Gwamnati ta rufe Hedikwatar Hukumar Yin Rajistar Katin Ɗan kasa ta bude sabbin wurare 20 a Abuja

0

Kakakin hukumar yin rajistar katin zama ɗan kasa Kayode Adegoke, ya bayyana gwamnatin tarayya ta bada umarnin a rufe hedikwatar hukumar.

Adegoke ya ce wannan sanarwa ta fito ne daga ofishin ministan Sadarwa, Ali Pantami.

Ministan ya ce an bude wasu wurare a Abuja da mutane zasu je su yi rajista.

Wuraren da aka bude sune:

1 – 2nd Floor, Block C, No 4 Maputo Street, Zone 3, Wuse, Abuja.

2 – Abaji Secretariat Complex, Legislative Section Abaji.

3 – AMAC Secretariat Annex, Kabusa Junction Apo”

4 – Area Council Complex Bwari

5 – CIPB Building (Old Secretariat), Gwagwalada

6 – Kwali Council Secretariat, Kwali, Opposite Forest Pasali,Along Kuje/Gwagwalada Road”.

7 – Beside Diamond Bank, Building Materials International Market.

8 – Dutse Alhaji FHA/Waterboard Beside Police Station Off 3rd Avenue, By Police Signboard, Close to Lugbe Market, Airport Road.

9 – AEDC Office, before Emir Palace, Women Development Secretariat, Karshi.

10 – Kenuj Angles Schools, Jikwoyi Phase 1 Extension

11 – Chief Palace, Kurudu”.

12 – Beside Custom Clinic, Karu Site.

13 – NIPOST, Opposite General Hospital, Phase 4, Kubwa.

14 – Ibro Hotel 34-36 Sokode Street Wuse 2

15 – Afritech multi Concept Gwandal plaza adjacent EFCC Wuse 2No 8, Nairobi Street, Wuse 2, Abuja”

Idan ba a manta ba tun bayan tilasta wa duk ƴan Najeriya cewa kowa ya tabbata yayi katin zama ɗan kasa domin haɗa layin wayarsa da lambar wuraren yin rajistan NIN suka koma kamar kasuwa.

Share.

game da Author