• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 1,544 suka kamu ranar Juma’a a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
January 9, 2021
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Kwanaki biyu a jere Najeriya na samu karancin mutanen da suka kamu da Korona, mutum 888 sun rasu zuwa yanzu

Elisa Covid-19 Test Kits Crdt: financialexpress,com

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1544 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Juma’a.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa Legas ta samu karin mutum –739, Filato-168,FCT-153, Oyo-91, Nasarawa-90, Rivers-80,Kaduna-35, Edo-33, Kano-29, Ogun-21 Delta-19, Sokoto-16, Akwa Ibom-11, Ebonyi-11, Enugu-10, Osun-10, Niger-9, Bauchi-8, Kebbi-8, Katsina-2 da Taraba-1.

Yanzu mutum 97,478 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 78,552 sun warke, 1,342 sun rasu. Sannan zuwa yanzu mutum 17,584 ke dauke da cutar a Najeriya.

A ranar Alhamis mutum 1,565 suka kamu a Najeriya, jihohin Legas, Kaduna, Filato, Rivers, Oyo da Babban birnin Tarayya, Abuja ne suka fi yawan wadanda suka kamu.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 34,875, FCT –13,224, Oyo – 4,248, Edo –3,029, Delta –1,963, Rivers 3,818, Kano –2,418, Ogun–2,626, Kaduna –5,752, Katsina -1,673, Ondo –1,863, Borno –823, Gombe –1,359, Bauchi –1,079, Ebonyi –1,131, Filato – 5,549, Enugu –1,455, Abia – 1,082, Imo –789, Jigawa –410, Kwara –1,495, Bayelsa –560, Nasarawa – 1,051, Osun –1,046, Sokoto –471, Niger – 463, Akwa Ibom – 476, Benue – 553, Adamawa – 471, Anambra – 364, Kebbi –223, Zamfara –112, Yobe – 201, Ekiti –426, Taraba- 226, Kogi – 5, da Cross Rivers – 169.

Bayan haka Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi ya bayyana cewa mafi yawan gwamnonin Najeriya sun amince su yi allurar rigakafin cutar korona a gaban talabijin domin duk mutane su gani kuma su shaida.

Fayemi ya ce shi da sauran gwamnonin kasar nan sun amince da haka domin su tabbatar wa mutane cewa rigakafin korona ba karya bace kuma da gaske ake yi.

“Kada fa a manta cewa mun koyi darasi a yaki da cutar shan-inna da muka yi a shekarun baya inda a dalilin haka yau an wayi gari Najeriya ta rabu da cutar kwata-kwata.

PREMIUM TIMES ta buga labarin cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, mataimakinsa Yemi Osinbajo da manyan jami’an gwamnati za su yi allurar rigakafin cutar korona a talabijin domin duk mutane su gani a kuma shaida.

Shugaban hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko NPHCDA, Faisal Shuaib ya ce yin haka zai taimaka wajen karfafa guiwar mutane wajen amincewa da yin rigakafin kuma su yadda ayi musu alluran idan aka kammala shigowa da ruwan maganin rigakafin.

Nan da karshen watan Janairu Najeriya za ta karbi maganin rigakafin cutar korona na Pfizer da BioNTech 100,000.

Sai dai ministan kiwon lafiya Olorunnimbe Mamora ya gargaddi mutanen kasar nan da su kara zage damtse wajen kiyaye sharuddan guje wa kamuwa da cutar korona musamman yanzu da babu tabbacin lokacin da kasan za ta samu maganin rigakafin.

Ya ce Najeriya ba za ta samu maganin rigakafin cutar ba a lokacin da ta tsayar ba wato karshe watan Janairu.

Tags: AbujakoronaNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

KOFIN FA: Liverpool ta lallasa Aston Villa da ci 4-1

Next Post

RAHOTON MUSAMMAN: Yadda Hadiza Bala da Abubakar Malami su ka raba Atiku da kamfanin INTELS

Aisha Yusufu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air
  • Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto
  • CIRE TALLAFIN MAI: ‘Yan Najeriya na dandana tsadar kayan abinci da motocin sufuri
  • TASHIN HANKALI: Saboda lalacewa yanzu, har Nas-Nas na fede mutum asibitoci
  • Dalibai 350 muke da amma malamai uku kacal ke karantar dasu a makarantar mu – Mazauna kauyen Gabchyari, Jihar Bauchi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.