Fitattaciyar yar wasan finafinan Najeriya, Rahama Sadau ta saka wasu sabbin hotuna a shafinta na Instagram.
Jarumar ta saka su domin nishadinta da na sauran masoyanta da mabiya.
Hotuna dai sun dauku, jaruma Rahama Sadau ta nuna sabbin rangwada na kasaita domin burge duk mai kallo.