• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Maida kananan wuraren zabe zuwa rumfunan zabe zai saukaka zaben 2023 –Shugaban INEC

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 3, 2021
in Labarai
0
Buhari ya kara wa shugaban INEC Mahmood Yakubu wa’adin shekara biyar

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta yi kira ga Majalisar Tarayya da ta amince mata ta mayar da kananan guraben kada kuri’a da ke fakin kasar nan zuwa cikakkun rumfunan zabe.

Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya yi wannan rokon a lokacin da ya gabatar da bayani kan yadda za a sama wa masu zabe rumfunan kada zabe (wato Pulling Units, PUs) a Nijeriya, a gaban Cikakken Kwamitin Majalisar Tarayya kan Hukumar Zabe da Al’amuran Zabe, a ranar Talata a Abuja.

Ya ce wasu daga cikin guraben kada kuri’ar idan aka maida su rumfunan zabe, za a kuma dauke su zuwa wuraren da aka fi bukatar su.

Haka kuma Yakubu ya yi kira ga ‘yan majalisar da masu ruwa da tsaki cikin lamarin da su taimaka su cire batutuwan siyasa daga cikin manufar hukumar, ya na mai cewa al’amarin ya shafi dukkan sassan kasar nan.

Ya ce samun wurin jefa kuri’a ga mutanen kasar nan ya shiga mugun yanayi a yanzu domin kuwa rumfunan zabe da ake da su a yau guda 119,973 tsohuwar Hukumar Zabe ta Nijeriya (NECON) ita ce ta samar da su shekaru 25 da su ka gabata.

Ya yi nuni da cewa a wancan lokaci an kiyasta cewa rumfunan zaben da ake da su yanzu za su yi wa masu zaɓe miliyan 50 da su ka yi rajista aiki ne, to amma sun ƙaru zuwa sama da mutum miliyan 84 a cikin 2019 kuma ana sa ran za su karu kafin manyan zabubbukan da ke tafe.

Yakubu ya ce ban da karancin da rumfunan zaben su ka yi a yanzu, akwai kuma rashin dacewar su ga masu zabe, musamman ganin ana cikin yanayin annobar korona yanzu.

Ya kara da cewa ita ma Hukumar Zabe ta na shan wahala wajen gudanar da zabe cikin adalci da bin doka da oda a wadannan rumfunan.

Shugaban hukumar ya ce INEC ta sha yin kokarin magance matsalar a baya amma ‘yan Nijeriya ba su fahimtar manufar ta saboda rashin wayar masu da kai kuma da yake ana daukar matakan ne a daidai lokacin da zabe ya ƙarato.

A cewar Yakubu, wasu daga cikin matakan da hukumar ta dauka don magance matsalar sun hada da kirkiro kananan wuraren zabe a cikin 2007, da guraben kada kuri’a a cikin 2011 da kuma unguwannin guraben zabe a Yankin Birnin Tarayya a cikin 2016.

Ya ce hukumar ta yi amanna da cewar idan aka maida kananan guraben zabe da ake ta amfani da su tun cikin 2011 zuwa rumfunan zabe tare da sauya wa wasun su matsuguni zuwa inda ya dace, to yawancin ƙalubalen da masu zabe da ita kan ta hukumar su ke fuskanta za su kau.

Yakubu ya ce ban da fara aiki da wuri kan batun da hukumar ta yi a yanzu, haka kuma hukumar ta yanke shawarar ta yi aiki kafada da kafada da wadanda ke da ruwa da tsaki cikin lamarin don magance wannan matsala da ta ki ci ta ki cinyewa.

Ya bayyana cewa ya zuwa yanzu har hukumar ta samu sama da bukatu 9,000 daga unguwanni da daidaikun mutane a fadin kasar nan na a kirkiro masu rumfunan zabe.

“Mun samu kiraye-kiraye guda 5,747 a cikin Oktoba 2020 na mu kafa sababbin rumfunan zabe. Ba hukumar mu ba ce ta fada wa mutane cewa su rubuto bukatar su ta a kirkiro masu rumfunan zabe ko wani abu makamancin hakan.

“Ya zuwa makon jiya, 23 ga Fabrairu, yawan buƙatun ya karu zuwa 9,092, wanda ya nuna karuwar 4,300 a cikin watanni hudu kuma har yanzu yawan ya na ci gaba da karuwa,” inji shi.

Tags: AbujaHausaLabaraiMahmoodNajeriyaNewsPREMIUM TIMESzabe
Previous Post

BADAKALA: Ana binciken yadda aka yi wa gangar danyen mai milyan 5.2 shan ‘pure water’ cikin 2018

Next Post

ANA KUKAN TARGADE: Gobara ta kone kasuwar Sabo da ke Oyo kurmus

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
GOBARAR KUGBO: Mun yi asarar dukiya mai dimbin yawa a gobarar kasuwar Katako ta Abuja – ‘Yan kasuwa

ANA KUKAN TARGADE: Gobara ta kone kasuwar Sabo da ke Oyo kurmus

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
  • Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60
  • Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara
  • Yadda Nijeriya Ta Ɗau Saiti Gadan-gadan a Cikin Gida da Waje Ƙarƙashin Mulkin Tinubu, Daga Mohammed Idris
  • Nan da watanni uku, Jami’ar Franco-British za ta fara aiki gadan-gadan a Kaduna – Farfesa Gwarzo

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.