yan Najeriya ke nunawa a kan yawan ciwo bashin da gwamnatin Buhari ke yi bagatatan, Minista Zainab ta ce har yanzu bashi bai kai wa Najeriya har iyar wuya ba, ballantana ya rike mata makoshi ta kasa numfasawa.

Sai dai kuma duk da hakan ta yarda da cewa tabbas akwai bukatar Najeriya ta mike tsaye ta kara inganta hanyoyin samun kudin shigar kasar.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa Tsohon Gwamnan Bannan Bankin Najeriya, SanusI Lamido Sanusi y ace gudun famfalakin ciwo bashin da Najeriya ke yi zai iya jefa kasar rami mai wahalar fita.

Sarkin Kano Mai Murabus, kuma Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, ya bayyana cewa tulin basussukan da Najeriya ta ciwo a kasashen waje idan aka kwatanta da 2011 zuwa 2021, to ya rufanya yawan kudin shigar da Najeriya ta samu sau 400.

Sanusi, wanda shi ne Sarkin Kano mai murabus, ya nuna tsananin damuwa kan irin gudun famfalakin ciwo bashin da Najeriya ke yi, wanda ya ce abin ya yi munin da zai iya jefa kasar a cikin ramin da samun wanda zai iya ceto ta, sai an sha wahalar sosai.

“Idan ka shiga ka yi nazarin rahoton da mujallar Babban Bankin Najeriya (CBN) ya wallafa cikin 2011, za ka ga cewa gwamnatin tarayya ta samu kudaden shiga daga kowane bangarorin karbar harajin ta na tarayya, har tsabar kudi naira tiriliyan 18.9 a kan dala 1 na adadin naira 165. Wato kenan kudin shigar da gwamnatin tarayya ta tara a 2011 ya kai dala biliyan 55.5 a kan dala 1 naira 165.

“To amma bashi a lokacin bai wuce dala biliyan 5 ba. Sai dai zuwa shekarar 2020 bashin kasashen waje ya kai dala biliyan 33.4, sannan kuma kudin shiga bai wuce dala biliyan 8.3 ba.

“Kenan tulin bashi a ma’aunin kudaden shiga ya tashi daga kashi 8% bisa 100%, ya koma kashi 400% bisa tsakanin 2011 da 2020.

“Wannan kuwa wani gagarimar guguwar matsalar tattalin arziki ce wadda idan ta tirnike nan gaba, ba a san yadda za a iya kwantar da ita ba.

“Abin takaici kuma har yau Najeriya da kudaden fetur ta dogara wajen samun kudaden shiga. An kasa fadada tunanin kirkiro hanyoin da kasar za ta rika samun kudaden shiga baya ga danyen man fetur.”

Wankin Babban Bargon Da Sanusi Ya Yi Wa Gwamnatin Buhari:

Sanusi ya yi nazarin cewa irinyadda Najeriya ke auna karfin iya biyan bashin da ta ke ciwowa a kan ma’aunin karfin arzikin kayan cikin gida wato GDP, ko ‘Gross Domestic Product’, to wannan ma’aunin har gara kwanon awon barkono ko zoborodo da shi.

“Ai ba a rika biyan bashi da kudaden GDP. Sai dai ka rika biyan bashi da kudaden shigar da kasa ke samu.” Inji Sanusi.

“Yanzu misali, idan ka na kwasar kashi 20 kadai na kudaden GDP ka n aka na biyan bashi, to zai iya kasancewa ka na yi wa bisyan bashi hidima da kashi 100 na kudaden shiga kenan.

Ya kuma nuna yadda Chana ta shige gaba wajen dirka wa Najeriya basussukan da aka karba tsakanin kasa da kasa, har aka karbi dala bilyan 3.2 daga Chana, wato kashi 78% na bashin dala biliyan 4 da aka karbo.

Kan haka ne Sanusi ya ce yanzu Chana ta zame wa Najeriya karfen-kafa, ta yadda babu yadda kasar nan za ta yi zaman tattauna batun bashi, ba tare da Chana na wurin ba.

Sanusi ya ce kiraye kirayen a yafe wa Najeriya basussukan da za a iya kauda kai, abu ne mai kyau, amma fa tilas hakan ba za ya yiwu ba, har sai kasar nan ta nuna cewa da gaske ta ke yi, ta yi gyara kan matakai da tsare-tsaren inganta tattalin arzikin ta tukunna.

“Akwai fa’ida idan aka yafe wasu basussukan, to amma fa sai an ga yadda Najeriya ta yi gyara wajen tsare-tsaren tattalin arzikin ta tukunna.

Bai yiwuwa ka ce ka na biyan kusan kashi 90 na kudaden shigar kasa ga biyan bashi, sannan kasa ta yi tunanin za ta ya ci gaba ko za ta iya fita daga halin kaka-ni-ka-yin da ta shiga. Ya ce ai an tashi tsaye haikan wajen ginawa da zuba jari a bangaren ilmi, gona da irin su kiwon lalfiya.

“Sannan wasu wasu sassan kasar nan da yawan hayayyafan da ake yi ya rinjayi karfin tattalin arzikin jama’a. Za ka iya samun akalla a ce yawancin gidaje ana haihuwar yara kakwai zuwa 8.”

Ya ce duk kasar da ke cikinirin wannan yanayi, kuma tattalin arzikin ta ba karuwa ya ke yi ba, za a dade ana cikin garari.

PREMIUM TIMRS ta buga labarin cika bakin da Gamnan Babban Bankin Najeriya, CBN ya y i cewa gwamnati na da ikon buga kudade ta ramta wa Gwamnatocin Jihohi.

Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya yi watsi da ikirarin da Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya yi, inda ya yi CBN ta buga naira biliyan 60 ta raba a cikin watan Maris.

Emefiele ya ce ikirarin Obaseki abin takaici ne, kuma ba gaskiya ba ce a boye ko a sarari.

Ya ce buga kudi aiki ne da gwamnatin Tarayya ta wajabta wa CBN, don haka tilas ce ke sa CBN ta gaggauta tallafa wa Gwamnati a lokacin da aka shiga wata gagarumar matsala.

Gwamnan CBN ya warware zare da Abawa a wani taro da aka gudanar a garin Tunga, cikn Karamar Hukumar Awai a Jihar Nasarawa.

“Idan kun fahimci dalilin da ya sa ake buga kudi, to batu ne na ramta kudade fa.

“To ai mu dama aikin mu kenan. Batu ne na a ramta kudade don haka babu batun a maida maganar ta zama abin cece-ku-ce idan ma mu ka shiga masana’anta mu ka buga kudade mu ka rika bi titi-titi mu na raba wa jama’a.

Cikin 2015 mun taba shiga irin wannan yanayin, to amma hakikanin gaskiya matsalar da aka shiga cikin 2015 ta yanzu ta dame ta ta shanye.

“Tun cikin 2015/2016 mun bai wa gwamnoni basussuka, amma har yau babu gwamnan wata jihar da ya biya kudaden da mu ka bai wa jihar sa.

Tunda a yanzu kuma sun dawo su na sukar mu cewa mun ba su bashi, za mu tsaya tsayin daka sai sun biya bashin kudaden da aka dankara masu.

Ita dai Majalisar Tattalin Arziki ta gamsu da rahoton da ta ce Ministar Harkokin Kudade, Zainab Ahmed ta gabatar mata cewa ko kwandala ba a bug aba, don haka maganar zargin an buga naira biliyan 50 zuwa 60 an yi wa jihohi watanda duk karya ce.

Previous Post

‘Yan bindiga sun kashe dalibai uku na jami’ ar Greenfield Kaduna

Next Post

BAYAN RUFE GAWARWAKI 90 A MAGAMI: Har yau an rasa inda sauran mutane su ke a Zamfara

Next Post
Tir da hare-haren Shasa, shugaba Buhari ka yunkura – In ji Matawalle

BAYAN RUFE GAWARWAKI 90 A MAGAMI: Har yau an rasa inda sauran mutane su ke a Zamfara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • JA-IN-JA KAN SABUWAR DOKAR ZAƁE: Buhari da Minista Malami sun maka Majalisar Tarayya Kotun Ƙoli saboda fatawar Sashen 84(12) na Sabuwar Dokar Zaɓe
  • DA ZAFI-ZAFI KAN BUGI ƘARFE: Mulkin Buhari bai kawo sauƙi ba, saboda ya kewaye kan sa da maƙaryata da ‘yan-amshin-Shata – Bala Gwamnan Bauchi
  • KANO: Ba ruwan Ganduje da takarar sanatan da zan yi kuma ba zan janye wa Shekarau ba-Sanata Lado
  • APC: WAKILAN KADUNA SUN YI BAKI BIYU: ‘Ba za mu yi Tinubu ba, Amaechi za mu yi yanzu’
  • FARMAKIN JIRGIN ƘASA: ‘Yan ta’adda sun saki ɗaya mai cikin saboda tausayin laulayin da ta ke yi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.