• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Najeriya za ta bude kan iyakokin ta – Buhari

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 9, 2020
in Labarai
0
Dalilin da ya sa Buhari bai ce komai ba kan zargin kisan mutane a Lekki

Najeriya na duba yiwuwar bude kan iyakokin ta, bayan rufe su sama da shekara daya da gwamnatin tarayya ta yi.

Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke wa daukacin gwamnonin Najeriya jawabi dangane da matsalar tsaro a kasar nan.

Ya yi bayanin a jawabin da ya yi wa gwamnonin Nijeriya, wadanda aka zaba a karkashin jam’iyyar APC, ranar Talata a Abuja.

Najeriya ta rufe kan iyakokin ta domin hana fasa-kwaurin kayan gona, musamman shinkafa.

Amma Buhari ya ce wani dalilin rufe kan iyakokin shi ne saboda yadda ake shigo da muggan makamai a cikin Najeriya, wadanda su ka sa matsalar tsaro ta yi muni da tabarbarwa a Arewacin Najeriya.

A wurin taron, Buhari ya umarci gwamnoni su rika aiki tare da sarakunan gargajiya.

A karshen taron da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi da gwamnonin Najeriya su 36, a ranar Talata, ya umarce su da su yi aiki kafada-da-kafada tare da sarakunan gargajiya da sauran shugabannin al’umma.

Buhari ya ce yin hakan zai samar da yanayin da za a rika samun bayanai mabuyar batagari, ta yadda za a rika taimaka wa jami’an tsaro a kokarin dakile ta’addanci da sauran hare-haren ‘yan bindiga a kasar nan.

Yayin da Buhari ya saurari rahotannin matsalar tsaro a bakin gwamna daya daga kowace shiyya, ya tunatar da su cewa a shekarun baya da nisa, duk jama’ar da su ka ga bakon-ido a cikin yankin su, to garzaya su ke yi su sanar da hukumar tsaron yankin.

“Amma yanzu yankin Afrika ta Yamma babu sauran zaman lafiya, tun bayan kifar da gwamnatin Mu’amar Ghadafi ta Libya, inda daga nan ne aka rika shigo mana da muggan makamai da kuma fantsamar muggan mahara cikin kasar nan.

“Ya zama dole gwamnoni su rika aiki tare da sarakunan gargajiya domin samun bayanai na sirri, wadanda za a bi a dakile hare-haren Boko Haram da ‘yan bindiga da sauran su.”

Buhari ya ce gwamnatin sa ta yi kokari wajen samar da tsaro a Arewa maso Gabas da Kudu maso Kudu. Amma har yanzu matsalar rashin tsaro a Kudu maso Kudu ta na matukar damun sa.

“A kullum ina samun rahoton matsalar fasa bututun mai da masu kafa kananan wuraren tace danyen mai da su ke sata. Tilas ku tashi tsaye ku kakkabe wadannan ‘yan iska, ku yi maganin su.”

Da ya ke magana a kan matsalar masu garkuwa da mutane, Buhari ya ce gwamnatin sa za ta kara himma wajen tura sojojin cikin dazuka, domin su shafe su daga doron kasa.

“Batun rufe kan iyaka kuwa dama an yi ne har da dalilin ana shigo mana da makamai da muggan kwayoyi. Amma yanzu tunda kasashe makwauta sun dauki darasi daga rufe kan iyakokin da Najeriya ta yi, to mu na tunanin sake bude kan iyaka nan ba da dadewa ba.”

Buhari ya tabbatar wa sojojin Najeriya cewa za su samu dukkan goyon bayan da su ke bukata domin su kakkabe muggan masu laifi a kasar nan.

“Ba na son bada labarin irin motocin da muka sai wa sojoji domin yin sintiri, amma dai mun sai wa sojoji motocin sintiri da kayan yaki, wadanda yanzu haka ana nan ana koyar da zaratan sojojin da za su rika koyar da wadanda za a koya wa yin amfani da su.

Buhari ya yi magana kan yadda batagari su ka maida zanga-zangar #EndSARS zuwa mummunar tarzoma. Kuma ya yi magana kan gidan talbijin na CNN da ya ce bai yi adalci wajen bada rahoton abin da ya faru a tirmitsitsin zanga-zanga a Lekki ba.

Yayin da Buhari ya nuna cewa bai ji dadin rahoton CNN ba, ya karkare da cewa daga yanzu ba za a sake barin batagari su maida zanga-zanga zuwa tarzoma ba.

Tags: AbujaBodaBuhariHausaNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

PDP ta yi kira ga INEC ta soke rajistar jam’iyyar APC

Next Post

Gwamnati ta umarci kamfanonin sadarwa su dakatar da siyarwa da yin rajistan sabbin layuka

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ƴan sanda sun ceto yara 9 da aka yi garkuwa da su a Zamfara
  • FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air
  • Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto
  • CIRE TALLAFIN MAI: ‘Yan Najeriya na dandana tsadar kayan abinci da motocin sufuri
  • TASHIN HANKALI: Saboda lalacewa yanzu, har Nas-Nas na fede mutum asibitoci

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.