• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Mutum sama da 500 da suka kamu da Korona ranar Juma’a ‘yan Legas ne da Abuja

Mohammed LerebyMohammed Lere
December 19, 2020
in Kiwon Lafiya
0
Mutum sama da 500 da suka kamu da Korona ranar Juma’a ‘yan Legas ne da Abuja

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 806 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Juma’a.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa Legas ta samu karin mutum –287, FCT-255, Kaduna-36, Akwa Ibom-29, Katsina-25, Rivers-25, Kwara-21, Bauchi-19, Kano-15, Ondo-14, Filato-13, Yobe-12, Nasarawa-11, Ebonyi-9, Gombe-8, Abia-7 Delta-4, Imo-4, Osun-3, Anambra-2, Borno-2, Cross River-1, Edo-1, Ekiti-1, Jigawa-1 da Ogun-1.

Yanzu mutum 77,013 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 67,484 sun warke, 1,2135 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 8,291 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 26,182, FCT –9,308, Oyo – 3,785, Edo –2,756, Delta –1,833, Rivers 3,259, Kano –2,003, Ogun–2,361, Kaduna –4,272, Katsina -1,359, Ondo –1,783, Borno –774, Gombe –1,164, Bauchi –897, Ebonyi –1,091, Filato – 4,192, Enugu –1,363, Abia – 980, Imo –734, Jigawa –386, Kwara –1,296, Bayelsa –492, Nasarawa –600, Osun –974, Sokoto – 210, Niger – 338, Akwa Ibom – 395, Benue – 515, Adamawa – 329, Anambra – 297, Kebbi – 143, Zamfara – 79, Yobe – 125, Ekiti –402, Taraba- 203, Kogi – 5, da Cross Rivers – 93.

Shugaban kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO Tedros Gheybreyesus ya yi kira ga gwamnatoci da mahukunta da su tsananta yi wa mutane gwajin cutar Korona, cewa yin haka shine hanyar dakile yaduwar cutar mafi a’ala.

Gheybreyesus ya ce yin haka zai sa a samu nasaran dakile yaduwar korona fiye da yi wa mutane allurar rigakafin cutar.

Ya yi kira ga kasashen duniya da su zage damtse wajen yi wa mutane gwajin cutar koda bayan an fidda maganin rigakafin cutar domin amfanin mutane.

Idan ba a manta ba Shugaban fannin gaggauta dakile yaduwar cututtuka na hukumar WHO Mike Ryan ya gargadin cewa maganin rigakafin cutar korona ba shine kadai zai dakile yaduwar cutar Korona ba.

Ryan ya ce samun maganin rigakafin cutar zai taimaka wajen dakile yaduwar Korona amma idan ba a hada shi da kiyaye sharuddan guje wa kamuwa da cutar ba za ta ci gaba da yaduwa.

Hanyoyi 10 don gujewa kamuwa da cutar

1. Yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu.

2. Rufe hanci da baki idan za ayi atishawa.

3. A wanke kuma a dafa nama sosai ya nuna tubus kafin a ci da kwai.

4. Rika nisanta ko kuma zama kusa da wanda ya nuna alamun rashin lafiya.

5. A saka takunkumin fuska musamman idan za a fita ko Kuma Ana cikin mutane.

6. Za a iya amfani da man tsaftace hannu Idan Babu wura da sabulu domin wanke hannu.

7. A rika zama a dakin dake da iska ko Kuma fanka.

8. A rika tsaftace muhalli akai akai.

9. A rage yawan fita Idan ba ya saka dole ba.

10. A rage yawan Zama wurin da akwai chinkoson mutane.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNews
Previous Post

Ku manta da abinda ya faru da ku, ku maida hankali wajen Karatun ku – Buhari ga kubutattun ‘yan makaranta

Next Post

SUBUL-DA-BAKA: A yafe min cewa da nayi yara 10 kacal aka sace – Garba Shehu

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
KISAN MANOMAN SHINFAKA: Wa ya aike su – Fadar shugaban kasa

SUBUL-DA-BAKA: A yafe min cewa da nayi yara 10 kacal aka sace - Garba Shehu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kotun Amurka ta amince Jami’ar Jihar Chicago na iya jinkirta sakin bayanan karatun Tinubu
  • JAMI’AR GUSAU: Ba tun yau bane ƴan ta’adda ke yi wa ɗaliban jami’ar ɗauki ɗaiɗai
  • ƘALUBALE GA MATAWALLE DA BADARU: Sace Ɗaliban Jami’ar Gusau da Dawowar Ta’addanci a Arewa Maso Yamma, Daga Ahmed Ilallah
  • Wike ya soke lasisin mallakar filayen wasu jigajigan Najeriya ciki har da Peter Obi
  • Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.