Buhari ya nada sabon Sufeton ‘yan sandan Najeriya

0

Shugaba Muhammadu Buhari nada ya nada DIG Usman Alkali Baba a zaman sabon sufetan ‘yan sandan Najeriya.

Sabon sufeton zai maye gurbin Muhammad Adamu wanda shekarunsa na ritaya suka cika a farkon wannan shekarar.

Ministan Harkokin’ Yan sanda Muhammad Dingyadi ya sanar da haka a zantawa da yayi da manema labarai a fadar shugaban Kasa.

Share.

game da Author