Da safitar Talata ne babban kasuwar Sokoto ta kama da wuta.
Jam’in hukumar kashe gobara ta jihar Sokoto, ya bayyana cewa gobarar ta tashi ne tun da sanyin safiyar Talata a dalilin wata janareto dake kunne.
‘Yan kasuwan da dama sun yi cincirindo a gaban kasuwar inda wasu kuma suke kokarin kashe gobarar.
[youtube https://www.youtube.com/watch?v=-l-0VnMVQ2s&w=800&h=400]