• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Ba a taɓa shirya wasan kwaikwayo a Kannywood da ƴan Najeriya ke rige-rigen Kallo irin ‘Labarina’ ba – Balala

Mohammed LerebyMohammed Lere
February 9, 2021
in Babban Labari, Nishadi
0
Ba a taɓa shirya wasan kwaikwayo a Kannywood da ƴan Najeriya ke rige-rigen Kallo irin ‘Labarina’ ba – Balala

A hira da shahararren mai daukan hoto da bidiyo wanda shine gogan mai daukar shirin wasan kwaikwayo na ‘Labarina’ Murtala Balala, ya bayyana cewa a tarihin farfajiyar fina-finan Kannywood, ba a taba shirya kasaitaccen shiri na wasan kwaikwayo wato (Series) kamar shirin Labarina ba.

Babala kwararren mai daukan bidiyo da hotuna ne wanda ake yi wa laƙabi da ‘WizKid’ saboda kwarewar sa a harkar sarrafa na’urar daukan hoto da bidiyo.

A hirar sa da PREMIUM TIMES, Balala ya ce ” Wannan shiri na labarina ya dauke hankalin mutane matuka a musamman yankin Arewa, da zaran lokacin shirin yayi zaka ga mutane na tururuwa, ana rige-rige, ana turereniya domin aje gaban Talbijin don kallon shirin.

” Idan da za ka iya tunawa da fim din 24 wanda aka shirya shi a kasar Amurka wanda a lokacin da ake haska shi babu inda za ka leka ba za ka ga fim din ake kallo ba toh haka shirin Labarina yanzu a kasar nan da wasu kasashe dake makwabtaka da mu. Yanzu shine fim din kallo.

Balala ya jinjina wa jagoran shirin Aminu Saira in da ya yaba masa bisa kirkiro irin wannan kasaitaccen shiri

” Duk inda ka ga Aminu Saira ya gilma a ko ina ko shiri toh ina tabbatar maka da cewa wannan shiri zai kasaita. Aminu gwarzo kuma jarumi ne a harkar shirya wa da tasara wasan kwaikwayo, wannan shine ya sa za ka ga tare da shi zakakumai ne wadanda suka kware a aikin su daga farko har karshe. Dalilin da ya sa kenan kuka ga muna tare a koda yaushe a wajen aiki.

” Yanzu muna daukar ci gaban shirin Labarina ne. Nine kuma nake jagorancin daukan shirin. Muna amfani da Kamarori masu kyan gaske ne kuma na zamani.

Daga nan sai Balala ya shawarci matasa masu tasowa musamman wadanda suke koyan yadda a ke daukar hotuna da bidiyo cewa dole fa sai sun maida hankali matuka wajen koyon sana’ar daukan hoto da bidiyo idan suna son zama gwanaye.

” Jajircewa da maida hankali a aikin daukar hoto da bidiyo shine zai kai mai koyo zama gwani. Na samu horo da dama kuma har yanzu ina cigaba da gina kaina a harkar daukar hoto da bidiyo. Ba ya ga farfajiyar Kannywood na fantsama har Nollywood inda na yi aiki da fitattun ƴan wasa kamar su AY, Zack Orji, Segun Arinze da sauransu.Kwarewa na ne ya kaini ga haka.

A karshe Balala ya bayyana cewa harkar daukan bidiyo da hotuna sunr suka kaishi ga haka, sauran kuma abinda zai yi a rayuwa nan gaba wannan na Allah ne.

Tags: AbujaAminu SairaBalalaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

An nada sabon Kakakin Yada Labarai na Sojojin Najeriya

Next Post

Ƴan sanda sun ceto mutum biyar da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Police

Ƴan sanda sun ceto mutum biyar da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • CIRE TALLAFIN MAI: Gwamnatin Kwara ta rage ranakun aiki ga ma’aikatan gwamnati
  • SITIYARIN TATTALIN ARZIKI: Tinubu, Tallafin Fetur da Amanar Jama’a Kan Siraɗi
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Buƙatar korar Emefiele daga CBN da kuma yi wa bankin garambawul
  • ‘Ruhun Mai Tsarki ne ya umarce ni na kashe ta’ – Inji matar da ta kashe ‘yar shekara biyar
  • RIGA MALAM MASALLACI: Matasan Kano sun yi wa ginin ƴan canji diran mikiya, sun yi warwason kayan ‘ganima’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.