HUkumar NJC ta nada alkalai 69, wadanda za Rantsar, da zaran Shugaba Muhammadu Buhari, Gwamnoni da Majalisun Jihohi sun amince da sunayen.
NJC ta fitar da sunayen a ranar Litinin bayan ta yi taron ta na 93, inda ta amince da sunayen a ranar 16 Ga Disamba, okacin da kwamitin da ya tantance sunayen ya gabatar wa hukumar da sunayen wadanda su ka ci jarabawar.
Kakakin NJC Soji Oye ne ya fitar da sanarwar ga manema labarai a ranar Litinin.
1. BABBAN JOJIN JIHAR KOGI
i) Hon. Justice Henry Adebola Olusiyi
2. BABBAN JOJIN JIHAR NEJA
i) Hon. Justice Aisha Lami Bawa Bwari
3. GRAND KADI NA JIHAR SOKOTO
i) Hon. Kadi Shu’aibu Sodangi Achida
4. SHUGABAN KOTUN DAUKAKA KARARRAKIN KOTUN GARGAJIYA TA JIHAR KOGI
i) Hon. Justice John Bayo Olowosegun
5. SHUGABAN KOTUN DAUKAKA KARARRAKIN KOTUN GARGAJIYA TA JIHAR OSUN
i) Hon. Justice Wasiu Oladejo Akanbi
6. SHUGABAN KOTUN DAUKAKA KARARRAKIN KOTUN GARGAJIYA TA JIHAR FILATO
i) Hon. Justice Patrick Sati Dapit
7. SHUGABAN KOTUN DAUKAKA KARARRAKIN KOTUN GARGAJIYA TA JIHAR ABIA
i) Hon. Justice S. M. C. Ururuka-Onyensoh
8. ALLKALAI 3 NA BABBAR KOTUN JIHAR BAUCHI
i) Saadu Muhammad Sambowal
ii) Farouk Umar Sarki
iii) Mohammed Mukhtar Abubakar
9. ALKALAI 2 BA BABBAR KOTUN JIHAR KOGI
i) Bamidele Rotimi Aina
ii) Aisha Uwani Mohammed
10. ALKAI A BABBAR KOTUN JIHAR BAYELSA
i) Timipere Songi
11. ALKALAI BIYU A BABBAR KOTUN JIHAR RIVERS
i) Ben Whyte-Opufaa
ii) Gbasam Okogbule
12. ALKALAI BIYU A BABBAR KOTUN JIHAR IMO
i) Alma Ngozi Eluwa
ii) Dominica Okwuchi Okoroji
13. ALKALI NA BABBAN KOTUN JIHAR OGUN
i) Olatunde Opeyemi Beatrice Sobowale
14. ALKALAI BIYU NA BABBAN KOTUN JIHAR YOBE
i) Hadiza Lawan Musa
ii) Amina Shehu
15. ALKALIN BABBAN KOTUN JIHAR EKITI
i) Adeniyi Olatunji Familoni
16. ALKALAI BIYU NA BABBAN KOTUN EBONYI
i) Nwode Nicholas Emmanuel
ii) Ogbunnefi Emmanuel
17. ALKALI DAYA NA BABBAN KOTUN JIGAWA
i) Muhammad Musa Kaugama
18. ALKALAI BIYAR NA BABBAN KOTUN ENUGU
i) Aroh-Onuoha Martha Nkiru
ii) Ugwueze Paul Chukwuemeka
iii) Ezugwu Hyacinthia Urunwa
iv) Mogboh Uchenna Juliet
v) Anike Okey Paulinus
19. ALKALAI BIYU NA BABBAN KOTUN LEGAS
ii) Oshodi Rahman Adeshola
iii) Aigbokhaevbo Olubukola Florence
20. ALKALAI BIYU NA BABBAN KOTUN NASARAWA
ii) Ishaku Usman
iii) Hafsat Turaki Sanda
21. ALKALAI BIYU NA BABBAN KOTUN PLATEAU
i) Nankwat Dawat Shasheet
ii) Buetna’an Mandy Dogban Bassi
22. ALKALAI 8 NA BABBAN KOTUN EDO STATE
i) Aziegbemhin Williams Idemudia
ii) Igho Patricia Braimoh
iii) Esohe Irene Bazuaye
iv) Etinosa Gloria Adekanmbi
vi) Hassana Garuba Oshione
vii) Theresa Irenonsen Eghe-Abe
viii) Ogbevoen Rachel Aiteseme
ix) Itsueli Mary Enoredia
23. ALKALAI BIYAR NA BABBAN KOTUN OSUN
i) Okediya Maurice Olufisayo
ii) Akande Babafemi Abimbola
iii) Adeniji Adedapo Olugbenga
iv) Ganiyat Omobola Lawal
v) Olokede-Obadina Oluwakemi Christiana
24.ALKALI DAYA NA BABBAN KOTUN ZAMFARA
i) Bello Muhammad Kucheri
25. ALKALAI BIYU NA KOTUN DAUKAKA KARA ‘SHARI’A’ NA JIHAR YOBE
i) Bashir Muhammad Inuwa
ii) Abba Kaka Kime
26. ALKALAI BIYU NA KOTUN DAUKAKA KARA ‘SHARI’A’ NA ABUJA
i) Bashiru Dan Maisule
ii) Salisu Garba
iii) Mohammed Sadisu Abubakar
iv) Lawal Sule Abdullahi
iv) Abdullahi Adam Abdullahi Al-ilory
27. ALKALI DAYA NA KOTUN DAUKAKA KARA ‘SHARI’A’ NA ZAMFARA
i) Isah Hamza Isma’ila
28. ALKALAI BIYU NA KOTUN KWASTOMARI JIHAR OSUN
i) Ayoade Aderemi Adesina
ii) Ojo Olayinka Muibat
29. ALKALAI BIYU NA KOTUN KWASTOMARI JIHAR KOGI
i) Isa Anaja Jibril
ii) Levi Nda Animoku
30. ALKALI BIYU NA KOTUN KWASTOMARI JIHAR BENUE STATE
i) Engo Elizabeth Aleje
31. ALKALI DAYA NA KOTUN KWASTOMARI JIHAR ENUGU
i) Richard Emeka Ogbodo
32. . ALAKALAI 3 NA KOTUN DAUKAKA KARAR KOTUNAN GARGAJIYA TA JIHAR NASARAWA
i) Josiah Kpangyiko Kurape
ii) Joseph Audu
iii) Habila Ali Abundaga
33. ALAKALAI 3 NA KOTUN DAUKAKA KARAR KOTUNAN GARGAJIYA TA JIHAR FILATO
i) Pauline Nanlep Njar
ii) Edwin Sati Munlang
iii) Georgina Enpian Dashe