• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Yadda aka yi wa kananan yara shida kisan-gilla a rugar Fulani makiyaya a Anambra

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 20, 2021
in Labarai
0
Yadda aka yi wa kananan yara shida kisan-gilla a rugar Fulani makiyaya a Anambra

Fulani makiyaya da ke zaune a wata ruga da ke kauyen Oba cikin Karamar Hukumar Idemili ta Jihar Anambra, sun zargi ’yan tada zaune tsayen IPOB da kashe masu kananan yara shida ‘yan kasa da shekara 10.

Sai dai kuma Fulanin sun shaida wa wakilin PREMIUM TIMES cewa ba za su dauki fansa ba, domin su na jiran su ga abin da hukuma za ta yi domin bi masu hakkin su da ita gwamnatin jihar ta bayyana cewa za ta yi.

Wannan hari da kisan da aka yi wa kananan yaran ya faru ne a ranar Talata, amma dai abin bai bayyana ba sai a ranar Alhamis.

Munanan hotunan da ke hannun PREMIUM TIMES HAUSA sun nuna irin kisan wulakancin da aka yi wa kananan yaran, wadanda aka sassara da adduna. Wani da bai wuce shekara daya ba ma kone shi da wuta aka yi.

Cikin hotunan akwai na gidajen da aka banka wa wuta. Sannan kuma alamomi sun nuna an afka wa kananan yaran an kashe su ne, saboda lokacin da masu ta’addancin su ka dira rugar, ba su samu manya a wurin ba, sai su ka afka wa kananan yara da sara, har su ka kashe su.

Sannan kuma PREMIUM TIMES HAUSA ta samu hotunan karanan yara a cikin likafani, kafin a kai ga rufe su cikin kaburbura.

Wannan mummunan hari ya sa mazauna rugar duk sun rasa muhallin su.

‘Gudun Hijira A Barikin Sojojin Onitsha’

Wadanda su ka tsira da rayukan su dai a yanzu haka su na zaman gudun hijira ne a barikin soja da ke Onitsha. Wani da ke zaune a barikin mai suna Dogo Isa da majiyar cikin sojoji da kuma Mahmud Imam sun tabbatar wa PREMIUM TIMES cewa su na can a barirkin na sojojin Anacha.

Dukkan kananan yaran dai an rufe su ne a cikin makabartar barikin sojojin Onitsha .

Amma Kakakin ’Yan Sandan Anambra, Haruna Mohammed ya bayyana cewa ba shi da labarin kisan.

Sunayen Wadanda Aka Yi Wa Kisan-gillar Su Ne:

1. Nasiru Laminu, dan shekara biyu;

2. Sirajo Ali, dan shakara biyu;

3. Zainabu Mutmeru, dan sharara hudu;

4. Aminu, mai shekara biyu;

5. Mairo, mai shekara shida; na cikon

6. Maryam, ’yar shekara daya da haihuwa.

Dogo Isa wanda ya shaida wa wakilin mu sunayen kananan yaran da aka kashe, ya ce ba a kashe masu saniya ko daya ba.

“Ba a kashe mana shanu ko daya ba, saboda a kollacin an tafi da dukkan shanu korama domin su sha ruwa.

“Shekara ta 43 a Jihar Anambra. Amma a ranar Litinin sai wani ya kira ni ya ce mani da ni da iyali na duk mu kwashe komai na mu daga jihar, mu fice.

“Mutumin ce min ya yi na kwashe kayana da dukiya ta da iyali na duk na koma Arewa, domin daga ranar ba su bukatar ganin mu a kasar Inyamurai.

“Su ka ce min sun ba ni kwana daya kadai na kwashe kaya na bar jihar. Amma washe gari ranar Talata sai aka kira ni wajen karfe biyar na yamma, aka ce na je gida. Ina zuwa sai na tarar da gwawarwakin yaran mu kanana shida, kuma an banka wa gidajen mu wuta. Dalilin yin gudun hijirar mu a barikin soja kenan.”

Isa ya ce ana rade-radin wai Fulani na gangamin zuwa yin ramuwar-gayya. To amma wannan ba gaskiya ba ne. Na dai roki sojoji su taimaka su gano mutumin da ya kira ni da wata lambar waya domin a kama shi.

Ya ce jama’a da dama wadanda su ke zaman lafiya da zaman amana a cikin kabilun Igbo da ya ke zaune tare da shi, su na ta kiran sa domin yi masa jaje da jimami, ta’aziyya da lallami.

A karshe ya ce idan aka kamo wanda ya kira shi da waya ya ba shi wa’adin ficewa cikin kwana daya, to ta haka ne za a iya gano sauran wadanda su ka kai harin kisan-gillar har suka kashe kananan yara shida.

Tags: AbujaFulaniHausaLabaraiMakiyayaNewsPREMIUM TIMESRugar
Previous Post

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki mutum 5,000 aikin kula da raba kuɗin tallafin ‘N-Power’

Next Post

‘Yan bindiga sun yi wa kungiyar kwallon kafan Adamawa United fashi, sun sace direban motar

Next Post
Adamawa United ta makale a Bauchi saboda rashin kudin mai Isowa Kaduna don karawa da Jigawa Golden Stars

'Yan bindiga sun yi wa kungiyar kwallon kafan Adamawa United fashi, sun sace direban motar

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ‘Ƴan bindiga suka sace fastocin cocin katolika biyu a Katsina
  • Dandazon Ƙudan zuma sun kashe wani ɗalibin makarantar Firamare a Kano
  • KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98
  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Rashin samun tallafi da lamuni daga bankuna bai hana mata hoɓɓasa wajen shiga harkokin noma ba
  • RAHOTO: Sama da mutum 3036 ke jiran a zartas masu da hukuncin kisa a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.