Kakakin rundunar Sojojin Najerya, ta bayyana cewa kuskure aka samu fitar da wata takarda dake kunshe da sunayen wasu sojoji har 89 wai sun tsere da ga filin gwabzawa da Haram.
Mohammed Yerima, wanda shine Darektan Yada Labaran rundunar Sojin ya ce kuskure aka samu fitar da wannan takarda mai kunshe da sunayen wasu Sojoji wai sun gudu a lokacin yaki da Boko Haram
” Wannan magana ba gaskiya bane domin an gano ashe da yawa daga cikin Sojojin ba tserewa suka yi ba, sun koma can wuraren da suke aiki ne suka ci gaba da yakin kakkabe Boko Haram.
Yerima ya karyata labarin sannan ya kara da cewa ba haka abin ya faru ba. ” Wasu ne a rundunar sojin suka fitar da wannan sanarwa tun kafin a kammala kirgen sojojin da suka fita yaki da kuma sanin inda suke, Jarida kuma ta yi kicibus da sanarwar.
PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin yadda aka tuttura sako zuwa barikokin sojojin kasar nan domin a kamo wadannan sojoji da aka zarga da tserewa daga filin daga.
Labarin kamar yadda takardar da ta fito daga rundunar sojin ya bayyana cewa hatta asusun ajiyar su ta banki an rufe su sannan an ce a kamo duk inda suke.
Ga sunayen da aka bayyana a baya.
1. GY Mohammed
2. EP Nwangwu
3. US Muhammad
4. EG Utok
5. A Ibrahim
6. US Ibrahim
7. ME Ochei
8. EN Essien
9. FC Maduako
10. KO Adejare
11. S Mammada
12. YJ Ishaya
13. Muazu Yusuf
14. Musa Usman
15. Idris Garba
16. Chigbo John
17. Aminu Mohammed
18. Godfrey Samuel
19. Christopher Silas
20. Okoro Emeka
21. Meze Hillary
22. Zakka Peter
23. Onyebuchi Kennedy
24. Okunola Oluwasegun
25. Suoyefe Abiola
26. Mwankat Shalmak
27. Ekekien Peter
28. Daniel Emmanuel
29. John Monday
30. Yakubu Amos
31. Aminu Saidu
32. Pius Okoro
33. Kenebra Shedrach
34. Dominic Eworo
35. Ojo Oluwasegun
36. Nura Lawal
37. Yakubu Suleiman
38. Johnson Chorus
39. Isah Shaibu
40. Nasiru Hamisu
41. Jibrin Sa’adu
42. John Ukpenkune
43. Umar Sani
44. Mustapha Suleiman
45. Isiaq Adam
46. Muhammed Ahmed
47. John Richard
48. Kabiru Hashimu
49. Awuna Monday
50. Isah John
51. Zamani Fidelis
52. Abubakar Adam
53. Philip Chia
54. Ogundipe GBenga
55. Samson Unite
56. Francis Audu
57. Abubakar Musa
58. Ibrahim Adamu
59. Sadiq Abubakar
60. Lawal Abdullahi
61. Ajala David
62. Suleiman Jamilu
63. Okoro Ama
64. Sunday Sule
65. Aimato Abdulsalam
66. Abubakar Musa
67. Suleiman Kabiru
68. Onu Kingsley
69. Buba Usman
70. James John
71. Hussaini Adamu
72. Shamsudeen Ismail
73. Saidu Sani
74. Abdullahi Musa
75. Abubakar Yahaya
76. Edosa Aigboje
77. Ibrahim Umar
78. Chukwujekwu Okenwa
79. Abdullahi Usman
80. Ukali Emmanuel
81. Joseph Benard
82. Ewubare Gold
83. Abimiku Sunday
84. Ibrahim Mansur
85. Joseph Ayuba
86. Ayanyemi Tayo
87. Remember Jeremiah
88. Jimoh Adesina
89. Ukwokori Precious
90. Ayawei Ayibatemi
91. Kalu Sunday
92. Abdulkadir Ahmed
93. Osakwe Festus N
94. Badamashi Omokafe
95. Levi Pwagureno
96. Paul Pilate Saddam
97. Bello Musa
98. Moses Ayo
99. Ademu Alih
100. Ogobi Fredrick
101. Benedict Uduebor
Discussion about this post