• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

‘Bai yiwuwa a ce komai sai Buhari ya fito ya yi magana sai ka ce ‘Waziri Aku’ – Adesina

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 10, 2021
in Labarai
0
Buhari Talking

Buhari Talking

Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa idan aka ce komai sai Buhari ya fito ya yi magana, ciki har da batun rikicin Fulani makiyaya, to zai zama mai yawan surutu kenan tamkar ‘Waziri Aku.’

Adesina ya yi wannan kalami ne a cikin wata tattaunawa da aka yi da shi a gidan talbijin na Channels, a filin siyasa da ake kira ‘Politics Today’, kamar yadda jaridar PUNCH ta ruwaito.

Jama’a da dama sun nemi Shugaba Buhari ya fito ya yi wa Najeriya jawabi domin ya fito karara ya bayyana cewa ba ya goyon bayan kashe-kashen da wasu makiyaya ke yi.

Shi ma Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya nemi a kafa dokar da za ta hana Fulani makiyaya hijira daga Arewa su na nausawa kudancin kasar nan.

Ya kara da cewa hana makiyaya karakaina cikin yankuna daban-daban na kasar nan, zai kawo karshen kashe-kashen da ake yi tsakanin makiyaya da manoma.

Da aka tambayi Adesina ko mene ne fahimtar Buhari a kan shawarar da Ganduje ya bayar, sai Adesina ya ce, “ka san idan akwai matsala irin wannan, a rika bayar da shawarwari da yawa. To amma ba lallai duk maganar da aka yi sai Shugaba Buhari ya fito shi ma ya yi bayani a koda yaushe ba.

“Ba fa sai Buhari ya rika fitowa a kullum ya na yawan magana a kan duk wani batu da ya taso ba. Sai dai a duba batun, sannan a fito da matsayar da aka cimma.

“Amma bai yiwuwa a ce duk lokacin da aka fito da wata shawara daya, sai Shugaban Kasa ya fito ya yi magana ba. Gobe kuma idan wani batu ya taso, shi ma a ce sai ya yi magana ba. Duk shugaban da zai rika yin irin haka, zai zama sarkin surutu kenan.”

Yayin da jama’a da dama ke neman a halasta wa kowa mallakar bindigar kare kan sa, Adesina ya ce shi dai Buhari ya na nan bisa abin da doka ta tanadar cewa, duk wanda aka gani da makami ba bisa ka’ida ba, to a damke shi.

Tags: AbujaAdesinaAkuBuhariGandujeHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESWaziri
Previous Post

Masu zuba jari sun yi asarar naira bilyan 28 a Kasuwar Hada-hadar Hannayen Jari (NSE)

Next Post

An yi wa Arewa Nisa A Kasar Nan, Daga Muazu Muazu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TARIN FUKA: Mutum 219 sun kamu da cutar a jihar Filato – Kwamishina Ndam
  • ” Ku yi hakuri ku yafe mana azabar da muka rika gasa muku” – Rokon Tubabbun ƴan bindiga, Ƴan daba, ƴan ta’adda 542 ga ‘Yan Najeriya
  • ‘Yan sanda sun cafke magidancin da ya yi wa ‘yarsa mai shekara 19 ciki
  • Kotu ta bada belin Nafisa da kwarara wa makwabciyar ta tafashen ruwan wake a gidan haya
  • Hukuncin ma’aurata su sadu lokacin suna azumin Ramadana – Tare da Imam Bello Mai-Iyali

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.