• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

INEC ta sanar da ranar zaben Gwamnan Jihar Anambra

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 21, 2021
in Labarai daga Jihohi
0
Independent National Electoral Commission (INEC) Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, addressing a stakeholders meeting on 2019 General Elections’ postponement, in Abuja on Saturday (16/2/19).

Independent National Electoral Commission (INEC) Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, addressing a stakeholders meeting on 2019 General Elections’ postponement, in Abuja on Saturday (16/2/19). 01462/16/2/2019/Sumaila Ibrahim/BJO/NAN

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa a ranar 6 ga Nuwamba, 2021 za a yi zaben gwamnan Jihar Anambra.

Hukumar ta bayyana jadawalin ranar zaben da abubuwan da za a aiwatar ne a cikin wata sanarwa da ta bayar a ranar Talata a Abuja.

Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Masu Zabe na hukumar, Mista Festus Okoye, wanda ya bada sanarwar, ya ce hukumar ta yi wani zama a ranar Talata inda ta tattauna kan zaben na Anambara.

A cewar sa, za a yi zabubbukan share fage tare da warware duk wani sabani da ka iya tasowa a tsakanin ranar 10 ga Yuni zuwa ranar 1 ga Yuli.

Ya ce, “Kamar yadda Sashe na 178(1) da (2) na Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya na 1999 (kamar yadda aka gyara shi) da Sashe na 25(7) da (8) na Dokar Zabe ta 2010 (kamar yadda aka gyara ta) su ka tanadar, ba za a gaza gudanar da zaben mukamin Gwamnan Jiha a cikin kwana 150 kasa da ko kuma kwana 30 sama da karewar wa’adin mulkin wanda ya rike mukamin ba.

“A Kundin Tsarin Mulki da kuma Doka, wa’adin mulkin gwamnan Anambara zai kare ne a ranar 17 ga Maris, 2022, saboda haka rana mafi kusa da za a iya yin zaben na Gwamnan Anambara za ta kama 18 ga Oktoba, 2021 sannan ba za a zarce ranar 15 ga Fabrairu, 2022 ba don a yi zaben.

“A bisa ikon da Tsarin Mulki da Dokar Zabe da sauran dokoki su ka ba ta a wannan lamari, INEC ta saka ranar 6 ga Nuwamba a matsayin ranar da za a yi zaben Gwamnan Anambara.”

Mista Okoye ya kara da cewa, “Don haka, yanzu hukumar ta fitar da jadawalin lokutan zabe da sauran ayyuka na zaben.

“Bisa ga wannan jadawalin lokutan zabe da ayyukan da su ka jibince shi, hukumar za ta fitar da sanarwar dokar gudanar da zaben a ranar 9 ga Yuni.

“Za a gudanar da karbar fom mai lamba EC9 (wanda a da ake kira CF001) da fom mai lamba EC9B (wanda a da ake kira CF002) don shiga zaben a ranar 10 ga Yuni, sannan za a gudanar da zabubbukan share fage da warware sabanin da ka iya tasowa a tsakanin ranakun 10 ga Yuni da 1 ga Yuli.”

Tags: AbujaAnambraHausaHukumar ZabeLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

KORAR MAKIYAYA: Dattawan Yarabawa da Dattawan Arewa sun fara zare wa juna idanu

Next Post

Ba wanda ya isa ya kori Fulani makiyaya daga Jihar Oyo – Gwamna Makinde

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RABO: Jim kaɗan bayan komawarsa jam’iyyar NNPP, an baiwa shekarau fom din takarar Sanatan Kano
  • SHUGABANCIN NAJERIYA 2023: Takarar Gwamna Badaru A APC, Daga Ahmed Ilallah
  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda yajin aikin ASUU ya sa na rungumi noma hannu bi-biyu – Wata ɗalibar jami’a
  • TITIN KADUNA-ABUJA TA DAGULE: Mahara sun sace matafiya da dama ranar Talata da yamma
  • TSADAR ABINCI A CIKIN ƘUNCIN RAYUWA: Farashin kayan abinci ya ƙaru da kashe 18.8%

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.