• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

ZARGIN WURU-WURU: Kotu ta ce wa Maina ya fito ya fara kare kan sa

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 22, 2020
in Manyan Labarai
0
GARGADIN KOTU GA DAN MAJALISA: Ko ka kawo dan Maina ko ka yi zaman kurkuku

Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta bayyana wa tsohon Shugaban Kwamitin Gyaran Tsarin Fansho (PRTF) cewa ya shirya fara kare kan sa, domin akwai zarge-zarge a kan sa.

Mai Shari’a Okong Abang ne ya shaida masa cewa ya shirya fara shari’a a cikin watan Janairu, 2021.

Ranar Alhamis ta makonni biyu da su ka gabata Maina ya yanke jiki ya dadi a kotu, bayan da lauyoyin sa su ka shigar da ba’asin cewa bai ci ko sisi ba, don haka babu bukatar a bibiye shi da tuhuma.

A yanzu dai Mai Shari’a Abang ya aza ranar 26 da 27 Ga Janairu domin a fara shari’ar Maina gadan-dagan.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin yadda lauyoyin Tsohon Shugaban Kwamitin Tsaftace Hukumar Fansho ta Kasa (PRTT), Andulrasheed Maina, su ka bayyana wa Babbar Kotun Tarayya cewa ba shi da wani markabun rikici tsakanin sa da Gwamnatin Tarayya, domin bai saci ko sililin zare ba.

A bayyanar da aka yi da shi a gaban Mai Shari’a Okon Abang a ranar Laraba, gungun lauyoyin Maina, ta bakin jagoran su, sun shaida wa kotu cewa ba su da wani sa-toka-sa-katsi tsakanin su da zarge-zargen da mai gabatar da kara daga bangaren EFCC, Ruqayyah Ibrahim ta zayyana wa kotu daya-bayan-daya.

Ruqayyah ta bayyana shigarwa da gabatar da bayanai dalla-dalla a gaban kotu, kafin a zo ranakun kira da gabatar da shaidu.

Bayan ta kammala, lauyan Maina ya fito a gaban mai shari’a ya na zaz-zaro mata tambayoyi. Inda bayan ta gama amsawa, ya ce shi ba-kare-damo tsakani Gwamnatin Tarayya da Maina, wanda ya ke karewa, domin bai saci ko sililin zare ba.

Bayan ya yi wannan furucin, Mai Shari’a Okon Abang ya aza ranar Juma’a, 10 Ga Disamba, domin lauyan na Maina ya fito shi ma ya yi wa kotu bayanai dalla-dalla wadanda zai kafa hujjar cewa ba-kare-bin-damo tsakanin EFCC da Maina.

A gabatarwar Ruqaiyyah lauyar EFCC, ta rika karanto yadda ta ce Maina rika lodi, jigila da saukalen makudan kudade daga banki zuwa wurin ‘yan canji da sunan bogi, inda ya rada wa kan sa suna Abubakar Mustapha.

Ruqayyah, wadda jami’ar EFCC ce mai bankado harkallar da aka taba ko da a cikin kogon dutse ce, ta shaida wa kotu yadda wasu mata uku Nafisatu Aliyu, Fatima Abdullahi da Fatima Aliyu su ka rika taya Maina lodi, jigila da saukalen kudaden.

Ana tuhumar Maina da caje-caje har 12. An gurfanar da shi bayan an kamo shi a jamhuriyar Nijar, a kokarin sa na arcewa daga Najeriya, bayan ya jefa Ali Ndume, Sanatan da ya tsaya masa beli cikin tsomomuwa.

Bayan dawo da shi Najeriya, Ndume ya shaida wa kotu cewa ya tsame hannun sa daga belin maina.

PREMIUM TIMES ta bada labarin yadda aka damke Maina a Jamhuriyar Nijar, bayan ya jefa Sanata Ndume cikin tsomomuwar beli.

A yanzu dai Sanata Ali Ndume sai ya zuba ruwa kasa ya sha, domin jami’an EFCC tare da hadin kan jami’an tsaron Jamhuriyar Nijar, sun yi cacukui ta Abdulrashid Maina, yayin da ya tsere cikin kasar.

Ya gudu ya tsere ne bayan da ya jefa Sanata Ali Ndume cikin tsomomuwar da ya kai Mai Shari’a Abubakar Okon Abang na Babbar Kotun Tarayya, FCT Abuja ta tura shi kirkuku, bayan ya kasa kai Maina kotu, a karo uku bayan da ya karbi belin sa.

An tsare Ndume inda mai shari’a ya ce idan ba a samu Maina ba, to kotu za ta kwace naira bilyan 500 ta kudin belin da aka caji Ndume.

Sai dai kuma bayan Ndume ya shafe kwanaki biyar a tsare, alkali ya bada belin sa, bisa dalilin da’ar da kotu ta ce ya rika nunawa, inda bai taba fashin zuwa kotu ba, duk kuwa da cewa wanda ya karba belin ya tsere.

Maina, wanda shi ne tsohon Shugaban Kwamitin Sake Fasalin Fanshon Ma’aikatan Najeriya, ana zargin sa da kamfatar naira bilyan 2 tare da sayen manyan kadarori da kudaden.

Wannan daya ce daga cikin tuhume-tuhume 12 da ake yi masa, tare da wasu, ciki har da dan sa, wanda shi ma tuni ya cika wandon sa da iska, ya tsere bayan an karbi belin sa.

An samu nasarar kama Maina a Nijar, saboda kyakkaywar dangantaka tsakanin kasashen biyu, ciki har da yarjejeniyar hana wa gaggan masu wawurar dukiyar gwamnati mafaka a Jamhuriyar Nijar.

Tags: AbujaHausaLabaraiMainaNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

SUNAYE: Alkalai 69 da Hukumar Alkalai ta Kasa (NJC) ta nada

Next Post

Idan Har Buhari Bai Farka Ba, Sai Ya Nemi Masoyi Daya Ya Rasa A Cikin Talakawan Najeriya, Daga Bashir Dambam

Next Post
Muhammadu Buhari

Idan Har Buhari Bai Farka Ba, Sai Ya Nemi Masoyi Daya Ya Rasa A Cikin Talakawan Najeriya, Daga Bashir Dambam

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98
  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Rashin samun tallafi da lamuni daga bankuna bai hana mata hoɓɓasa wajen shiga harkokin noma ba
  • RAHOTO: Sama da mutum 3036 ke jiran a zartas masu da hukuncin kisa a Najeriya
  • MAFARAUTAN APC A SAKE SHIRI: Kotu ta wanke Jonathan fes, ta ce zai iya fitowa takarar 2023
  • MACE MAI KAMAR MAZA: Binani ta yi nasara a Adamawa, Sadique ya lashe Bauchi a zaɓukan fidda gwani na gwamna

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.