Masu garkuwa da mutane sun sace matafiya akalla 30 a hanyar Tegina-Zungeru ranar Lahadi.
Matafiyan cike makil a babbar mota gwamnati ta NSTA sun fada tarkon masu garkuwa, inda nan take suka waske da mutum 30 har da direba.
Bayan haka wani jami’a ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa maharan sun kashe wasu ‘yan banga uku da suka yi kokarin afka musu.
Haka kuma shima direban motar, Isah Dangana bai tsira ba.
Wadannan matafiya dai sun yo hayan wannan babbar mota bayan halartar wani buki da suka je a karamar hukumar Rijau.
Talatu,
jummai,
larai Halima
Aisha ya Fati,
Sala,
Saadatu,
Hauwa Asmamau,
Hassana,
Maryam,
Nafisa,
Abdulkadir,
Hassan,
Sadiq,
Babakarami,
Mama Iye,
Mama jummai,
Mama larai
Hauwa abdlsm
Asmau abdlsm
Mama Halima
Anty ladidi
Hassan Ashiru
Baba kararami
Sadiq abdlsm
Hassana abdlsm
Abba abdlsm
Nafisa Adamu
Saadatu Danjuma
Salamatu Danjuma
Discussion about this post