• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Gwamna Obaseki makaryaci ne, Gwamnatin Tarayya ba ta buga naira biliyan 60 ta yi watanda ba –Ministar Kudi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 15, 2021
in Manyan Labarai
0
Zainab-Ahmed

Zainab-Ahmed

Gwamnatin Najeriya ta karyata ikirarin da Gwamnan Jihar Edo ya yi cewa ta buga Naira biliyan 60 ta zuba cikin kudaden kasafin da ta ke rabawa a watan Maris.

Harkokin Kudade, Kasafi fa Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta karyata Gwamna Obaseki, a lokacin da ta ke wa manema labarai bayani a Fadar Shugaban Kasa.

Minista Zainab ta kara da cewa ikirarin Obaseki abin takaici ne kuma abin haushi, saboda ko kadan ba gaskiya ba ne.

“Wannan ikirari da Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki ya yi ni dai a bangare na, abin takaici ne, abin haushi, saboda ba gaskiya ce ya fada ba.”

Shi dai gwamna Obaseki ya yi magana ce akan matsalar karancin kudaden da kasar nan ke fama da su, inda ya kara da cewa Najeriya na fama da rashin kudi mai tsanani.

Yayin da ya ke magana a taron masu ruwa a tsaki na Jihar, Obaseki ya yi ikirarin cewa sai da Gwamnatin Buhari ta buga kudi har zunzurutun naira biliyyan 60 sannan ta cike wani wawakeken gibi a cikin kudaden da ake raba wa jihohi da kananan hukumomi da kuma ita kan ta gwamnatin tarayya din.

“Sai da Gwamnatin Tarayya ta buga kusan naira biliyan 50 zuwa biliyan 60, sannan aka samu cikon kudaden da ta iya rabawa a kason da aka raba mana a watan Maris.” Inji Obaseki.

To amma Ministar Harkokin Kudede Zainab Ahmed ta shaida cewa kudaden da aka raba a watan Maris, an samo su ne daga kudaden shigar da Gwamnatin Tarayya ta tattaro daga bangarorin samun kudaden shigar kasar nan daban-daban.

“Abin da mu ka raba a cikin watan Maris duk kudaden shiga ne da hukumomun gwmnatintarayya ta tattara daga bangarori daban-daban, musammn Hukumar Tara Kudaden Shiga ta Kasa (FIRS0), Hukumr Kwastan, NNPC, kuma mu ka raba su ga Gwamnatin Tarayya, Gwamnatocin Jihohi da Kananan Kukumomin kasar nan baki daya.” Inji Zainab.

Da ta ke magana dangane da damuwar da ‘yan Najeriya ke nunawa a kan yawan ciwo bashin da gwamnatin Buhari ke yi bagatatan, Minista Zainab ta ce har yanzu bashi bai kai wa Najeriya har iyar wuya ba, ballantana ya rike mata makoshi ta kasa numfasawa.

Sai dai kuma duk da hakan ta yarda da cewa tabbas akwai bukatar Najeriya ta mike tsaye ta kara inganta hanyoyin samun kudin shigar kasar.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa Tsohon Gwamnan Bannan Bankin Najeriya, SanusI Lamido Sanusi y ace gudun famfalakin ciwo bashin da Najeriya ke yi zai iya jefa kasar rami mai wahalar fita.

Sarkin Kano Mai Murabus, kuma Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, ya bayyana cewa tulin basussukan da Najeriya ta ciwo a kasashen waje idan aka kwatanta da 2011 zuwa 2021, to ya rufanya yawan kudin shigar da Najeriya ta samu sau 400.

Sanusi, wanda shi ne Sarkin Kano mai murabus, ya nuna tsananin damuwa kan irin gudun famfalakin ciwo bashin da Najeriya ke yi, wanda ya ce abin ya yi munin da zai iya jefa kasar a cikin ramin da samun wanda zai iya ceto ta, sai an sha wahalar sosai.

A ranar Alhamis ce Sanusi ya nuna wannan damuwar a wani taron-taron-daga-gida na ‘onlline’, da aka shirya kan matsalar da tattalin arzikin Najeriya ta shiga, da yake batun nema da rokon a yafe wa kasar wasu basussukan da su ka hana tattalin arzikin kasar farfadowa.

Gidauniyar Heinrich Böll Foundation ce ta shirya taron, inda a karin hasken da Sanusi ya yi, ya kara da cewa ana ta maganar cewa Najeriya na da karfin arzikin biyan bashi, amma an manta da wani muhimmin abu dangane da matsala ta biyan bashi.

“Idan ka shiga ka yi nazarin rahoton da mujallar Babban Bankin Najeriya (CBN) ya wallafa cikin 2011, za ka ga cewa gwamnatin tarayya ta samu kudaden shiga daga kowane bangarorin karbar harajin ta na tarayya, har tsabar kudi naira tiriliyan 18.9 a kan dala 1 na adadin naira 165. Wato kenan kudin shigar da gwamnatin tarayya ta tara a 2011 ya kai dala biliyan 55.5 a kan dala 1 naira 165.

“To amma bashi a lokacin bai wuce dala biliyan 5 ba. Sai dai zuwa shekarar 2020 bashin kasashen waje ya kai dala biliyan 33.4, sannan kuma kudin shiga bai wuce dala biliyan 8.3 ba.

“Kenan tulin bashi a ma’aunin kudaden shiga ya tashi daga kashi 8% bisa 100%, ya koma kashi 400% bisa tsakanin 2011 da 2020.

“Wannan kuwa wani gagarimar guguwar matsalar tattalin arziki ce wadda idan ta tirnike nan gaba, ba a san yadda za a iya kwantar da ita ba.

“Abin takaici kuma har yau Najeriya da kudaden fetur ta dogara wajen samun kudaden shiga. An kasa fadada tunanin kirkiro hanyoin da kasar za ta rika samun kudaden shiga baya ga danyen man fetur.”

Sanusi ya yi wannan bayani dalla-dalla na matsalar da ta dabaibaye Najeriya kan kudaden bashin da ake bin kasar, kuma ake ci gaba da falfala gudun famfalakin ciwowa. Sannan kuma a gefe daya ga matsalar karancin kudaden shiga da ake fama da su daga danyen man fetur din da ake takama da shi.

Wankin Babban Bargon Da Sanusi Ya Yi Wa Gwamnatin Buhari:

Sanusi ya yi nazarin cewa irinyadda Najeriya ke auna karfin iya biyan bashin da ta ke ciwowa a kan ma’aunin karfin arzikin kayan cikin gida wato GDP, ko ‘Gross Domestic Product’, to wannan ma’aunin har gara kwanon awon barkono ko zoborodo da shi.

“Ai ba a rika biyan bashi da kudaden GDP. Sai dai ka rika biyan bashi da kudaden shigar da kasa ke samu.” Inji Sanusi.

“Yanzu misali, idan ka na kwasar kashi 20 kadai na kudaden GDP ka n aka na biyan bashi, to zai iya kasancewa ka na yi wa bisyan bashi hidima da kashi 100 na kudaden shiga kenan.

Ya kuma nuna yadda Chana ta shige gaba wajen dirka wa Najeriya basussukan da aka karba tsakanin kasa da kasa, har aka karbi dala bilyan 3.2 daga Chana, wato kashi 78% na bashin dala biliyan 4 da aka karbo.

Kan haka ne Sanusi ya ce yanzu Chana ta zame wa Najeriya karfen-kafa, ta yadda babu yadda kasar nan za ta yi zaman tattauna batun bashi, ba tare da Chana na wurin ba.

Sanusi ya ce kiraye kirayen a yafe wa Najeriya basussukan da za a iya kauda kai, abu ne mai kyau, amma fa tilas hakan ba za ya yiwu ba, har sai kasar nan ta nuna cewa da gaske ta ke yi, ta yi gyara kan matakai da tsare-tsaren inganta tattalin arzikinta tukunna.

“Akwai fa’ida idan aka yafe wasu basussukan, to amma fa sai an ga yadda Najeriya ta yi gyara wajen tsare-tsaren tattalin arzikin ta tukunna.

Bai yiwuwa ka ce ka na biyan kusan kashi 90 na kudaden shigar kasa ga biyan bashi, sannan kasa ta yi tunanin za ta ya ci gaba ko za ta iya fita daga halin kaka-ni-ka-yin da ta shiga. Ya ce ai an tashi tsaye haikan wajen ginawa da zuba jari a bangaren ilmi, gona da irin su kiwon lalfiya.

“Sannan wasu wasu sassan kasar nan da yawan hayayyafan da ake yi ya rinjayi karfin tattalin arzikin jama’a. Za ka iya samun akalla a ce yawancin gidaje ana haihuwar yara kakwai zuwa 8.”

Ya ce duk kasar da ke cikinirin wannan yanayi, kuma tattalin arzikin ta ba karuwa ya ke yi ba, za a dade ana cikin garari.

Tags: AbujaAhmedHausaKudiLabaraiNewsObasekiPREMIUM TIMESZainab
Previous Post

Yadda Dantata da Ganduje suka sasanta Dangote da Abdussamad a Abuja

Next Post

YAJIN AIKI: Ma’aikatan Kotu su daina dukan Gwamnatin Tarayya a kan laifin da Gwamnatocin Jihohi ke yi – Rokon Majalisar Tarayya

Next Post
KISAN GILLAR ZABARMARI: Majalisar Tarayya ta aika wa Buhari Sammaci, ya gaggauta bayyana a gabanta

YAJIN AIKI: Ma’aikatan Kotu su daina dukan Gwamnatin Tarayya a kan laifin da Gwamnatocin Jihohi ke yi – Rokon Majalisar Tarayya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ƴan sanda sun kashe masu garkuwa da mutane uku a Adamawa
  • Dalilin da ya sa za mu ƙirƙiro gundumomi 268 a jihar Filato – Lalong
  • TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo
  • TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba
  • Rundunar ƴan sandan Kano ta kama wata moto cike makil da kayan haɗa nakiya, harsasai da bindigogi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.