Jarumar Kannywood, Nafeesat Abdullahi ta girgiza shafukan sada zumunta da sabbin hoto domin kayatar da masoyanta.
Jarumar da kanta ta saka sabbin hotunanta a shafinta na instagram ranar Laraba.
Masoya da abokan arziki sun rika tururuwa zuwa shafin jarumar domin yaba mata don nuna kauna.
Discussion about this post