• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Ba mu yarda a kamfaci naira biliyan 600 a gyara matatar Fatakwal ba – Peterside, mai bankin Stanbic IBTC

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 22, 2021
in Labarai
0
RAHOTO: Matatar man Kaduna bata tara ko sisi ba a 2018, sai ma kashe mata biliyoyin naira da aka yi

Hamshakin masanin tattalin arziki kuma attajiri, Atedo Peterside, ya yi fata-fata da gwamnatin Buhari, jin cewa ta na shirin ware dala biliyan 1.5, kwatankwacin naira bilyan 600, domin a kara narkawa wajen gyaran matatar mai ta Fatakwal, wadda aka sha narka wa makudan kudade a baya.

Peterside wanda kuma shi ne Shugaba na II na Kwamitin ‘Vision 2050’, ya yi kira ga Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya tsaida wannan shiri, idan ma tunani ne ko mafarki, to a daina haka nan.

Ranar Larabar da ta gabata ne dai Majalisar Zartaswa ta bayyana cewa za ta kara kamfatar naira biliyan 600 domin ci gaba da gyara Matatar Mai ta Fatakwal.

Har yau dai duk da Najeriya na da matatun mai har guda hudu, ta na shigo da fetur da gas din da ake amfani da shi ne a kasar nan, amma kuma duk shekara gwamnatin Buhari na kamfatar makudan kudade da sunan gyaran matatun mai.

Sanarwar za a kwashi kudaden domin gyaran matata dai bai yi wa ‘yan Najeriya dadi ba, ciki kuwa har da Tsohon Mataimakin Shugaba Atiku Abubakar, wanda ya ce lamarin akwai barankyankyama da karambosuwar harkalla a cikin sa.

Dama tuni Atiku ke bayar da shawara cewa ya kamata a sayar da matatun ga ‘yan kasuwa, ta yadda Najeriya za ta fi cin moriyar su.

A ta sa fahimtar, Peterside, wanda ya na cikin Majalisar Kula da Sayar da Kadarorin Gwamnatin Tarayya cikin 2010 da 2015, ya bayyana cewa kamata ya yi a fara jin ra’ayoyin ‘yan Najeriya tukunna, kafin a yi tunanin amincewa a kashe naira bilyan 600 a gyaran matatar Fatakawal ita kadai.

“Masana da dama sun sha bada shawarar cewa a sayar da matatar kawai, domin idan aka samu wadanda ke da kishin gyara ta da kudin aljihun su, to za a fi samun saukin cin moroyar su.”

Cikin makon da ya gabata PREMUM TIMES HAUSA ta buga labarin yadda Atiku ya yi wa gwamnatin Buhari kaca-kaca, inda ya bayyana cewa “ware dala bilyan 1.5 don gyaran matatar Fatakwal, ‘karambosuwa da kakuduba ce’’.

“Wace irin toshewar-basira ce wannan a ce an ware makudan kudade wai za a kashe wajen gyaran matatun da ake kashe wa kudade a duk shekara, kuma sai asara su ke haifar wa tattallin arzikin kasar nan shekara da shekaru?”

Tsohon Mataimakain Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa sanarwar da gwamnatin tarayya ta yi wai za ta ware dala bilyan 1.5 domin a gyara matatar danyen man feteur ta Fatakawal, akwai zargi a cikin lamarin.

A ranar Laraba ce da Majalisar Zartaswa a karkashin Shugaba Muhammadu Buhari ta amince za ta sake narka har naira bilyan 600, kwatankwacin dala bilyan 1.5 wajen aikin gyaran matatar danyen mai ta Fatakwal.

Duk da Najeriya ta na da matatun mai har hudu, wadanda Shugaba Buhari ya yi alkawarin da ya hau mulki tun cikin 2015 zai gyara su, har yau shigo da tataccen fetur ake yi, duk kuwa da makudan kudaden da ake ci gaba da kashewa wajen gyaran su.

’Yan Najeriya sun yi ta yin taofin Allah-wadai da Allah-tsine dangane da sanarwar cewa za a sake narka naira bilyan 600 wajen gyaran matatar mai daya tal, wadda har yau ba ta daina cin kudade ba.

Ba a bar Atiku Abubakar a baya ba wajen caccakar wannan batu na kashe kudaden a gyara matatun mai, wanda ya ce ba abn amincewa ba ne, kuma akwai zargin harkalla a ciki.

“Ta ya za a ce za a kashe wadandan makudan kudaden wajen gudanar da aikin da babu tabbas, a daidai lokacin da kuncin rayuwa, karyewar tattalin arziki da tsadar abinci ke addabar jama’ar kasar nan.”

Ya ce a yanzu da ake ta hakilon neman ciwo bashin yadda za a tafiyar da ayyuakn gudanar da mulki da ayyukan raya kasa, ba daidai ba ne a ce gwamnati ta kwashi kudade ta fara gyaran matatar da ba ta da tabbas.

“Tun da farkoma tukunna, an shafe shekara da shekaru matatun man Najeriya na cin makudan kudade, sannan kuma ana ci gaba da narkar da wasu kudaden da sunan gyara. Amma a duk shekara dibga asara kawai ake yi a cikin su.

“Ba sau daya ba na sha bada shawarar cewa a damka wadannan matatun a hannun ’yan kasuwa, domin ta haka ne kawai za su iya aikin da ake so su yi, har itackan ta gwamnatin ta ci moriyar su.”

“Sannan kuma adadin kudaden da aka ce za a kashe wajen gyaran matatar, akwai wuru-wuru a ciki, saboda shekarar da ta gabata kamfanin Shell Petroleum ya sayar da Matatar Martinez ta California da ke Amurka a kan dala bilyan 1.2.

“Ya kamata kowane dan Najeriya ya kwana da sanin cewa Matatar Matinez ta Shell da ke California ta fi Matatar Fatakwal nesa ba kusa ba.

“Idan kutum ya kalli wadannan makudan kudaden, sai ya yi tambaya, shin an buga tandar neman kamfanonin da za su yi aikin gyaran, ko kuwa haka kawai aka zauna, aka kafci adadin makudan kudade aka ce za a narkas wajen gyaran matatar?”

Atiku ya kuma nuna matukar damuwa kan yadda za a kashe wadannan makudan kudade, a daidai lokacin da bashin da ake bin Najeriya ya tashi daga naira tiriliyan 12 zuwa naira tiriliyan 32.9 a karkashin mulkin Buhari.

Tags: AbujaFatakwalHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

TARIN FUKA: Muna kira ga gwamnati da ta inganta gwaji da bada maganin cutar a kasar nan – Kwararru

Next Post

AN CI MORIYAR GANGA: Yadda Buhari ya kafa ministoci babu matasan da su ka cicciba shi ya hau kan mulki

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Muhammadu Buhari

AN CI MORIYAR GANGA: Yadda Buhari ya kafa ministoci babu matasan da su ka cicciba shi ya hau kan mulki

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.