• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

An lalata kadarorin naira milyan 70 a tarzomar Zamfara –’Yan sanda

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 4, 2021
in Labarai daga Jihohi
0
Matawalle yayi arangama da Mahara a Zamfara

Matawalle Rangadi

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara sun bayyana cewa masu tarzomar zanga-zanga a Karamar Hukumar Shinkafi da aka wayi gari da ita a ranar Asabar, sun lalata kadarori za su kai na naira milyan 70.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin yadda wasu hasalallu su ka afka wa Fadar Sarkin Shinkai, da gidajen manyan gwamnati, domin nuna fushin su kan rashin tsaro a yankin.

Wasu hasalallu a garin Shinkafi cikin Jihar Zamfara, sun tashi da tarzomar nuna bacin ran ci gaba da matsalolin rashin tsaro a Karamar Hukumar su.

A ranar Asabar ce su ka fito kan titi, inda bayan tare hanya kuma su ka dunguma su ka kai hare-hare a Fadar Sarkin Shinkafi da wasu gidajen manyan gwamnatin jihar.

Sun kai hari fadar Sarki Muhammadu Makwashe, Sarkin Shinkafi, sannan kuma su ka sake kai hari a gidajen wasu manyan siyasar da ke da mukamai a karkashin gwamnatin jihar Zamfara.

Wadanda aka kai hare-haren gidajen su dai kamar yadda PREMIUM TIMES ta gano, su na cikin kwamitin wadanda gwamnati ta kafa domin sasantawa da masu garkuwa da mutane da sauran hare-haren masu kwasar masu dukiyoyi.

Kama wani dan bijilante mai suna Sama’ila Lagga ne ya fusata hasalallun.

Masu zanga-zanga sun lalata fadar sarki, sannan kuma su ka yi kira a soke yarjejeniya da zaman sulhun da ake yi da masu garkuwa.

Sannan kuma su ka nemi a bar kowa ya mallaki makaman kare kan sa kawai shi ne mafita.

Wasu mazauna garin sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa wannan zanga-zanga ta biyo bayan da masu garkuwa su ka kama wani sanannen mutumin garin wanda kuma dan bijilante ne da su ka dade su na nema su kama.

Kama wannan mutum mai suna Sama’ila Lagga da mahara su ka yi, ya harzuka jama’a da dama.

’Yan bindiga sun shiga Shinkafi har gidan Sama’ila Lagga su ka kama shi. Hakan ya harzuka jama’a fitowa zanga-zanga.

Masu zanga-zangar dai sun hakura da lalata dukiyoyi bayan da su ka samu labarin cewa mahara sun jefar da shi a gangaren wata fadama, inda jami’an tsaro su ka tsinto shi, su ka garzaya da shi asibiti. Haka dai wata majiya a garin ta tabbatar wa PREMIUM TIMES.

Kiyasin Asara:

Kwamaishinan ‘Yan Sandan Zamfara wanda ya ziyarci fadar Sarkin Shinkafi, ya jajanta wa Sarki Makwashe, tare da shan alwashin cewa an dauke matakan hana sake afkuwar haka a fadin Jihar baki daya.

Ya ce an lalata kayayyaki a wata masana’anta za su kai na naira milyan 15, sai gidan buga bulo da ya yi asara ta kimanin naira milyan 5, sai kuma gidaje uku da aka kone, wadanda ya kiyasta asarar za ta kai ta naira milyan 50.

Sarkin Shinkafi ya gode wa Kwamishinan ‘yan sanda, kuma ya yi kiran a tsaurara tsaro a yankin sa da jihar baki daya.

Yayin da jihar Zamfara ta tashi haikan ta na kokarin yin zaman sulhu da ’yan bindiga, jama’a da dama a kasar nan sun nuna rashin gamsuwa da wannan tsari.

Sannan kuma zaman sulhun da ake yi bai hana mahara ci gaba da yin garkuwa da satar abinci da dabbobin jama’a da su ke yi ba.

Sai dai kuma kakakin jami’an tsaro na Zamfara, Mohammed Shehu, ya bayyana cewa wasu marasa kishi ne su ka dauki nauyin zanga-zangar.

Ya ce kuma an kama mutum 18 da su ka gudanar da zanga-zangar, wasu har da makamai a hannun su.

Sai ya kara da cewa sace Lagga ke da wuya sai tubabbun ’yan bindiga da ‘yan sanda su ka bi sayu su ka ceto shi.

Ya ce tuni har an maida shi gida cikin iyalan sa.

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMESZamfara
Previous Post

Matasa 774,000 da ka dauka aikin wucin-gadi, za su fara aiki ranar Laraba –Lai Mohammed

Next Post

INEC ta karyata ji-ta-ji-tar cewa ta na daukar ma’aikata

Next Post
Independent National Electoral Commission (INEC) Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, addressing a stakeholders meeting on 2019 General Elections’ postponement, in Abuja on Saturday (16/2/19).

INEC ta karyata ji-ta-ji-tar cewa ta na daukar ma’aikata

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Takardun sakandare na sun yi layar-zana, amma ina da sakamako mafi kyau -Okowa, mataimakin takarar Atiku
  • HAJJIN BANA: Hankulan maniyyatan Kano 1,238 ya tashi saboda kasa kwashe su kan lokacin rufe filin jirgi Jeddah
  • IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi
  • 2023: Ka zaɓi El-Rufai mataimaki, ‘ka yi nasara a zaɓe kamar yankan wuka’ – Kira ga Tinubu
  • RIKICIN PDP: Kwamitin Amintattun PDP ya tura wa Wike tawagar lallashi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.