• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya ta raba naira milyan 80 ga matan karkara 4,000 a Jihar Neja

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 15, 2021
in Babban Labari
0
Babu hannu na a ɓacewar naira bilyan 2.72, Kuɗin ciyar da daliban kwaleji – Minista Sadiya

Gwamnatin Tarayya ta raba naira milyan 80 ga matan karkara 4000 a jihar Neja, wanda aka rana a karkashin Shin Tallafa wa Mata Marasa Galihu a karkashin Ma’aikatar Agaji, Jinkai da Inganta Rayuwar Marasa Galihu.

Gwamnan Jihar Neja, Abubakar Bello, ya bayyana farin cikin sa kan yadda aka raba kudi naira miliyan 80 ga matan jihar su 4,000 a karkashin shirin tallafa wa matan karkara da jari wanda Gwamnatin Tarayya ke aiwatarwa.

Gwamnan ya fadi haka ne lokacin da Ministar Harkokin Jinkai Agaji da Inganta Rayuwa, Sadiya Umar Farouq, ta kai ziyara a jihar a ranar Asabar.

Gwamnan ya ce shirin na ‘Cash Grant for Rural Women’ zai taimaka wa matan jihar da dama wajen ficewa daga kangin fatara da yunwa.

Gwamnan, wanda Sakataren Gwamnatin Jihar, Ahmed Alli, ya wakilta, ya ce tallafin ya zo ne a daidai lokacin da jama’ar Jihar Neja su ke fama da fatara sakamakon hare-haren da ‘yan bindiga ke kai masu ba kakkautawa wanda hakan ya sanya da yawan su sun koma sansanin ‘yan gudun hijira da zama, da satar shanu da kuma annobar korona da ta zo a watannin baya.

Ya ce ya tabbatar matan za su yi amfani da tallafin wajen inganta rayuwar su.

Ya ce, “Na gode wa mai girma Shugaban Ƙasa da ya kawo wannan tsari na taimakon matan karkara a duk fadin kasar nan ta hanyar wannan Tallafi na Musamman.

“Mu na godiya kan dukkan tsare-tsare na Gwamnatin Tarayya da aka ba wannan jiha saboda ambaliya, hare-haren ‘yan bindiga, shirin ‘Conditional Cash Transfer’, ‘GEEP’, ‘N-Power’ da kuma ‘Home Grown School Feeding Programme’ da sauran su.

“Har yanzu mu na bukatar karin taimako a Jihar Neja. Mutanen mu sun kara shiga cikin matsin fatara saboda yanayin rashin tsaro da ‘yan bindiga su ka janyo, da satar shanu da sauran matsalolin rayuwa “Duk da haka, ina tabbatar maku da cewa wadannan matan za su yi matukar amfani da wannan tallafin kudin da aka ba su.”

Tun da farko a wajen kaddamar da shirin a jihar, sai da Minista Sadiya Umar Farouq ta bayyana cewa shirin bada kudin tallafin wani bangare ne na shirye-shiryen gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na ceto fakirai daga tarkon fatara.

Ta ce, “Ran ka ya dade, a matsayin wani sashe na yunkurin Gwamnatin Tarayya na kawar da fatara da yunwa a fadin kasar nan, an fito da babban Shirin Agajin Jama’a na Kasa, wato ‘National Social Investment Programmes’ (NSIP) da zai inganta rayuwar wadanda su ka fi kowa talauci a kasar nan kuma ya na daga cikin manyan tsare-tsaren yaki da talauci a Afrika.

An tsara shi ne ta yadda za a yi biyan kudi N20,000 sau daya ga matan da su ka fi kowa kasancewa cikin fatara a yankunan karkara a Nijeriya don sama masu hanyar karbar kudin da za su ja jari domin su fara sana’a.

“Ana raba kudin ne ga matan karkara su sama da 150,000 a duk fadin jihohi 36 na kasar nan da kuma Yankin Babban Birnin Tarayya.”

Da ma can ita Jihar Neja an riga an ba ta jimillar kudi N1,991,070,000.00 daga shirin Gwamnatin Tarayya na Tallafin Tiransifar Tsabar Kudi, wato ‘Conditional Cash Transfer’ (CCT), wanda ya shafi rayuwar gidajen mabukata guda 43,611 (PVHHs).

Ƙananan hukumomi 12 da su ka haɗa da Wushishi, Chanchaga, Bida, Kontagora, Rafi, Bargu, Agaie, Mashegu Katcha, Bosso, Munya, Lapai, da Lavun a yanzu duk su na amfana da wannan shirin Gwamnatin Tarayya na CCT a Jihar Neja.

An zao masu cin moriyar shirin bada tallafin kudi ga matan karkara ne daga kananan hukumomi 25 na jihar.

Manyan bai a wajen taron kaddamarwar sun hada da karamin Ministan Harkokin Kasashen Waje Ambasada Zubair Dada, da Darakta Janar na hukumar NEMA, AVM Muhammadu Alhaji Muhammed, da Kakakin Majalisar Dokoki ta Jihar Neja, Abdullahi Wuse wanda shugabar Kwamitin Mata na majalisar, Binta Mamman ta wakilta da sauran su.

Tags: AVM Muhammadu Alhaji MuhammedBinta MammanHausakarkaraLabaraiNejaNEMAPREMIUM TIMESRaba
Previous Post

HIMMA DAI MATA MANOMA: Ban taba samun tallafin noma daga gwamnati ba, duk da kusanci na da Abuja – Mero mai noman shinkafa

Next Post

Yadda Mahara suka sace matafiya 30 a hanyar Tegina-Zungeru

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • IDO NA GANIN IDO: Dalilin baza jami’an mu filin zaɓen fidda-gwanin PDP a Abuja -EFCC
  • TURA TA KAI BANGO: Dalilin da ya sa dole na hakura da takarar sanatan Kebbi – Aliero
  • ZARGIN HARƘALLAR NAIRA BILIYAN 98: Bincike ba kaina farau ba, kuma kotun koli wanke ni ta yi – Amaechi
  • An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • El-Rufai ya lashe Zaben fidda gwani na kujerar majalisar tarayya, zai gwabza da Samaila Suleiman

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.