Jami’ar MAAUN da jami’o’in da gwamnatin tarayya ta amince da kafa su sun karbi shaidar soma aiki

0

Idan ba a manta ba, a cikun watan Marus ne jami’ar MAAUN dake Kano da wsu jami’o’i suka ka karbi takardar shaidar amincewa da kafa daga hukumar jami’o’i na kasa NUC.

Hukumar NUC ta mika wa jami’o’in shaidar amincewa da su fara dibar dalibai.

Shugaban Jami’ar MAAUN, Farfesa Adamu Gwarzo tare da sauran shugabannin jami’o’in da aka amince da kafa su sun halarci taron kuma duk sun karbi shaidar amincewa soma daukan dalibai a kasar nan.

Share.

game da Author