Tsohon shugaban Kwastam Abdullahi Inde ya rasu a wani asibiti a Abuja inda yake jinya.
Kanin marigayin Hakimin Musawa dake jihar Katsina Sagir Inde ya sanar da rasuwar Inde.
An haifi Abdullahi inde a garin Musawa a 1960.
Allah ya ji kan sa Amin.

Discussion about this post