• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Gwamnatin Kaduna ta bada karin hujjojin da ya sa ta rusa rusa Otel din da za ayi casun nuna tsaraici

Mohammed LerebyMohammed Lere
January 5, 2021
in Manyan Labarai
0
Gwamnatin Kaduna ta bada karin hujjojin da ya sa ta rusa rusa Otel din da za ayi casun nuna tsaraici

Ma’aikatar tsara gari ta jihar Kaduna KASUPDA, ta bayyana wasu sabbin hujjojin da ya sa gwamnatin jihar ta yi watsawatsa da ginin Otel din Asher a Kaduna.

A bayannan da shugaban hukumar Isma’il Dikko ya fitar ranar Talata, ya ce ba wannan gwangwajewa na tambadewa bane ainihin dalilin da ya sa aka rusa ginin Otel din Asher ba, an gano tuntuni cewa ko takardar mallakar fili da ginin wannan Otel ba ta mallaka sannan kuma tana karya dokokin Korona da gwamnati ta saka.

Sannan kuma Otel din na daga cikin Otel din n dake karya dokokin Korona a jihar.

” Dokar rusa gini irin haka bai ba da damar a yi wa mai irin wannan gini shelar ko sallama ba cewa za a zo a rusa ginin sa. Tunda dama bai da takardun mallakin filin tun farko ballatana na ginin wannan wurin, doka ta ba hukumar dama ta afka wa ire-iren su kai tsaye.

Hukumar ta kara da cewa tun 2015, gwamnati ta ba da dama masu gine gine su je su yi takardu sannan wadanda za su sabunta ne sy sabunta amma wasu suka ki.

Wannan bayani ya sha bambam da kalaman hukumar a farko inda ta ce wai a dalilin shirya casun nuna tsiraici da wasu matasa suka shirya shine ya sa ta rusa ginin.

Zan kai gwamnati kara kotu

Aisha Yakubu, mamallakiyar Otel din Asher dake unguwar Sabon tasha dake Kaduna ta yi barazar maka gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai a Kotu a cewarta wai babu-gaira-babu-dalili yin haka.

Ta ce tana ci gaba da tattaunawa da makusanta domin yiwuwar maka gwamnatin Kaduna a Kotu kan rusa mata Otel din ta da gwamnatin jihar tayi a dalilin zargin za a yi casun nuna tsiraici da tambadewa a Otel din.

Idan ba a manta ba Rundunar ‘yan sandan Kaduna ta kama matasan da suka shirya sharholiyar gwangwajewa tsirara a Kaduna ranar 27 ga Disamba.

Wasu matasa sun shirya bikin sharholiya da fasikanci tsakanin mata da maza a garin Kaduna domin murnar karshen shekara.

Matasan sun saka katin gayyata da tallata sharholiyar a shafin Facebook, inda suka saka wasu sharudda da suka hada da wai duk mai son halartar gwangwajewar ya zo wurin babu kaya a jikin sa, wato tsirara haihuwar uwar sa.

Bayan nan ya tabbata ya zo da kororo roba, domin za a tafka fasikanci ne tun daga karfe 8 na dare zuwa washe garin ranar 28.

Domin shiga wurin gwangwajewar, mai bukatar haka zai biya naira 1000, sannan akwai wurare na musamman da za a biya naira 2000 zuwa naira 5000.

Sai dai kash, wannan haka ta su bai kai ga ruwa ba, domin jami’an tsaro sun farwa masu hada wannan shu’umanci inda suka bi sahun su har Allah ya sa suka damke wasu saga cikin masu shirya wannan sharholiya.

Daya daga cikin maiba gwamnan Kaduna shawara kan harkokin yada Labarai, Abdallah Abdallah, ya rubuta a shafinsa ta tiwita cewa yayi matukar farin cikin damke wadannan yara da aka yi.

Mazauna Kaduna kuma sun yi tofin Allah-Tsine ga wadanda suka shirya wannan biki, suna masu godewa jami’an tsaro kan saurin kama wadannan yara da suka yi.

Aisha ta ce bata sanda wannan shiri na yin bukun nuna tsraici ba, sannan ta yi wa ‘tan sanda suk bayanin da suke so a lokacin da suka zo yin bincike kan wannan Zargi.

” ‘Yan sanda sun bi diddigin abin, sun gayyace har ofishin su kuma sun bukaci in basu kudi. Sai da na biya kudin belin wani da aka kama a kulle da akan wannan zargi har naira N100,000. A jikin wannan katin gayyata da aka manna a ko-ina babu inda aka saka cewa wai a Otel dina za a yi wannan buki.

Aisha ta kara da cewa ko da aka kamo wadanda ke shirya wannan biki basu shaida cewa wai a otel dinta za su yi wannan biki na ashararanci ba.

” Baya ga ginin Otel dina da na rasa, na rasa kayan ciki duka domin babu shiri aka rusa ginin da komai da ke ciki. Zan garzaya kotu domin a bi min hakki na.”

Tags: AbujaEl-RufaiHausaKadunaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

KORONA: An samu karin mutum 40 da suka kamu a Kano ranar Litinin

Next Post

Kotu ta maida Sowore hannun ’yan sanda, bayan ya kwana daya a kurkuku

Mohammed Lere

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Tinubu da INEC sun ƙi amincewa da tulin kwafe takardun da Atiku ya kwafo daga iReV
  • GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya
  • HAJJI 2023: Gwamnatin Filato ta bar mahajjatan jihar su na hajijiya a Madina
  • Kada ku tausaya min don na faɗi zaɓen Sanatan Zamfara – Sanata Marafa
  • JIRAN TSAMMANI: Tinubu zai saka wa waɗanda su ka yi wa APC hidima da waɗanda su ka wahala saboda jam’iyya – Marafa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.